Тёмный

Daushe ya fasa ƙwai kan abin da ƴan Kannywood suka yi lokacin jinyar marigayi Ibro 

Freedom Radio Nigeria
Подписаться 74 тыс.
Просмотров 31 тыс.
50% 1

Jarumi Rabi'u Daushe ya yi raga-raga da kalaman Adam A. Zango na cewa an bai wa Rarara Miliyoyin kuɗi a Nijar.
Daushe wanda da shi aka yi tafiyar, ya ce zargin Adamun ba shi da tushe ballantana makama.
Ya kuma yiwa Adamun martani kan zargin da ya yiwa tsofaffin yaransa na rashin bashi kariya idan ana sukansa.
Daushe bai tsaya nan ba, ya yi bayani filla-filla kan taimakekeniya a tsakanin yan Kannywood, har ma ya yi waiwaye kan yadda ta kasance a lokacin da suka yi jinyar marigayi Rabilu Musa Ibro.

Опубликовано:

 

19 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 53   
@alhajirashakandawaii6588
@alhajirashakandawaii6588 4 месяца назад
Daushe kenan
@AbubakarHassanAdam
@AbubakarHassanAdam 4 месяца назад
Gaskiya wannan maganr akwai gyara misali million 10 Da kuke cewa anbada koda dubu 50 aka bawa kowa mutin samada 150 nawa zai kama kenan sannan nawa shi rara yasamu karku raina mana hankali jama a
@habibmzya7583
@habibmzya7583 4 месяца назад
Wlh ban yadda da maganganunka Ba daushe Kasaka da akwai abinda badedeba awannnan Magartaka❤
@abubakarbabangida3448
@abubakarbabangida3448 4 месяца назад
Akwai fadanci a wannan magana daushe, duk akwai alaman kanakokarin kare rara
@WunshakYohanna
@WunshakYohanna 4 месяца назад
I love this man more wisdom
@abdulhadiabubakar6954
@abdulhadiabubakar6954 4 месяца назад
Daushe kana burgeni amma gasky banyarda da zancankaba rarara ance dagaske ne anbada wannan kudin yauwa karma kayi wata kwaskwarima malam adam zango yayi dai dai
@Moustaphaango-cb4dr
@Moustaphaango-cb4dr 4 месяца назад
Good
@MujittafaUtai-d6z
@MujittafaUtai-d6z 4 месяца назад
To Allah yashirye Ku shine fatanmu gareku
@nurazamani7987
@nurazamani7987 4 месяца назад
Wawan banza
@MustafaAhmad-jn9qk
@MustafaAhmad-jn9qk 4 месяца назад
Up daushe
@hamaelyusuf6696
@hamaelyusuf6696 4 месяца назад
Maganar gaskia A dai wannan zagayen da kukai Wlh Ni nafi yarda da maganar Zango Saboda har yanzu kun ki fadin gaskiyar abinda Aka bada
@D.KMAISUBURBUDATV
@D.KMAISUBURBUDATV 4 месяца назад
Masha allah ❤❤❤❤ 1:33
@hidouissa8767
@hidouissa8767 4 месяца назад
Masha allah ❤❤❤
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад
To yayi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@jaafaribrahim9564
@jaafaribrahim9564 4 месяца назад
Mallam daushe ikon ALLAH ALLAH yakara lafiya
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 4 месяца назад
Wannan gaskiyane
@HabibaMuhammad-ui4gs
@HabibaMuhammad-ui4gs 4 месяца назад
All as h y kauta amma dai d alama zango yafi gaskiya
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад
May Allah bless you ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@latinoamerican6589
@latinoamerican6589 4 месяца назад
Gaskiya wana maganar karyace kawai daushe kai makaryaci ne wlh
@aliyualhjihabu-je3uv
@aliyualhjihabu-je3uv 4 месяца назад
Masha Allah
@ahmadglobaltv67
@ahmadglobaltv67 4 месяца назад
Assalamualaikum warahmatullaah gaskiya MALAM DAUSHE kayi kokari gurin isarda sako, allah yasa mudace Allah yamana jagora a dukkanin al'amurammu.❤
@SamailaFarao
@SamailaFarao 4 месяца назад
Wawa
@SalmaSalma-wt1md
@SalmaSalma-wt1md 4 месяца назад
Allah yasa mouda ce😭😭
@sadiqmohammed7054
@sadiqmohammed7054 4 месяца назад
Assalamu alaikum warahamatu lahi wabaraka tuhu inayiwa dsuhe barka da wanan lokaci Allah ya temaka mana Allah ya kara dau kaka
@Khadijasarakitv
@Khadijasarakitv 4 месяца назад
❤❤❤❤
@nuralawan8581
@nuralawan8581 4 месяца назад
Saboda kwadayi dai kadaina cewa saboda aminci
@gamboumar6118
@gamboumar6118 4 месяца назад
Daushe baka Fadi gaskiya kana goyon bayan rara ne kwai kuwa yasan anbada kudin ada adamu ce
@user-of1it5bo2d
@user-of1it5bo2d 4 месяца назад
Wai shi rararan bazai fito yayi bayani dalla dalla ba, idan har yanada gaskiya, wai Dan Nigeria ya dauki kudinsa yayiwa Dan wata qasa campaign Kuma ace wai baici riba ba, hummm dasake anbawa Mai kaza Kai🥺
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 4 месяца назад
Ikon Allah
@abdulhadiabubakar6954
@abdulhadiabubakar6954 4 месяца назад
Malam daushe kokaine saikayi magana
@YusepSalisu
@YusepSalisu 4 месяца назад
Kaji magana ta hankali
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 4 месяца назад
Masha Allah hal goure kunzu
@idrismusa739
@idrismusa739 4 месяца назад
gaskiya baka yi adalci ba a zancenka
@IssoufouAmadou-qn7ep
@IssoufouAmadou-qn7ep 4 месяца назад
👏👏👏👏👏🎉
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад
hi good 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@RabbissBoy
@RabbissBoy 4 месяца назад
Madallah 💕
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад
Fine ok
@nicholeritajohn8168
@nicholeritajohn8168 4 месяца назад
@habibourahila5485
@habibourahila5485 4 месяца назад
Kudi sunaga rarara ,kun yarda da rarara ne yana muku wayo
@fariukomar3541
@fariukomar3541 4 месяца назад
Karyace makaryaci
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 4 месяца назад
Ai gwamma da yai maganin ku bakun ce shi jahili bane kuma shine ku shikuma ko daku ko baku zai samu kudi wajan manyan "Yan siyasa ko daina hassada akan aikin banza Dami wakar da mai film din duk aikin banza kuke
@shuaibusman1527
@shuaibusman1527 4 месяца назад
A nawa fahimtar Rarara ne yake ta turosu sabida kada sunan Rarara ya bachi. uhmmm akwai dai wani abu.🤔🤔🤔🤔
@hamaelyusuf6696
@hamaelyusuf6696 4 месяца назад
Gidan mai na oriba ne
@tmatashi
@tmatashi 4 месяца назад
Maula phone store
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад
Okyyi
@Habibu-bu5mn
@Habibu-bu5mn 4 месяца назад
Allah ya karamaka lpy daushe 😂
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 4 месяца назад
😂😂😂
@user-mj7zm7lv3b
@user-mj7zm7lv3b 4 месяца назад
Demiel vent un mean twonety twonety one 🤣
@shuaibusman1527
@shuaibusman1527 4 месяца назад
Eh gaskiya Nima waje dayane kawai Adam yayi kuskure. duk Wanda ka taimakawa bai kamata ka fito fili ka fada ba. But Sanna kuma ai gaskiya ya fada akan kannywoood suna da butulci.
@ummiinuwa9733
@ummiinuwa9733 4 месяца назад
Gara da yafada saboda duk abinda sukeyi munafincine wlh Kuma ae Babu Wanda ya taba fitowa ya nuna yayi masa
@SasRo-dr2yi
@SasRo-dr2yi 4 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад
Okyyi
Далее
Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 18-09-2024
16:10