Тёмный

Dr Idris Abdul-Aziz: Kun Faya Kun ep 2 - Kuzo Ku Koyi Abin da Baku Sani ba on Qibla FM 

Qibla FM
Подписаться 34 тыс.
Просмотров 6 тыс.
50% 1

Dr Idris Abdul-Aziz: Kun Faya Kun ep 2 - Kuzo Ku Koyi Abin da Baku Sani ba on Qibla FM

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 44   
@MukhtarLawal-ur1cg
@MukhtarLawal-ur1cg 4 месяца назад
Dr. Allah shi kara basira
@muhammedkilishi7291
@muhammedkilishi7291 4 месяца назад
Allah ya saka da alkhairi
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 4 месяца назад
Masha'allah Allah ya saka da alhairi dr tawhidi gaskia muna gané karatu Allah ya qarawa rayuwar dr idiris mujadaddi tawhidi albarka ❤muna sonshi domin Allah 🇳🇪👈 mazawnin🇨🇮👈
@Isaikayakub
@Isaikayakub 4 месяца назад
Wani abunda Dr Idris ya ke birge shine bashi da girman Kai Kuma Dr Idan zamu fadi Gaskiya Dr Yana son gaskiya a shir ye yake da ya karba
@RabiumohdInuwa
@RabiumohdInuwa 4 месяца назад
Allah ya karawa rayuwa albarka❤❤❤
@YarozaramidiZaramidi
@YarozaramidiZaramidi 4 месяца назад
السلام عليكم ياشيخ ماشاءالله ا
@AdvancePhones
@AdvancePhones 4 месяца назад
Dr idris Wlh Allah ya saka da Alkairi
@Kwame966
@Kwame966 4 месяца назад
Dr zakin sunnah
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 4 месяца назад
Allah yasaka maka da alkhairi dr tauheed gaskiya ka iya tambaya wallahi 😅
@KhadijatMuhammad-qt6dg
@KhadijatMuhammad-qt6dg 4 месяца назад
Allah ya kare mallam....... Allah ya qara basira
@AdvancePhones
@AdvancePhones 4 месяца назад
Allah yasa ka da Alkairi
@ibrahimkaridio6669
@ibrahimkaridio6669 4 месяца назад
Dr il Allah biyaka .kai mallamin sunnah né .wata gaskiya say dr Idriss
@دوجههوساوي
@دوجههوساوي 4 месяца назад
Yayi malam gaskiya muna fahimta Allah yasaka
@ahaahszuu7344
@ahaahszuu7344 4 месяца назад
Ma shaa Allah
@ahaahszuu7344
@ahaahszuu7344 4 месяца назад
Allah ya taimaki Dr Idris Abdul aziz
@ahaahszuu7344
@ahaahszuu7344 4 месяца назад
Br Idris yayi gaskiya dama a Kan gaskiya yake shi yassa Yan bidia suke adawa da shi domin kokinsu son zucia ne
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Fuad ka Sha ruwan sanyi sannan ka cigaba da aiki Muna ganewa
@laoulimoussa2800
@laoulimoussa2800 4 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
@salesharif5178
@salesharif5178 4 месяца назад
Masha Allah TabaarakaLLah fiik
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Ina ma Mr Fuad da Malam Idris barka da aiki
@AdamuGarbajo
@AdamuGarbajo 4 месяца назад
Kariyane
@NafiouKalla
@NafiouKalla 4 месяца назад
Malan allah ya saka ❤
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Shareef baice Abu dalib ba wani mutum yace
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 4 месяца назад
Wane point ne yasa shi Mr shareef yakawo wnn asarin na sayyadina ali bin abi dalib?
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Ananata Mr fuad
@muhammedkilishi7291
@muhammedkilishi7291 4 месяца назад
Dr wannan mutunmin yace baiyadda da Hadith sinba kuma kana sauraransa
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Fuad tunda hadisi Bai ce Makkah ko Madina ba ,munasa Shaik ya fada mana lokacin da za ayi aiki da hadisin. Tunda bamusan lokacin ba Kuma hadisi Bai fada ba.
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Fuad inaso ka bincika da kyau.hujjar Shareef Abdulbasid daga Al qurani gaskiya me kokuma hadisi yafi aya
@alhassanmudasiru4066
@alhassanmudasiru4066 4 месяца назад
Ashe asar ne ba hadiythi ba. Toh ai shi de ya kamaata a rage daga kaafada da shi
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Fuad dayawan hadisan da suka kawo falalar ahalul baiti Daya wa sun Yi wasti da su
@alhassanmudasiru4066
@alhassanmudasiru4066 4 месяца назад
Sanin sababin da locacin hadiythin ya na da muhimmanci a gun yin amfaani da shi. Sabiyli da wannan magana ne da munaafukai ke neeman su ingiza waawaye da muwgaaye da shi
@Abdoulkadermiche-ey2rm
@Abdoulkadermiche-ey2rm 4 месяца назад
Masha Allah ❤❤❤
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
No abinda nake so Fuad ya game shine Malam yanace wa Abu dalib Kuma hadisi Bai ce Abu dalib ba
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад
Ba Abu dalib yake cewa ba Aliyu bn Abu dalib yace Kuma ba hadisi bane asar ne.
@MoussaAssoumane-zl2ih
@MoussaAssoumane-zl2ih 4 месяца назад
Allah yassaka
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Fuad su kansu wahabiyawa basu yarda da dahi hancin Bukhari ko Muslim, in sun Sha shaqa sai su ce Bai ingan ta ba. Malamai kamar su Dr Ahmed gumi, Malam asadus Sunna, da Shaik maqari, duk sun musa wanna hadisai. Don haka hadisin da suka Kai iyayen annabi (saw) wuta munyi wurgi da shi a bola kamar, yazakuyi da hadisan da suka ce annabi Yana fistari a staye da Wanda suka ce gawar annabi (saw) ta kumbura kafin a birne shi wa iyazu billah da Wanda suka ce annabi yayi hauka wai hai Yana saduwa da katifa Bai Sani ba Allah na tuba dole yasa na kawo samfuri. Mr Fuad tambaye wahabiyawa sun yarda da haka. In sun kauce to Muna munyi wasti da hadisan da suka Kai iyayen sa wuta.
@alhassanmudasiru4066
@alhassanmudasiru4066 4 месяца назад
Annabi S.A.W. mutum ne ko ba mutum ba ne? Daruwran yin fitsari a saye zai iya Kaama shi ko ba zai iya ba? Dan Allaah ku daina yi wa Annabi S.A.W. guluwwi
@bashirumargassol9241
@bashirumargassol9241 4 месяца назад
Sheikh Abdul Basid Ba sanka ba Amma wallahi kayi kokari saboda yadda ka nasu kuna fahimtan juna
@Isaikayakub
@Isaikayakub 4 месяца назад
Wlhi Nima nayi mamaki kuma Dr Idris yayi kokari sosai Don ya barsa Kuma ya nusu da wane mlm ne zai naima ya juya mlm sharif
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 4 месяца назад
Amma akarshe an tambayeshi shi shareef amma yakasa bada amsa.
@godjefaysal9825
@godjefaysal9825 4 месяца назад
Dr Jaki makiyi anabi
@bkflashmm6659
@bkflashmm6659 4 месяца назад
Mr Fuad Ina mamaki wai akaranta maka Aya daga Alqurani wai wani yace akawo masa, maganar magabata
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад
Ba maganar magabata aka ce a kawo ba. Fassarar magabata akace a kawo, saboda ba wanda ya isa ya fassara aya sabanin yadda manzon Allah ya fassara da kuma yadda sahabbai suka fahimta, illa iyaka.
@AdamuGarbajo
@AdamuGarbajo 4 месяца назад
Nonsense this hadit is not true
Далее
Abdallah Gadon Kaya ya taka kaya - Qibla FM
28:54
83 Christianity Hinduism or Islam - Deedat
1:50:51
Просмотров 105 тыс.
Does God Exist? - Dr. Zakir Naik | South Korea | 4K UHD
3:39:51
MUQABALA SHI'A VS SUNNAH
36:22
Просмотров 5 тыс.