Тёмный

YANDA TAKAYA TSAKANIN ATTA BAMAGUJE DA BARAYIN SHANUN SARKIN ZAMFARA TACIKIN WANNAN SHIRI NAMU. 

DAWA HAUSA TV
Подписаться 15 тыс.
Просмотров 178 тыс.
50% 1

Dan allah masu neman number na atta sujiramu zamusa a comment section

Опубликовано:

 

26 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 164   
@CerraMirriah
@CerraMirriah 24 дня назад
Baare, I am so proud of this true Hausaman. Finally, an authentic Bahaushe. ❤
@tahiranka6019
@tahiranka6019 23 дня назад
Why are you proud of him?
@CerraMirriah
@CerraMirriah 22 дня назад
@@tahiranka6019 unappologically authentic to his true core! No gimmicks, no coonery nor buffonery! I wished thé northerners were this hard core selfves.
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 20 дней назад
Because hi is not criminal​@@tahiranka6019
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 18 дней назад
❤❤thanks
@Souleymane-xl2wh
@Souleymane-xl2wh 18 дней назад
😊
@Ahmadabdullahiahmad-vp1lx
@Ahmadabdullahiahmad-vp1lx 25 дней назад
Allah ya shiryeka baba yadawo dakai addinin musulunci
@kanomikia
@kanomikia 10 дней назад
Assalamu alaikum warahmatullaah Dan Allāh a Ina wannanutum yake Kuma ya za'ayi in isa zuwa gare shi Dan Allāh Ina son INYI masa da'awa ne Izuwa Musulunchi addinin tsira In Shaa ALLĀH SUBHĀNAHU WATA'ĀLA
@DAWAHAUSATV
@DAWAHAUSATV 4 дня назад
08134468659
@ibrahimbellobature7768
@ibrahimbellobature7768 27 дней назад
Wannan bai Sanin girman Allah har sai yakaima kabari ziyara
@hassandanhaire5153
@hassandanhaire5153 24 дня назад
Muna Mai Addua Allah Ya Shirya Shi.
@sulaimans.abubakar1573
@sulaimans.abubakar1573 26 дней назад
A'uzhu billaah minash shaidanir rajiim.
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 28 дней назад
Atta hwaqo. Hatsabibin Dan tauri, muna yara munsha kallon wasarsa. Komai girman karfe sai ya kare. Yaransa basa yankuwa. I could remember akwai wata shekara yarinyar sa ta taso daga primary aka daukota akata yankata kuma bata yankuba. I know this man for the past 25years.
@ABBASBOYTV
@ABBASBOYTV 27 дней назад
naga an rubuta sunanshi bamaguje, bamagujen asali ne ko inkiya ne kawai? kuma awani gari yake
@Danalhaji9028
@Danalhaji9028 24 дня назад
Ba Bamagujen asali bane inkiya ce kawai. Bazamfare ne na kasar Anka​@@ABBASBOYTV
@ABBASBOYTV
@ABBASBOYTV 23 дня назад
@@Danalhaji9028 nagane
@ahmadadamu7886
@ahmadadamu7886 11 дней назад
Yaje ya kashe Bello Turji
@user-eb8yq6pm7i
@user-eb8yq6pm7i 10 дней назад
Dan Allah in kana da lambarsa ka taimaka min malam muwaffaq na gode
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh 27 дней назад
Yanzu mai irin wnnn shekarun ace baya Sallah koda yake ba a yanke kauna Allah mai gafarane ga bayisa Allah yabaka ikon tubah na gsky kuma Allah yabamu ikon gamawa da Duniya lpy alfamar mazon allah sallahu alehi wassalam
@RabiouMaazou-pg5br
@RabiouMaazou-pg5br 25 дней назад
Amin ya rabbi allahu akbar 😢😢😢
@umaryaro5993
@umaryaro5993 23 дня назад
Yama tuba Yana Sallah akace yanz
@ibrahimjinaidaliyu8785
@ibrahimjinaidaliyu8785 21 день назад
Ai gwanda shi da musulmi munafiki kamar yantaadda yan bindiga gwara wannan mutumin dasu
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 20 дней назад
Kaje Saudiya da Kasashen Larabawa kaga ni Wasu har su mutu basa Sallah. Kuma Muslunci Daban Hausa daban
@ibrahimjinaidaliyu8785
@ibrahimjinaidaliyu8785 20 дней назад
@@Kebbifestival406 suna dayawa kasan mu hausawa kowani wawa ya bude baki yayi magana
@umarabubaka9814
@umarabubaka9814 22 дня назад
Allah kashirya mu kashirya janaar annabi saw
@Khady12345
@Khady12345 19 дней назад
Allah yashirye shi,kuma don Allah yana bada maganin mayu da aljannu
@andrewe.igbanugo6551
@andrewe.igbanugo6551 15 дней назад
I like this old man for fact that I love traditions so much, kudos to you bro
@RukaiyaSanusi
@RukaiyaSanusi 25 дней назад
Dan Allah a kashe muna Yan ta adda dake damun Al ummah
@nasirabdullahi9859
@nasirabdullahi9859 26 дней назад
Dan ahlla ina son lambar wayarsa🙏🙏🙏
@AuwaluHusaini-yg7jz
@AuwaluHusaini-yg7jz 24 дня назад
Bakasamu ba😂
@jaafarcommando9758
@jaafarcommando9758 Месяц назад
Alhaji Atta Bamaguje. (Atta Faƙo).
@harunahussainigyaza
@harunahussainigyaza 26 дней назад
To ga sunan wani a kashe min shi Sunan shi Bello tirji
@duniyarkasidutv
@duniyarkasidutv 21 день назад
😢😢😢😢😢😢😢سبحان الله العظيم استغفر الله العظيم واتوب إليه
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 28 дней назад
DAN ASARA KENAN WAI MAKKA YANA KALLO ANA SALLAH😢😢😢😢😢😢
@atinuwainuwa
@atinuwainuwa 27 дней назад
Komai na Allah ne shiriya ya Allah e
@ibrahimisa4911
@ibrahimisa4911 26 дней назад
ASSALAMU Aleikum ❤🎉 Alhji ATTA ZAMFARA SARKIN TAURI....
@McFulani
@McFulani 27 дней назад
Allah ya shirye mu, wannan asara har ina
@major9292
@major9292 Месяц назад
Irin wadannan maguzawan ne idan ka hadu da marasa imani suke rikida suna kashe maharba
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 20 дней назад
Kaji Wani Sharri. Saboda Yana Bahaushe ko
@user-lz6gw8bm7b
@user-lz6gw8bm7b 24 дня назад
Dan girman Allah ina bukatar Nambar wanan mutum dan Albarkacin Annabi da Alqur'ani 🤲 A'taimaka mini da Nambar shi 🙏✔️✔️✔️✔️🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@abushamba613
@abushamba613 22 дня назад
Inada ita Amma kayi rantsuwa da Allah meyasa kakeson lambar sa
@user-lz6gw8bm7b
@user-lz6gw8bm7b 22 дня назад
@@abushamba613 kai dai indai zaka taimaka mini ka bani ba sai na rantse muka ba Akwai taimakon da zan nema gare shi
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 28 дней назад
The man is very honest. Lokacin yana duba gari, idan dabba tayima barna sai ya kamota.
@LawalYusuf-fq8kt
@LawalYusuf-fq8kt 13 дней назад
Amma,akwai,drinka,anan,zamfara.kuka. bari ana halaka jama'a.
@AboubacarTamaske-r7s
@AboubacarTamaske-r7s 23 дня назад
كي جميع ال يكوت عمي عمي
@user-dy1ct3gq5g
@user-dy1ct3gq5g 4 дня назад
Allah ya shirya
@AbubakarUmar-qd2ws
@AbubakarUmar-qd2ws 13 дней назад
Baba Kaci amanar mutanen jahar zamfara ga baki Daya dakabari har Yan bandits suke kokarin karesu
@abubakarumarbabiya2483
@abubakarumarbabiya2483 26 дней назад
Atta hwaqo Karen tudu Mai rangwamgwam
@isaado4870
@isaado4870 14 дней назад
Allah ya nufeka da tuba ka Musulunta, domin kuwa baka makara ba. Kuma Allah yasa 'Yan Tauri su dinga tallafawa rashin tsaro.
@RabiuRabiu-cn8wv
@RabiuRabiu-cn8wv 26 дней назад
Stoho kayimuna maganin yan taadda da masu sasumuna turawa kayimaga ninsu
@YAHYAHUTU
@YAHYAHUTU 22 дня назад
Gaskiya wanan tsohon kamata yayi asa yakama bellow turji
@LaminuGusau-bc1iu
@LaminuGusau-bc1iu 26 дней назад
Abun dariya Abun tausayi Allah yasa mudace ameen
@Danalhaji9028
@Danalhaji9028 24 дня назад
Har photo na ta6a yi da Atta Fako shakara 35 da suka wuce lokacin Ina primary school
@marymchcn4066
@marymchcn4066 19 дней назад
don allah maganin mayu 🇸🇦🇸🇦🇸🇦
@user-ru8ty3nz5n
@user-ru8ty3nz5n 26 дней назад
😢😢😢إن رآلله وإن إلله رجعوا 😢😢
@BrainstormFRW
@BrainstormFRW 27 дней назад
Wannan mutumin yana buƙatar a yi masa tambayoyi don a rubuta iliminsa. Akwai ilimi na gargajiya wanda zai iya amfanar mutane a abin da ya sani. Ko wani daga cikin 'ya'yansa ya rubuta wasu abubuwa daga cikin iliminsa.
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 20 дней назад
Kwaran Gaskiya Amma da yake Siyasar Fulani tayi tasiri a Zuciyar Mutanan Arewa sai aka Wofantar da shi
@Basyirjaja
@Basyirjaja 22 дня назад
Lalle kam sheɗan bai jifar sheɗan. wannan ai ba abin dariya aciki. Allah Ya shirye shi, kafin ƙarshen rayuwa
@tanimounesaadou4409
@tanimounesaadou4409 25 дней назад
لاحولا ولاقوة الابالله العلي العظيم واتوب اليه استغفرالله العظيم الذي
@BelloAbubakar-d9o
@BelloAbubakar-d9o 20 дней назад
Lallai Kuwa Baka Sallah Ai Ba Magana Kenan Allah Ka Shirya
@LaminuGusau-bc1iu
@LaminuGusau-bc1iu 26 дней назад
Kuna hira da mutum kudaina saka wani sauti Don Allah
@arigisku
@arigisku 24 дня назад
Yauwa..wallahi, abun na bata mini rai. Kuma ya nuna rahsin iyawar su wurin harkar Media.
@limanbulama7743
@limanbulama7743 19 дней назад
What I don't understand is that the former Governor Yerima was the Sheriah governor and a devout Muslim as well as he well knew that non Muslims are not allowed to go on hajj and were not even allowed to enter the holy cities. Its a shame he sponsored a non Muslim who does even pray to go in the midst of Muslims to go on hajj. Its very unfortunate!!!
@MassaOudou-k9i
@MassaOudou-k9i 4 дня назад
Amine suma amine
@OridiwiwtXjdhyhoysrii
@OridiwiwtXjdhyhoysrii 26 дней назад
Allah ya Kyauta
@tijjanisani8478
@tijjanisani8478 27 дней назад
Dan Allah ina bukatar ganinsa
@nurayahaya2972
@nurayahaya2972 20 дней назад
Katafo Zamfara Zaka Ganshi
@user-cf3eg9eb6x
@user-cf3eg9eb6x 27 дней назад
Allah yashiryashi ya muslunta yadaina tsafi
@amiami6670
@amiami6670 27 дней назад
Ikon Allah
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 27 дней назад
Atta hwaqo na bawa guza mai zan zana
@user-tv2mq6qr5g
@user-tv2mq6qr5g 29 дней назад
shedani bayajifar shedan
@SalihHiron
@SalihHiron 23 дня назад
أنا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل سبحان الله 😭😭😭😭😭😭
@husseinshuaibu3560
@husseinshuaibu3560 22 дня назад
Allah Ya shirya. Yaje har Makka amma yaki yin Sallah saboda asiri?!
@musamustapha5167
@musamustapha5167 Месяц назад
Don allah shi wannan bawan allah awane gari ya ke dazama
@DAWAHAUSATV
@DAWAHAUSATV Месяц назад
Zamfara
@Rabiu0190
@Rabiu0190 27 дней назад
Anka Local Government, Zamfara State.
@JereMohammedA.G.LaminuMegaScho
@JereMohammedA.G.LaminuMegaScho 20 дней назад
Hasararren tsoho kenan Allah ka shiryar damu tafarkin ka madaidaici Shi kuma wadda yakai wannan àrnen Makkah Allah ya isa. Munyi tir da Allah wadai
@awielkhertv5188
@awielkhertv5188 24 дня назад
To abunda banganeba miyassa in hakane barayi kedamun ku Bayita kachesu ba
@auwalharuna4749
@auwalharuna4749 29 дней назад
Slm daga garin lagos 😅🎉
@osmanado2081
@osmanado2081 22 дня назад
Allah ya kiyaye
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 20 дней назад
Abun Alfahari Bahaushen Asali Ba dole ne ko wane Bahaushe sai ya zama Muslimi ba
@Nashman901tv
@Nashman901tv 25 дней назад
Subhanallah
@NuraSulaiman-b2h
@NuraSulaiman-b2h 25 дней назад
Allah yasa ya musulunta kafin ya mutu
@africahausatv5120
@africahausatv5120 25 дней назад
Amen
@FannaShirem
@FannaShirem 29 дней назад
Allha yasa kanada rabo
@user-ft4bm4pk6i
@user-ft4bm4pk6i 28 дней назад
Ameen
@adamibrahim9098
@adamibrahim9098 23 дня назад
Subhaanallah
@mohammedlawal3721
@mohammedlawal3721 29 дней назад
😂 wallahi yaban dariya Wai can inda suke jefe jefensu
@rilwanuabubakar594
@rilwanuabubakar594 28 дней назад
Faduwan Gaba Asaran Namiji, Kowa Ya Tuba Dun Wuya Ba Lada
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 28 дней назад
Lallai anyi asarar rayuwa anan gaskiya😢😢😢
@mudessirbala1962
@mudessirbala1962 26 дней назад
Dan Allah baba yanada waQa da akamai ko bayada WaQa
@Fanda2
@Fanda2 Месяц назад
Tsufa yayi gardama.
@rabiusharefbabina2844
@rabiusharefbabina2844 26 дней назад
Dan manzan Allah abamu number
@danalidanali275
@danalidanali275 25 дней назад
Kun ji maza 😮
@binonigarba3596
@binonigarba3596 25 дней назад
Allah ya kawo mana dauki
@HauwauAbubakar-s2z
@HauwauAbubakar-s2z 4 дня назад
Don Allah yana nan a raye kuma ina son number yaronsa domin jin inda ya ke
@HauwauAbubakar-s2z
@HauwauAbubakar-s2z 4 дня назад
Dan Allah yana nan raye kuma ina son number da za'a iya magana da shi
@Hasneem528
@Hasneem528 20 дней назад
Namiji wan namiji Maza gumbar dutse
@MustafaMuhammadAdam
@MustafaMuhammadAdam 29 дней назад
Dan Allah zan samu number shi
@tahiranka6019
@tahiranka6019 27 дней назад
Bayada waya
@amiami6670
@amiami6670 27 дней назад
Amma yasan wannan yabar su Bello Turji da Dogo gide suke kashe mutane
@tasiusulaimanadam9553
@tasiusulaimanadam9553 23 дня назад
Ai tabbatar karyar kenan😂
@ibrahimusman8093
@ibrahimusman8093 27 дней назад
Ya kamata a kayi maganin yan iskan barayin daji da suka adabi jahar su
@NafiuAbdullahi-mx6sj
@NafiuAbdullahi-mx6sj 29 дней назад
Kai Dan Jarida Kachika Tsoro Haba
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 24 дня назад
Atta h'aqo
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg Месяц назад
Ehkon allh
@major9292
@major9292 Месяц назад
Lalle kuwa shaidan baya jifan shaidan....
@user-eb8yq6pm7i
@user-eb8yq6pm7i 18 дней назад
Muna bukatar lbar sa Dan allah
@user-qw3ju7xr7w
@user-qw3ju7xr7w 24 дня назад
لا حول ولا قوة الا بالله حسبي الله ونعم الوكيل يالطيف 😭😭😭😱😱
@kilodegorahtv2400
@kilodegorahtv2400 26 дней назад
Ai baisan faqoba Kuma shibaba baisan magajiba
@Basyirjaja
@Basyirjaja 22 дня назад
يهديك الله قبل آخر اللحظة😢
@YasHarisuwabdahlla
@YasHarisuwabdahlla 25 дней назад
❤❤❤❤
@SarkiKm
@SarkiKm 16 дней назад
❤❤❤
@djibrilloukarfe2201
@djibrilloukarfe2201 20 дней назад
Yayi taimako akkan yan taada
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 28 дней назад
Duk abinda mutumin ke faɗa kaɗan ne fa. Da kunsanshi da zakusan hatsabibi ne😂 baida tsoro ko alama.
@tasiusulaimanadam9553
@tasiusulaimanadam9553 23 дня назад
😂😂 karyar banza ihun kawai
@user-oy2bm6wy5z
@user-oy2bm6wy5z 28 дней назад
Mai yasa baka kawo taimako a garinku
@bilkisaalhabbas7088
@bilkisaalhabbas7088 24 дня назад
Dan allah muna son nombar sa
@AuwaluMuhammad-zn7vo
@AuwaluMuhammad-zn7vo 28 дней назад
Alabuda maidawa
@aminumuhdala5125
@aminumuhdala5125 20 дней назад
Astaga furullah, wa atubu ilaikah
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 24 дня назад
Innalillahi wainna ilaihiraju'un
@ashafaumar469
@ashafaumar469 26 дней назад
Nice update ❤❤❤❤
@ZakariazakariaZakariazak-ng4hw
@ZakariazakariaZakariazak-ng4hw 24 дня назад
@mohammedibrahim628
@mohammedibrahim628 20 дней назад
Toh, Ya kira Bello turji mana
@Muzakkiridris.
@Muzakkiridris. 26 дней назад
Allah ya qara tsarkake mana zuciyarmu,
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 28 дней назад
Akwai sanda zakaran mutumin nan yasha wasu ruwa agidansa ya kasa yankuwa😅
@NafiUmar-dl7qg
@NafiUmar-dl7qg 26 дней назад
Da gaske
@nasirabdullahi9859
@nasirabdullahi9859 26 дней назад
Dan Allah inson numéro ka🙏🙏🙏
@YusufSalihu-bm7ot
@YusufSalihu-bm7ot 25 дней назад
Hello
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 27 дней назад
Toh yakamu Bello Turji Mana 😂😂
@alhajimuhammad7797
@alhajimuhammad7797 22 дня назад
Tou me yasa ka bar Su Bello Turji da Dogo Gide
@Marcazzaim-y2y
@Marcazzaim-y2y 25 дней назад
😂😂😂allah kyauta
Далее
LABARIN ARTABUN UMMARU MAHAUKACI DA BARAYI.
20:18
Просмотров 48 тыс.
Boloko 419 part 1 Hausa comedy
25:01
Просмотров 95 тыс.
Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
18:03