Muna godiya ga Allah da yazabamana gwamna metausayin talakawa Allah yakara ruko da hannunsa Allah yacigaba da bashi nasara yakai har matakin shugaban kasarmu Allah yaita nunamasa nasara arayuwarsa tijjani kaikuma Allah yasakamaka da alkaire Allah yasa Kafi haka daukak da arziki Allah yanunkamaka arizikinka fida yadda zaka iya tinawa a zuciyarki Ameen dan isar annabi Muhammad saw