JAZAKALLAHU KHAIRAN. Mln don girman Allah na rokeka kaban lokaci inada mgnr sirri da tasahafi rayuwata nake Neman taimakonka.nafi shekaru shida da wannan damuwar
Slm. Malan dan girman Allah, ka taimaka min da wannan adu'ar bata da ga a binda zai zaburo don ya cutar da ni, mutun ko aljan ko dabba kokuma kwaro mai dafi, ina saurare, Ya Allah Ya kara maka lafiya da Imani da ilimi mai amfani.
Gaskiya baku adalci wurin bada addu oi kawai sai dai ku sa don kuci datar Mai sauraro to kuji tsoron ubangijinku Jibrilu da Mika'ilu, don wannan abunda kukeyi akalu biddeenine, sannan tauye mudune Kuma danfarane da yaudara.
Allah ya saka da alkhairi Amin Mlm Ina da tambaya, naji kana cewa Saddiqu Akbar, na dauka kawai Allah ake cewa Akbar? Amma de ban saniba tunda larabci yana da maanoni daban daban Ko kamar ace me girma sarki musulmi ko sarkin de wani gari?