Nayi Dana sanin zabar abba wllh na kasa gane inda abun ya dosa 😡😡😡 Har kusa kashe ni akayi a mazabar ja”oji 002 Kumbotso local Amma yanxu mu za”a ci amana Allah ya isa wllh ma yau dara kawai 😏😏😏 Kuma wllh bawani mahaluki da zan Kara yiwa wata wahala koh nnpp koh apc dukk kanwar ja ce