Allah sarki mazan jiya. Ina bada shawara ga masu tofa yawun baking su da idan zasu rubuta sunan Allah su rika farawa da babban baki watau capital letter domin girmama ubangijin mu Allah ya gafarta mana baki daya.
Allah ya gafurta wa dan'duna da Aljannatul Alfidausy tare da Muslim ummah. Aameen Thurman Aameen. Kai kuma na kwandu Allah ya bar girma da karshe me kyau. Lallai akwai soyyaya tsakanika da dan'duna.