Тёмный

Dayawa Suna Ganin Tinubu Yaci Zabe Zai Rufa Musu Asiri .... 

kwankwasiyya Movement
Подписаться 55 тыс.
Просмотров 37 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@shehusani7241
@shehusani7241 3 месяца назад
Allah yah kara nisan kwana
@aishaabatcha4120
@aishaabatcha4120 Год назад
Zakin zakuna 🐯 inkana neman jajarcicen dan siyasa to sai kwankwaso❤
@minhalabaran9581
@minhalabaran9581 Год назад
Ai duk sauran jahohi basa so suga cigaban kano shi yasa suje so azabi gawuna
@muhammedsunusiyusuf4998
@muhammedsunusiyusuf4998 Год назад
Masha Allah madugu uban tafiya
@imamuturmuzimusa1815
@imamuturmuzimusa1815 Год назад
Masha Allah Allah Yakara Jagoranci 🤲
@arewalyricsstudio1298
@arewalyricsstudio1298 Год назад
Allah yataimaka
@tasiuahmadkara8567
@tasiuahmadkara8567 Год назад
Allah yai jagora
@sabastineyakubu9434
@sabastineyakubu9434 Год назад
Jagora
@basirualiyudanda6790
@basirualiyudanda6790 Год назад
senator 🤣🤣
@inuwaibrahimwaziri777
@inuwaibrahimwaziri777 Год назад
Kaji gaskiya gaba dai gaba dai madugu
@muhammadadamyau
@muhammadadamyau Год назад
Allah yatai maki baba
@nigeraniger2915
@nigeraniger2915 Год назад
sayi madugu
@AbbasGambo-ny2bv
@AbbasGambo-ny2bv Год назад
kaji shi kamar gaske
@ayubaisah2861
@ayubaisah2861 Год назад
ماشاءالله
@سارهسلفي-خ6ك
@سارهسلفي-خ6ك Год назад
Tunibu Y mk fintinkai... S. Tsilla...
@MubarakMahmud-sj9sy
@MubarakMahmud-sj9sy Год назад
Zance banza ku ke yi
@auwaltasiuabubakar9799
@auwaltasiuabubakar9799 Год назад
hahahahhahaha
@nasirkabir7789
@nasirkabir7789 Год назад
Ina zatan tunda tashar ta kwankwasiyya movement ce zakusa latest hira. Amma sai ku saka tsohuwa. I am dissapointed. Sauka zan daga wanga tasha.
@kwankwasiyyamovement
@kwankwasiyyamovement Год назад
Oga baice zaiyi hira da kowa bah shima gani yayi a midiya idan da yafada mu zakaga munyi posting din a shafukanmu na Facebook Instagram da sauransu
@yaudanladi7180
@yaudanladi7180 Год назад
anfanin hankali shine, fitarda alkhairi daga al'amura. sabuwa ko tsohuwar hira bashine abin dubawaba. wanne sako take tauke. Akwai sakonni sama da 10 daza'a dauka cikin hirar data dace da wannan lokacin. ka bibiyi hirar sosai da kaifin basira, zakaga da yanzune ma tadace
@SurajHaruna-up1sq
@SurajHaruna-up1sq Год назад
Naiman gindin zama
Далее
Sani Danja Nassarawa - Tijjani Gandu | Kosan Waka
5:19
Yanzu-Yanzu: Dan Bello ya dira kan Kwankwasiyya
8:02