Тёмный

Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Kano-NG | Episode 11 

Manyan Gobe
Подписаться 22 тыс.
Просмотров 71 тыс.
50% 1

Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
Subscribe to @musaafrica

Опубликовано:

 

17 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 1 тыс.   
@USMANYUSUFADAM
@USMANYUSUFADAM 2 месяца назад
Dan Allah kudena kawo yara wanda bada gaske suke ba wannan kawai wasa yazo bawai dagaske yakeba dan Allah kudena kawo mana irin wadannan
@bachamahamedali4524
@bachamahamedali4524 2 месяца назад
Kaskia ne wanga wawane
@abubakarumar6965
@abubakarumar6965 2 месяца назад
Am interested on her
@housaynansari4532
@housaynansari4532 2 месяца назад
Wlh kuwa yarinta ta mai yawa
@Abdul_bari01
@Abdul_bari01 2 месяца назад
Wannan zai sa mutane masu hankali sudena kallon program dinku saboda yakoma comedy bai kamataba gaskiya idan dagaske aure kuke shiryawa to ku kawo mutanen dasuke da niyya dagaske ba wai wasaba
@ahmadmuhdbala6622
@ahmadmuhdbala6622 2 месяца назад
Kafara bata program naka masu hankali xasu daina follow dinka
@musamuhammad6856
@musamuhammad6856 2 месяца назад
Gaskiya Aisha tayi mace me hankali babu raini ga haquri duk irin abinda yafada besa tayi fishi ba allah ya bata miji nagari
@NanafiddausiKabir
@NanafiddausiKabir 2 месяца назад
ameen
@UmarMusaahmed
@UmarMusaahmed 2 месяца назад
Abkn Allah yasakamaka da alkairi wlh kamata addua Mai kyau ,wlh kasan me wlh yarinyar ina Santa ta birgeni sosai❤Allah ya mata Albarka
@musamuhammad6856
@musamuhammad6856 2 месяца назад
​@@UmarMusaahmed ai gaskiya da ganin yanayinta duk Wanda yake neman macen aure wacce tasan yakamata to bazebar irin wannan ta wuceshiba wlh shiyasa muna mata addu,a na alkairi
@bashirahmad7538
@bashirahmad7538 2 месяца назад
Gaskiya Koni taburgeni 🎉🎉 wallahi sosai
@UmarMusaahmed
@UmarMusaahmed 2 месяца назад
@@musamuhammad6856 hkne abkn Ina mata Fatan Alkairi ni kuwa wlh ina san yarinyar domin ta matukar birgeni sosai 🥰
@mujaheedabubakar948
@mujaheedabubakar948 2 месяца назад
The girl is too calm, i like her 😊
@omararts3580
@omararts3580 2 месяца назад
Wai he is a popular man, and yet I never heard of him.
@Ummitaaaaa
@Ummitaaaaa 2 месяца назад
Same here wallahi mtswww
@hayy_darr
@hayy_darr 2 месяца назад
Same here o
@Mustaphabayya
@Mustaphabayya 2 месяца назад
She is acting matured and she's cute and decent❤
@iliyasuhussain65
@iliyasuhussain65 2 месяца назад
Wlh duk maai neman macen aure mai hakuri da tarbiya da sanin yakamata toh wnn baiwar Allahn Aisha tacika kowanne sharuda,inamata fatan Alkhairi ubangiji Allah yabata miji nagari wanda zai kaunaceta tsakani da Allah Wlh nikaina yarinyar ta tashi kaina sbd hakurinta da kimanta,sannan ga iya magana cikin girmamawa Allah ubangiji yabamu arzikin da zamuyi muhalli muyi aure Amin ya rabbil Alamin 🙏
@ibrahimabubakar4460
@ibrahimabubakar4460 2 месяца назад
Gaskiya idan irin wannan zaadinga kawowa zamudaina kallah
@MuhammadMemunakawai
@MuhammadMemunakawai 2 месяца назад
gaskiya dai kam hakan baiyiba
@zainababbas9568
@zainababbas9568 2 месяца назад
😢gaskia dae
@Abdulrazak_Abubakar
@Abdulrazak_Abubakar 2 месяца назад
Gaskiya yaukam kun kawo mana dan shirme ne kawai yaron nan kawai comedy baiyi tsari ba
@BenIbrahimAbdou
@BenIbrahimAbdou 2 месяца назад
The boy is not serious, he has the mentality of a kid. Mussa does not bring people who are not serious to Allah. God bless you.
@Kayaah05
@Kayaah05 2 месяца назад
He is acting so childish. Abin ya fara zama shirme
@Kayaah05
@Kayaah05 2 месяца назад
He is acting so childish. Abin ya fara zama shirme
@Kayaah05
@Kayaah05 2 месяца назад
He is acting so childish. Abin ya fara zama shirme
@lil-gev2727
@lil-gev2727 2 месяца назад
This guy matter tire me, acting childish tell her your name you're talking about money and wallet 😂😂
@SadeeqAliyukola-mu9ym
@SadeeqAliyukola-mu9ym 2 месяца назад
Actually the term "ƴar talaka or ɗan talaka" or such words should not be used in this house pls, because it's just like you are going in to another page. So pls any body who comes here should avoid such words pls. Because the girl will feel like she's insulted or something like that.
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 2 месяца назад
Wallahi
@AlmustaphaAbdullahi-k1k
@AlmustaphaAbdullahi-k1k 2 месяца назад
Wannan mgnr Naka is true pls yakamata adinka sanin abun da za afada Cox gsky kalaman da guy din Nan ya fada sunyi xafi da yawa bekamata ace as he as celebrity Kuma yana fadar irin hk ba gasky yakamata agyara
@kudiratlasisi6727
@kudiratlasisi6727 2 месяца назад
The guy is not matured enough wallahi.
@KhadijatAhmad-s5l
@KhadijatAhmad-s5l 2 месяца назад
Yaron ma ya raina ta wlh babu respect a maganar sa y manta one day zaya iya dama talaka na har abada ba yarinta bane rashin ladabi ne
@KhadijatAhmad-s5l
@KhadijatAhmad-s5l 2 месяца назад
In Allah yaso zaya iya zama komi ma
@mustaphabakari-w8v
@mustaphabakari-w8v 2 месяца назад
Nah comedy this guy comes do I swear 😂😂😂💔 but sha u burst my head 😎
@muhammadisah8422
@muhammadisah8422 2 месяца назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@UmarMuhammad-qn7mm
@UmarMuhammad-qn7mm 2 месяца назад
A gaskiya Musa Africa Wanna yaro Bashi da Mutunci Banji Dadi walaqanci da yayi wa yarinyar Nan ba
@abubakaribrahim4962
@abubakaribrahim4962 2 месяца назад
Gaskiya Ina bibiyar wannan Shirin Amma na yau kwata-kwata baiyi ba
@AminuHaruna-j7l
@AminuHaruna-j7l 2 месяца назад
Wannan jahili ne ziryan ,Wawa kawaii ,ni Shirin yama fara fitamin a Rai
@YusufMuhammad-wr9rr
@YusufMuhammad-wr9rr 2 месяца назад
Wallahi inada interest akan Aisha Ina gama project next month zanzo insha Allah ❤
@jibrinisah6067
@jibrinisah6067 2 месяца назад
Dan Allah ku dinga tantace wanda zaku kawo irin wanna wuri Ban ji dadi chin mutunci na
@mustaphabakari-w8v
@mustaphabakari-w8v 2 месяца назад
Bilal talk say he be robot he no dey date wetin carry him come 😂 if not comedy 😂😂
@abdulqadiryusuf9805
@abdulqadiryusuf9805 2 месяца назад
Ban taba comments ba but ins kallon vedios dinka ..i love them.. Aisha has nailed it, she won here, she's calm, composed and beautiful...Allah ya bata Miji Nagari but she's Good actually, I really like everything she does...
@IssoufouIsmaël-c6s
@IssoufouIsmaël-c6s 2 месяца назад
Asm dan Allah mussa.kadena kawo Yara dan Allah
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 2 месяца назад
From the beginning ma kasan this boy is very childish...what type of stupid questions is he asking?what's yar Tallaka??very senseless....
@SadiqAbdullahi-p9m
@SadiqAbdullahi-p9m 2 месяца назад
Wallahi yaron jahiline
@AbuJabeer-qw8zo
@AbuJabeer-qw8zo 2 месяца назад
Gaskiya oga musa idan kana kawo irinsu zasu rage armashin wannan shirin wlh.
@Oldcentmic
@Oldcentmic 2 месяца назад
Wannan karan abun naku ba ma'ana kwata kwata bai iya magana
@tambuwalmathsclass
@tambuwalmathsclass 2 месяца назад
Gani ban sanshi ba, ko sunan sa ban taba ji ba
@mytuts_
@mytuts_ 2 месяца назад
Sha sha shan yaro ne kawai
@omarfarouq666
@omarfarouq666 2 месяца назад
Dan Allah a dena kawo Yara
@isakhaleefa
@isakhaleefa 9 дней назад
I like her composure. BilalVillah is still a kid. Is very obvious.
@AbubakarUbangari
@AbubakarUbangari 2 месяца назад
Dan Allah kiringa kawo maza masu hankali haba don Allah yarinya me hankali Ammah kun hadata da Sha Sha Sha
@MamanAminou-vm6eh
@MamanAminou-vm6eh 2 месяца назад
Gaskiya wanga yarone dan allah kudena kawo iri waga Yaran gaskiya tabur gene susai❤❤❤
@MaryamAbubakarali-q6e
@MaryamAbubakarali-q6e 2 месяца назад
Wallahi inajindadin shirunku Amma wanñàn baiyiba wallahi kokadan kodaina kawo irin wannan Dan allah kuñji pls
@IdrisYusuf-x2p
@IdrisYusuf-x2p 2 месяца назад
Miyasa😂😂
@musasani2316
@musasani2316 2 месяца назад
This guy is never serious😂😅calm gentle well trained gorgeous looking girl,u just missed a shot.
@abdulrasheedmusa5647
@abdulrasheedmusa5647 2 месяца назад
Who else disappears after first 3mns of the interview
@KhalifaKhalid-s3i
@KhalifaKhalid-s3i 2 месяца назад
Same here
@nasarbinniyaminou1979
@nasarbinniyaminou1979 2 месяца назад
dan Allah kadena kawo irin wannan yaron baisan abinda yake faɗaba wlh
@mustaphaahmadu8996
@mustaphaahmadu8996 2 месяца назад
Tun jiya muna jiran sai yau Allah ya bada ikon sakewa kenn toh ina muku fatan alkhairi ❤
@Umarzakarifkd
@Umarzakarifkd 2 месяца назад
gaskiya Wannan yaro ne ,Dan Allah adaina kawo irinsu, yarinyar tanada hankali wallahi
@SadiqAbdullahi-p9m
@SadiqAbdullahi-p9m 2 месяца назад
Wallahi yaron nan wawa ne jahili, RASHIN ilimin addini yamasa kanta.
@kudiratlasisi6727
@kudiratlasisi6727 2 месяца назад
Wallahi kuwa
@SadiqAbdullahi-p9m
@SadiqAbdullahi-p9m 2 месяца назад
Eh manah ​@@kudiratlasisi6727
@ukashassrimaye9592
@ukashassrimaye9592 2 месяца назад
Kai Kaci kutumar U....... Dan Isk***n Yaro, wawa kawai dakiki Gaskiya kuzo kubamu mu Masu kallon ku Bamu Hakuri Idan kuma ba haka ba zamu kauracewa wannan shirin naku 👌
@MMBature
@MMBature 2 месяца назад
The guy is just funny ne kawai😅
@MohammedSalim-h2z
@MohammedSalim-h2z 2 месяца назад
Gaskiya ku daina kawo yara cikin wannan harakokin naki
@faisalsunusi7854
@faisalsunusi7854 2 месяца назад
I really like her calmness gsky, she's not even his type actually sbd Shi is like wasa yake daukar abin kawai and the word yar talaka is not proper ace yana fadinshi haka gsky .
@Real_Hafeez
@Real_Hafeez 2 месяца назад
Babu girmamwa a maganarsa, wannan yazo wasa me mtswww
@KhadijaMustapha-y5r
@KhadijaMustapha-y5r 2 месяца назад
Gskya wannan comedy kawai yazo yi ya cika wasa da childish things, itakuma she’s so calm and serious ko a face dinta,gskya adaina kawo Wanda ba gaske suke ba 😂
@muhammadalaminibrahim5077
@muhammadalaminibrahim5077 2 месяца назад
Musa observation pls , this should be a matured program , Bilal is not there to find a Match but to play. Kuma at least Musa Yakama ta ace kau filtering abubuwan da ya fada kafin watsawa, cos it doesn't make any sense. Zance gaskiya if you remember the last episode, A fully grown well matured man got a match, Kaga inde har irin shi zasu dinga kallon irin wannan episode din, they will refrain from the program
@ismail__sarki
@ismail__sarki 2 месяца назад
Gaskiya wannan match ɗin bai yi ba villah, ya zaka ɗauko shirin comedy kayi amfani dashi, duk kusan shirme ma yafi yawa aciki conversations ɗin naku Baku yi match ba ma kwatakwata wlh
@AbdoulAbdoulrazak-i4s
@AbdoulAbdoulrazak-i4s 2 месяца назад
Gaskiya ku daina kawo yara ko kadan mai iya magana ba
@aliyuahmed5355
@aliyuahmed5355 2 месяца назад
Musa Africa I beg you in the name of humanity Dan Allah, this is the first time kana kawo mana wawaye irin wannan.
@hussainabdullahi2831
@hussainabdullahi2831 2 месяца назад
Wanna yaron is not serious at All 😂😂
@IdrisYusuf-x2p
@IdrisYusuf-x2p 2 месяца назад
Habadai😮😮
@iliyasuusmaniliyasu610
@iliyasuusmaniliyasu610 2 месяца назад
Nikam wlhi ita ce Ta burgeni, Such beautiful ND decent
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 2 месяца назад
Amma wannan Bilal a gaskiya yabamu kunya tirda irin wannan hali
@mustaphatijjanimuhammad4672
@mustaphatijjanimuhammad4672 2 месяца назад
Wannan harkar taku tafara Zama shirme indai zaku cigaba da kawo irin wadannan yaran masu 'kuruciya, tundaga farkon maganarsa Har karshe ba maturity aciki se Shirme da yarinta.
@AbubakarNura-fn6um
@AbubakarNura-fn6um 2 месяца назад
Gaskiya ne Kam
@sir_muhammadthechampe7359
@sir_muhammadthechampe7359 2 месяца назад
Tabbas A'isha a wannan program ɗin tanuna wa duniya ita macece TAGARI, shi kuma Namijin yatafka babban Kuskure inda yayi saƙo yace mutum yana iya chanja ƙaddaransa ba ALLAH bah. Wa'iyazubillah. Wallahi wannan saƙone Allah ya yafe mana ameeen. Ina son Aisha wallahi
@Umarbbj
@Umarbbj 2 месяца назад
Wannan fa yazo comedy ne kawai fa Dan Allah aringa duba wadanda zasu nemi aure da gaske saboda idan yara suna zuwa manyan zasu dena zuwa
@RABILUHAMISUGARBA-wl2uq
@RABILUHAMISUGARBA-wl2uq 2 месяца назад
Dan Allah kudaina kawo mana yan jagaliya
@RABILUHAMISUGARBA-wl2uq
@RABILUHAMISUGARBA-wl2uq 2 месяца назад
Dan Allah kukula zaku bata shirin kwata kwata
@fatimalawal5633
@fatimalawal5633 2 месяца назад
Aysha kin kwapsa coz after saying all those things about you, you still said he's cute kashhhhhh
@engr.rilwan4036
@engr.rilwan4036 2 месяца назад
Nonsense!! He's gonna spoil your show man. Bring matured folks.
@abubakarmamuda5472
@abubakarmamuda5472 2 месяца назад
Honestly
@harunabrown9815
@harunabrown9815 2 месяца назад
Gaskiya de wannan abun bai yi ba,shi angayamar comedy ake ne dan allah karku sake kawo irinsa yazo ya batawa 'yar mutane lokachi dan wlh bama sa arsa bace
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj 2 месяца назад
Gaskiya wannan yaron jakine
@AbubakarNura-fn6um
@AbubakarNura-fn6um 2 месяца назад
Mugunma jaki
@HaskeHalilou-bt9pr
@HaskeHalilou-bt9pr 2 месяца назад
😂
@abdullahiauwal9404
@abdullahiauwal9404 2 месяца назад
wallahi babban jaki mah
@MuazNazir
@MuazNazir 2 месяца назад
This guyy carryy comedy come here😂😂
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx 2 месяца назад
Wannan yaron bb girmamawa😂😂
@muhammadisah8422
@muhammadisah8422 2 месяца назад
Kai!😅 This guy boasts my head ooo. He only came to display his comic role.
@auwalulawan4644
@auwalulawan4644 2 месяца назад
Gaskiya dai wannan baiyi serious ba ga Aisha
@ummulattah3955
@ummulattah3955 2 месяца назад
I want to Believe this guy is just creating a Content as Usual
@habibaadamaliyu
@habibaadamaliyu 2 месяца назад
Nifa da nice bazan saurare shi ba wlh
@nuraauta7268
@nuraauta7268 2 месяца назад
Slm
@KhalifaKhalid-s3i
@KhalifaKhalid-s3i 2 месяца назад
Wlh kin burgeni kuwa, ay bashi da nutsuwa at all
@Abdul_bari01
@Abdul_bari01 2 месяца назад
Gaskiya bamuji dadin wannan show dinba dan Allah muna kaunar abinda kukeyi karni zubar da mutuncin ku a idon masoyan ku
@africahausatv5120
@africahausatv5120 2 месяца назад
Masha Allah yau munga bilal villah saura ngulde
@SulaimanAbdullahi-z4f
@SulaimanAbdullahi-z4f 2 месяца назад
Maganar gaskiya aisha taburgeni sosai wllh❤❤❤
@lawalmohammed8094
@lawalmohammed8094 2 месяца назад
Gaskiya gayen nan baiyi ba...... Pride
@musausmanmusa9730
@musausmanmusa9730 2 месяца назад
Wallahi akwa yarinta sosai ahjikin yaron nan
@falmataabubakar7445
@falmataabubakar7445 2 месяца назад
I like her calmness,the guy his too childish
@AbubakarSadiYusuf-rs7ww
@AbubakarSadiYusuf-rs7ww 2 месяца назад
Gaskiya Yan Kano kauyawa ne😂😂😂 ycn
@abdoulkadiradam5278
@abdoulkadiradam5278 2 месяца назад
The guy is a true villager.
@MuhammadUmarjiyah
@MuhammadUmarjiyah Месяц назад
Allah sarki rayuwa,Mai duniya abokina,kabi duniya a hankali wlh yaro
@MaryamMuktar-ri7bp
@MaryamMuktar-ri7bp 2 месяца назад
Gaskiya Wan nan wa Wan chine wllhi da qauyanchi Ina kyau anan kema baki San kyau ba gaskiya
@doctorfreesh9623
@doctorfreesh9623 2 месяца назад
Dan Allah ku daina kawo mana yara wanan guy din banza wlh Yarinya mai nutsuwa kun hadata da mahaikaci 😎
@awuduosman11
@awuduosman11 2 месяца назад
Gaskiya wanna guy ba da gaske yake ba yazo wasa ne
@SulaimanAbdullahi-z4f
@SulaimanAbdullahi-z4f 2 месяца назад
اسلم ملن مسا بارک د وانّ لوکا ❤❤❤
@GeneralbCommunicationcenter
@GeneralbCommunicationcenter 2 месяца назад
Baka Samun Kudi Subarka Hakanan Wqnnan Shi ake Cema izzar Kudi 😢😂 Kubarshi kawai Dan Bala'ja'u kawai 😂 Kuma wllh Tafishi iya Bakinta
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 17 дней назад
Wlh huka kawai yazo yayi da ma waiyayi kudi wawa
@BULAMAKAKUBULAMAKAKUABAKAR
@BULAMAKAKUBULAMAKAKUABAKAR 2 месяца назад
Masha Allah Amma kuma kudai kawo yara Kudi yatunkawo
@AbubakarSmuhd-ou7sl
@AbubakarSmuhd-ou7sl 2 месяца назад
Kai gaskiyar magana. Bilal villah comedy kawai yyi ba gaskiya yafadaba
@Lawali-qv2gr
@Lawali-qv2gr 2 месяца назад
gaskiya wan yaran gara ne wallahi baida wayo
@sadeesislamic_tv5066
@sadeesislamic_tv5066 2 месяца назад
Pls MAL MUSA Next Time ku kawomuma Matured, Wannan Yaron Wasa ne Kawai yazoyi...
@AliAbdullahi-l7t
@AliAbdullahi-l7t 2 месяца назад
Tabarakallah Masha allah musa Africa wlh wlh wlh I really like this girl seriously Dan Allah yaza'ayi
@dan_smalltv2735
@dan_smalltv2735 2 месяца назад
Gaskiya dadau shirinnan da gaske amma naga wasa yafara shugowa ciki dan Allah kadaina kawu wasa ciki wannan jakin yaron yazu yanaimana wauta in banda wawa ai Allah ne ke bada azziki
@AhmadTijjani-t5p
@AhmadTijjani-t5p Месяц назад
Kaiiiii wannan mai hankalin ta haɗu da jahili, mtswwwwww!
@abdulazeezibrahimtambaya5808
@abdulazeezibrahimtambaya5808 2 месяца назад
He has been taken by pride. I hope he stays on top.
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 2 месяца назад
Basu dace ba at all Tafi shi class nesa ba kusa ba
@abdulrazzaqibnfuseini9915
@abdulrazzaqibnfuseini9915 2 месяца назад
The guy is not serious,don't bring him anywhere close to your beautiful program again . From Qatar🇧🇭
@kudiratlasisi6727
@kudiratlasisi6727 2 месяца назад
I swear
@MuhammadMemunakawai
@MuhammadMemunakawai 2 месяца назад
gaskiya Bilal be kyau taba sosai wlh baji dadin abunda yayi ba
@Khair02
@Khair02 2 месяца назад
Gaskiya i never had of him before, ni ko burgeni bayyi ba ai ba dabaransa ne yabashi kudin, gaskiya Aisha ta burge
@engineermustapha7714
@engineermustapha7714 2 месяца назад
Wannan yaron banza da wani wawakeken bakinsa.Itama menene wai "is cute".Ya yarfa ta da yawa wllh.Comedy kawai yazoyi
@salisushuaibu6327
@salisushuaibu6327 2 месяца назад
Dan Allah Musa kudae na kawo irin wannan yaran wlh wasa yazoyi ba dgske yake ba
@NasirsaadNasirsaad
@NasirsaadNasirsaad 2 месяца назад
Dama wannan wasa yakawo Shi duk maganar babu ma'ana sai shirme Allah ya kyauta
@IBRAHIMSAIDU-qi2bw
@IBRAHIMSAIDU-qi2bw 2 месяца назад
Dangirman ALLAH kudena kawomana irin wnnn jakunan mazajen marasa tarbiyya nan wajen
@munirathmuncy6819
@munirathmuncy6819 2 месяца назад
Wawan banza wlh yau NA taba shiga wannan page din kuma ban taba ganin wannan guy dinba se yanzu shiba kyauba se shegen alfahari ga rashin iya magana mtswwwww
@papipapip-p9h
@papipapip-p9h 2 месяца назад
Dan allah kudinga a zawa kullu. Mu munajira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@mustaphasulaiman-qq4ex
@mustaphasulaiman-qq4ex 2 месяца назад
Na comedy this guy come do here. Mumu boy😮
@MustaphaSadiq-v5x
@MustaphaSadiq-v5x 2 месяца назад
Akan irin wadanan zandena kallon shirinan wallahi
@Nas-gdk
@Nas-gdk 2 месяца назад
Dan Allah karku Kara kawo irin wayannan Dan zasu Bata muku Abun
@AAbubakarrr
@AAbubakarrr 2 месяца назад
Villa u be werey oh I swear 😮
@hadizababangidaUmmi
@hadizababangidaUmmi 2 месяца назад
Yarinta zalla acikin yaronnan nan Aisha deserves matured mana because she’s very calm
@musaadammusa9536
@musaadammusa9536 2 месяца назад
At those days I like this guy Bilal villah, But sincerely speaking I have realized that his ignorant through this dialogue by his saying "Yartalakawa"
@tasioudanbaba4596
@tasioudanbaba4596 2 месяца назад
Kai.. wllh bakatafa.kawuwandayabirgeni
@AbdulgaffarNasir-k1u
@AbdulgaffarNasir-k1u 2 месяца назад
Aringa kawo mana wanda suka zama very serious fah 😂😂ba celeb ba tunda kunche abun serious nea karkuma abun zama like dan dalin nishadi kuma bai kamata ace yana karyata taba as husband 😂❤
@abdulkareemusman8694
@abdulkareemusman8694 2 месяца назад
Wallahi bilal ka cobsa gaskiya kanada yarinta
Далее
Mübariz İbrahimovun atası vəfat etdi
00:14
Просмотров 144 тыс.
Пряный осенний баббл чай
00:44
Просмотров 324 тыс.
Pick_and_Obey_Part_2
12:39
Просмотров 641
ALLURA CIKIN RUWA SEASON 1 EPISODE 13
1:33:41
Просмотров 177 тыс.