Тёмный

FASSARAR MAFARKIN ZANA JARRABAWA 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 15 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 24   
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n 20 дней назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
@AminaNasiru-zm8rt
@AminaNasiru-zm8rt 9 месяцев назад
Muna gudiya Mallam
@Kaoudjeaichatou-eu1ft
@Kaoudjeaichatou-eu1ft Год назад
Assalamu alaikum Malan ni nayi mafarkin naci garabawa excellente Yaya wannan fassarar mafarkin take
@habibamusa2654
@habibamusa2654 Год назад
Masha Allah , nagode 🙏 sosai malam.Allah ya bamu ikon cin jarabawan rayuwan mu
@aishashehumaiwaazu2268
@aishashehumaiwaazu2268 Год назад
Allah yasakawq malam da alkairi
@aishaumar6778
@aishaumar6778 2 года назад
MashaAllah
@غاليسعر
@غاليسعر Год назад
Masha Allah Allah yakara Basira mlm nijarabawar munyi munkai Amma bancidukaba 17 Naci 10 itakuma kawata taci 13 sainace muga mikika Rubuta sai naga wurin Angoge don Allah mlm mihakn take nufe
@UsmanGorko4
@UsmanGorko4 2 года назад
Allah yasaka da alkairi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi
@asoannabiahutatv6651
@asoannabiahutatv6651 Год назад
Gaskiyane malam
@GidadoMuhammad-sm5hv
@GidadoMuhammad-sm5hv Год назад
As Salam Malam barka da yamma allah Yakara jagora amn Malam Menene fassaran mafarkin littafi wanda babu komai acikinsa ganinshi da kuma siyansa Nagode
@YaYa-rw1rr
@YaYa-rw1rr 2 года назад
malam barka fatan alheri ina kasar libya nayi mafarkin uwata ta rasu
@jamiloumahamadou
@jamiloumahamadou Год назад
Wallahi malam jiya naji kiren Sallar Asuba na kasa tashi a locacin na koma bacci Kapin safia ta waye sai da nayi mafalkin gani cikin aji muna ruta jarrabawa sai naga kowa ya kamala ben da ni nakasa
@maryamisah9349
@maryamisah9349 2 года назад
Assalamu Alaykum ni na amsa wasu amma ba iya amsa wasu ba sai kawaye na suke fada min
@babssankara1
@babssankara1 9 месяцев назад
Nai mafarkin jarabawa zan zauna kuma malamin yake bani area of concentration akan naje nai jaratu akansu kafin nazauna
@theresasamuel6728
@theresasamuel6728 2 года назад
Mallam Allah ya Kara laffiya,Amma walahi nikam akallah kullum sai nayi. Wannan mafarki a kan jarawwaba din. !!! Ko ma na niya wai tabayya guda 3 Amma fa na kasa amawa Kuma yana kaina Allah ya Yi mana Mai kyou 🙆‍♀️😭
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi A dage da addu'a
@theresasamuel6728
@theresasamuel6728 2 года назад
@@abbas_sadauki Masha Allah 👏 na gode so sai Allah ya Kara masira don darajan annabi.
@garigari7923
@garigari7923 2 года назад
Allah kara lafiya
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi
@hassanauwalumar6877
@hassanauwalumar6877 2 года назад
menene fassaran mafarkin fada da aboki?!
@aliumar1459
@aliumar1459 2 года назад
Please enuwa ataymakamin da number saiyadi Abbas sadauki
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
+2349080159252
@malanabdoukadakada6779
@malanabdoukadakada6779 Год назад
Macha allah
Далее
MAFARKAI GUDA 5 GASKIYA NE
12:14
Просмотров 142 тыс.
FASSARAR MAFARKIN RUBUTU
1:58
Просмотров 1,9 тыс.
FASSARAR MAFARKIN AURE/BIKI
21:14
Просмотров 8 тыс.
Sirrin biyan bashi
4:36
Просмотров 501
FASSARAR MAFARKIN MAKARANTA KOWACE IRICE
1:25
Просмотров 3,6 тыс.
SIRRIN LAQAD JÃ’AKUM…
4:29
Просмотров 6 тыс.
MAFARKIN SANYA FARIN TUFAFI ALHERI NE
8:10
Просмотров 14 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MAKARANTA (SCHOOL)
12:08
Просмотров 34 тыс.