Тёмный

After Match [Bayan Haduwa] | Find Your Match Sequel | Hausa Version with English Subtitles | Ep1 

Manyan Gobe
Подписаться 17 тыс.
Просмотров 69 тыс.
50% 1

After Match is a Find Your Match Sequel, where we invite the participants of Find Your Match to find out how life has been after matching.
[Hausa]
Bayan Haduwa shiri ne wanda muke kawo wadanda sukayi wasan makauniyar soyayya domin muji ya rayuwa bayan anyi match.

Опубликовано:

 

19 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 1 тыс.   
@abdulhalimibrahim4826
@abdulhalimibrahim4826 5 дней назад
Kungiyar kare 'yancin maza tana alfahari da Muhammad , Habiba ba kalar shi ba ce, duk da kuwa tana kaunar shi a cikin zuciyar ta.
@ummimusa7651
@ummimusa7651 Месяц назад
Gaskiya Muhammad find you soulmate
@bazallahiabdulkadir4874
@bazallahiabdulkadir4874 22 дня назад
Allah ya tabbatar da al khairi
@bashirmukhtar7837
@bashirmukhtar7837 Месяц назад
Despite your grudges you guys remain my favorite!!!❤ the jovial and understanding is the key thus, the breakup is best for you guys. I wish habiba Elon musk like that will spoiled her completely! For Muhammad I wish you that your soul mate. 😊
@Hasanulbasary4
@Hasanulbasary4 Месяц назад
Shiyasa IndaiBaxaKa Bi Abin Annabi Sallahu Alaihi Wasallam Ka Duba Mace Me Addini ba Wlh Ansamu Matsala😊
@sisserasheedrasheedson4466
@sisserasheedrasheedson4466 Месяц назад
Hhhhhh
@bachamahamedali4524
@bachamahamedali4524 Месяц назад
Gas kiyane dan uwa
@alhadjimohamedabdoulmoumin6561
@alhadjimohamedabdoulmoumin6561 Месяц назад
wannan gaskia ne abokina, ita wannan fah tana ruwa wly
@FareedarhKabeer
@FareedarhKabeer Месяц назад
Pls I’m ready for this match I like this Muhammad 😢
@bashirhussaini6316
@bashirhussaini6316 Месяц назад
Fareeda, having husband like muhammad is dis life wlhi is too hard.. and wlhi duk wacca tayi dace ta aureshi i swear bazatayi regret ba... 🎉
@muhammadmahimaisalati4761
@muhammadmahimaisalati4761 Месяц назад
Kije kinemi wanda yadace dake
@JibrilMuhammad-nx6gv
@JibrilMuhammad-nx6gv Месяц назад
I like you too
@FareedarhKabeer
@FareedarhKabeer Месяц назад
@@bashirhussaini6316 yea I’m ready he has d taste of a man I want to Marry
@FareedarhKabeer
@FareedarhKabeer Месяц назад
@@JibrilMuhammad-nx6gv I mean real love
@auwaldgombetv
@auwaldgombetv Месяц назад
Gaskiya Muhammad legend ne 🎉🎉 ya bigeni sosai
@JamiluAliyu-k1g
@JamiluAliyu-k1g 7 дней назад
Habiba karkibari wannan damar tawuceki Muhammad is so good guy
@gamefootballers2494
@gamefootballers2494 Месяц назад
Allah ya hadaka da mafi Alkhairi Muhammad
@AishaMuhammad-f6e
@AishaMuhammad-f6e 14 дней назад
Prophet Muhammad
@AishaMuhammad-f6e
@AishaMuhammad-f6e 14 дней назад
SALLAHU ALAIHI WASSALAM❤❤❤❤❤❤
@NasiruDahiru-bm4qv
@NasiruDahiru-bm4qv Месяц назад
Samun irin Muhammad ze maki wuya habiba 😊..
@abdulazeezaliyu9412
@abdulazeezaliyu9412 Месяц назад
Rabuwar itace tafi. Muhammad ya fita gaskia. Wannan ba matar aure bace. Ta fifita kudi fiye da komai. Wannan ya nuna idan ta auri mutum karayar arziqi tazo mai kashe auren zatai ke nan. Duk macen da ta fifita kudi a soyayya zaai saurin yaudarar ta. Kuma ko anyi aure bai cika qarko ba. Domin bayan aure soyayyar hali ce take riqe shi. Allah ya ganar da ita da sauran ireirenta.
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 Месяц назад
Wllh gaskiyane
@AlhassanIshiyaku
@AlhassanIshiyaku Месяц назад
E hakane maganan ka yake
@Aboudi227
@Aboudi227 6 дней назад
gaskiya wlh kkudace🎉
@AdamJunaidu
@AdamJunaidu 6 дней назад
gaskiya wannan shirin yana birgeni sose wlh
@Hasanulbasary4
@Hasanulbasary4 Месяц назад
Gaskiya After Match Dinga Yamin Sugar 😂
@tycooneameenu5528
@tycooneameenu5528 Месяц назад
EMOTIONAL DAMAGE 😂😂😂😂😂😂
@ImanepaysAbdoulkadir
@ImanepaysAbdoulkadir 4 дня назад
Wannan chirin yana birgeni sosai wlh ❤
@SerfeeyyerhAbdullahie-kq9wt
@SerfeeyyerhAbdullahie-kq9wt 13 часов назад
So saddd gsky banji dadi bah You guys are my fav pahhh😢😢 amma habiba tafi bada matsala Gsky
@AbbasUmar-bg6jn
@AbbasUmar-bg6jn Месяц назад
Akawo mana yarinyar nan mai mugun son kudi wacce vioce dinta yayi trending
@muhammedabduljalal1152
@muhammedabduljalal1152 29 дней назад
Yar hookup ce shegiya
@RealZMK
@RealZMK 29 дней назад
Wlh Muhammad kai legend ne sannan kaine mijin da mata masu hankali keso.
@HAUWANAFIU
@HAUWANAFIU 22 дня назад
Gaskiya habiba kinyi kuskure kudi bashine ba miji nagari shine komai Kuma idan kinyi hakuri za abaki kudin
@iliyasumuhammadadamu890
@iliyasumuhammadadamu890 Месяц назад
Gaskiya wannan sune best candidates ever
@ShaibouMansour
@ShaibouMansour Месяц назад
Gaskiya yakamata sugyara wlh sunasan juna da alama
@AbubakarAdamu-l9z
@AbubakarAdamu-l9z Месяц назад
Gaskiya wannan taban mamaki sosai
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 Месяц назад
Allah sarki duniya mata sai godiya ❤❤❤❤❤❤
@bn_isahtv
@bn_isahtv Месяц назад
Great Job Muhammad I'm with you 100% cos you made a good decision i swear.
@sadalawan4524
@sadalawan4524 Месяц назад
Hauka nake na kashewa Mace kudi, Alhalin na fahimci bata Sona!
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 Месяц назад
Wannan gaskiyane 😂😂😂
@user-br2qj4sb5l
@user-br2qj4sb5l Месяц назад
Wlh suna son juna allah dan haka su gyara tsakaninsu kawai dan nidai suna burgeni wlh karsu bamu kunya dan allah
@mustaphahamza7328
@mustaphahamza7328 Месяц назад
To be sincere Beb din nan mayaudariyace wlh allaji muhammad ka burgeni sosai Allah ya hadaka da soul mate ❤🎉
@AbdoulrachidAbdoulrachid-ee2kr
@AbdoulrachidAbdoulrachid-ee2kr Месяц назад
Macha Allah 🎉🎉🎉
@ZubairuUsman-nf1hs
@ZubairuUsman-nf1hs Месяц назад
Gaskiya soyayyar kudi matsalane
@user-mb6ld4on5d
@user-mb6ld4on5d Месяц назад
Wllh hakane
@SadeeqAliyukola-mu9ym
@SadeeqAliyukola-mu9ym Месяц назад
Gsky ku dai daita, sbd kun dace sosai, inaso ma inga yaran da zaku haifa wallahi
@rambuuumohha
@rambuuumohha Месяц назад
😂😂Kaii mutane
@AbbaUmarMasanawa
@AbbaUmarMasanawa Месяц назад
I swear she really love Muhammad da alamu Muhammad yana da vibes ga confidence haka ake son namiji
@mahamannouraissaka1417
@mahamannouraissaka1417 Месяц назад
The lady has her own way of seeing things. We respect that. Good luck to you man.. Keep being confident...
@muhammaddayyab303
@muhammaddayyab303 Месяц назад
wlh ka birgeni sosai muhammad haka nakeson namiji
@King_yusuf_jega
@King_yusuf_jega Месяц назад
Dan Allah kafada mata gaskiya wlh kudi basune mafitaba saboda sayayyar kudi bata karko
@user-fh1le6rw3y
@user-fh1le6rw3y Месяц назад
Sosai ma. Is about his character and religion.
@hauwaumarsalihu3885
@hauwaumarsalihu3885 Месяц назад
Amma Dai kyautata wa tana da dadi, kyautar kudi zamanin yanzu ya nasa farinciki 😊
@user-fh1le6rw3y
@user-fh1le6rw3y Месяц назад
@@hauwaumarsalihu3885 Eh kyautatawa na da dadi sosai ma, na yarda da ke. Amma yadda matan suke nunawa cewa kudi shi ne komai, su na nu na zulama. Wani abun daga gurin mu ne. Kuma ta sani ko Bashi da shi ne sosai, sai ya sa ba ya siya ma ta abun da ta ke so.
@hauwaumarsalihu3885
@hauwaumarsalihu3885 Месяц назад
@@user-fh1le6rw3y gaskiya alaqa ya wuce asawa kudi ido kawai, mutunci da girmama wa yafi komai
@King_yusuf_jega
@King_yusuf_jega Месяц назад
@@hauwaumarsalihu3885 hakane Amma ita yadda tanuna tanason kudine bawai kyau tatawa ba
@abdulkadirmuhammed8032
@abdulkadirmuhammed8032 Месяц назад
Muhammed wallhi Kai legend ne yaseeen❤
@BahariNiska
@BahariNiska 3 дня назад
Gaskiya suna Muhammad Yana birgeni sosai amma itama tana birgeni ba sosai ba
@muazzamjafar1267
@muazzamjafar1267 Месяц назад
Gyara😂😂🔥🔥 I like this episode
@muhammadauwal5047
@muhammadauwal5047 Месяц назад
Gyara dan wasa😂
@YusufMubarak-kf5eu
@YusufMubarak-kf5eu Месяц назад
Gaskiyane wannan maganar Muhammad tana kan hanya mace sai Allah amma break up shine mafita
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 Месяц назад
Gaskiyane❤❤❤❤
@KhalifaMohammad-ri2oc
@KhalifaMohammad-ri2oc Месяц назад
Khajimata dasan zuciya basua suatafi ahaka zatadawo fatan alkairi allah yaqara basira❤❤
@MuhammadsaniMuhammadSani
@MuhammadsaniMuhammadSani 3 дня назад
Kaiiii wlh am like it 😊😊❤
@AbdullahiAuwal-cj2lm
@AbdullahiAuwal-cj2lm Месяц назад
gaskiya oga musa naji dadi dama inaso kariga bibiyar fund match da aka samu so amma dama fawanna she like money more since first time they meet sauramma players din suma a bisu a bibiyi soyayyar su thank you
@MusaHabiba-bl9ow
@MusaHabiba-bl9ow Месяц назад
Allah ya daidaita tsakaninku, saboda gaskia hadinku yayi kyau.
@baadamkonto1972
@baadamkonto1972 Месяц назад
Hahaha inji wa 😏 she is lashe Money 😅if she really likes him then she most forget about money first 😭
@ibrahimtahir5550
@ibrahimtahir5550 Месяц назад
Gakiya hadin su baiyi kyau ba , Bata iya abinci ba
@abdulsalamamtech
@abdulsalamamtech Месяц назад
I really love their videos; I think they is still something to save.
@EtthfDuyg
@EtthfDuyg Месяц назад
Gaskiya tanada sakudi
@aminuawwal3760
@aminuawwal3760 Месяц назад
So sad if all she's saying ia from heart not a joke, marriage is never a blessing until you marry someone that gives you peace of mind...this lady she's not ready yet , just leave her to her youthful fantasies till she clock 30yr. Investing in any unprofitable business is waste of time and resources.
@yusuffaisal9919
@yusuffaisal9919 Месяц назад
I swear
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA Месяц назад
She is materialist and with this many men will go to her and deceived her since they know her mind
@user-cq9yn2cp9r
@user-cq9yn2cp9r Месяц назад
Gsky wlh
@user-js5nu5pn5j
@user-js5nu5pn5j Месяц назад
😂😂
@baadamkonto1972
@baadamkonto1972 Месяц назад
Yeah that's what I am saying let's build the relationship in better way not money 😊
@user-kq2sx6ix1w
@user-kq2sx6ix1w Месяц назад
Tanaso tana kaiwa kasuwa bata tunanin zama frends yanka iya dawo da soyayya in yana bata kulawa da batei tsamaniba
@user-uk9wr4ul6p
@user-uk9wr4ul6p 4 дня назад
Soulmate alaji Banda wata kujaka Ka samu Soulmate kawai 💜
@user-on4zd5ne2m
@user-on4zd5ne2m Месяц назад
Gsky bata sonka tsakani da Allah kabarta kawai
@ambcreatives76
@ambcreatives76 Месяц назад
Wannan gayen ya tashi kaina, Senior man in simple term.😊
@l_uzayru2455
@l_uzayru2455 Месяц назад
Ashe ka gane😂😂
@YusufMuhammad-wr9rr
@YusufMuhammad-wr9rr Месяц назад
Gaskiya Wannan wlh sun burgeni akwai soyayyah a tsakanin su allah ya hada kansu suyi Aure❤
@haoussazouberou2428
@haoussazouberou2428 Месяц назад
Gaskiya soyayyar kudi ba soyayya ba
@Maijamaa4546
@Maijamaa4546 Месяц назад
Wannan yarinya tabamu mamaki gaskiya Allah yabata sa a indai soyayya kudice Tayita nema
@Gff-pb9ft
@Gff-pb9ft Месяц назад
Abokina nifa banga laifinta ba ba yadda xa'ayi kana soyayya da yarinya kace bazaka bata kudi tarike ba koda lokaci xuwa lokaci ne
@ShehuSani-hq1td
@ShehuSani-hq1td Месяц назад
Gsky mlm Muhammad wannan bakai take soba kudinka take so saboda idan bakada kudi Babu tayadda za ayi ta soka so na gsky shawara kawai karabu da ita kudinne agaban ta ba aure ba
@BasharMusa-c6r
@BasharMusa-c6r Месяц назад
Wallahi bayanda zanyi in auri irin wannan macen
@MunkailouSaiti
@MunkailouSaiti Месяц назад
Wallahi kabirgeni Allah yasahaka yafi allaheri
@muhdspeedou
@muhdspeedou Месяц назад
Muhammad is intellectual, I respect the guy’s way of reasoning
@user-tv5xr1xd3w
@user-tv5xr1xd3w Месяц назад
Wlh wlh Muhamadu yaburgeni sosai saboda yakoyamata darasi❤❤
@saleembalarabemusa
@saleembalarabemusa Месяц назад
Wallahi guy din nan baya sonta already
@touchingheart733
@touchingheart733 Месяц назад
Gaskiya kafin tasamu Wanda yafika sai tabinchika
@BabaleBabale-rz9rs
@BabaleBabale-rz9rs Месяц назад
Gaskiya Muhammad wannan Sona gaskiya Muhammad baruwan ta da kudi ❤❤❤
@jibrinhauwa7390
@jibrinhauwa7390 27 дней назад
Muhammad is a deal for a real woman, am crushing already, love his energy and confidence
@MohammedDauda-ky6jx
@MohammedDauda-ky6jx Месяц назад
Wallah yariyan Nan tana burgeni
@Hamissuidi
@Hamissuidi Месяц назад
Yayi kau❤❤❤❤
@aboubacarassadeck2686
@aboubacarassadeck2686 День назад
Gaskiya wannan ba matar aure bace ba allah ya kareka Muhammad
@adamuibrahim1131
@adamuibrahim1131 Месяц назад
Allah yasa a daidai ta❤❤
@RabbissBoy
@RabbissBoy 10 дней назад
❤😂😂😂 wahala jam network
@mustaphaahmadu8996
@mustaphaahmadu8996 Месяц назад
Musaafrica I can't get tired of watching them on this show please invite them after 2 months let see how there friendship is going...
@HauleekAhmerd
@HauleekAhmerd Месяц назад
I really like dis Guy wlh I'm crushing Fah🥺 Duk dama daee gsky suna son junan su But i don't think it will possible gsky suy rayuwa mae kyau just Allah ya kyautah🙏
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 Месяц назад
Wooow my favorite 😍
@FSCENGINEERINGSERVICES
@FSCENGINEERINGSERVICES Месяц назад
Gaskiya ya kamata Iyaye sun dinga shiga irin wannan lamari.
@user-mm9lt5cf4q
@user-mm9lt5cf4q Месяц назад
gaskiyane Mata basu daamana❤
@Muazusalahu
@Muazusalahu Месяц назад
Gaskiya habiba is good the way yadda take magana
@nuramaaruf8216
@nuramaaruf8216 Месяц назад
Wallahi ban ji dadi ba da akarabe
@usmanshehumalah2311
@usmanshehumalah2311 Месяц назад
Maceee kehnan 😂 kaiiiii Allah ya ganardaku
@HDJforex
@HDJforex 29 дней назад
My favourite 😂❤ both all of them love u💕
@Iam_DanGoshi
@Iam_DanGoshi 6 дней назад
Muddin muh'd da habiba zasu cigaba da friendship it will end em'all as fiancée's, saboda habiba takasa boye feelings nata akan muh'd. Kowa fa yanason kudi, amman idan kowa yayi kudi habiba bazamu bori rayuwar ba. Wish u guy's waa is best for ur life n hereafter!!!!
@Hussein_Malam
@Hussein_Malam Месяц назад
Tafi shi Gaskiya. Ashiryamin zama da wata
@UmarMuhdsani-l4v
@UmarMuhdsani-l4v 3 дня назад
Pls i like diz grl jst bcoz of her personality
@AhmadMuhammad-sm7hz
@AhmadMuhammad-sm7hz Месяц назад
abota rayuwace kasani abota babu abun da bazata iya zama ba iyaye su suka haifema suka raine amma bayan haka abokai ne qarin gewwar mu❤❤
@makiyuibrahim1929
@makiyuibrahim1929 Месяц назад
Gaskiya ya kamata naga habiba zan mata waazi
@MuazNazir
@MuazNazir 29 дней назад
The both of them are there for cruise😂...I like them already😂 Kuma rabuwan ba wani hayaniyà ma
@abdullahiadamualiyu5073
@abdullahiadamualiyu5073 Месяц назад
Wlh Muhammad yana da gaskiya sosai
@user-kl8zc5kr1u
@user-kl8zc5kr1u Месяц назад
Yes kuna burgeni🤜🤛🤝
@TahirAlhousaini
@TahirAlhousaini Месяц назад
Ayi hakuri adadita❤
@LaminuIbrahim-ut8cs
@LaminuIbrahim-ut8cs Месяц назад
Gaskiya dai wannan tafiya son kudi
@muhammadabdulkadir5065
@muhammadabdulkadir5065 3 дня назад
wow i like this guy oo i wish i met him sometime 😂
@UsmanRidwan-bp6tk
@UsmanRidwan-bp6tk 22 дня назад
Muhammad gaskeya Kai duniya 🌹🌹
@abulphatahitijjani6458
@abulphatahitijjani6458 Месяц назад
Gaskiya ba za asamu dai dai tobah yarinyarnan mayyar kudice
@Aminuisa1
@Aminuisa1 Месяц назад
Kai karyane kawai dai bakasanta bane
@soufiyanidannigertv1166
@soufiyanidannigertv1166 Месяц назад
Dan Allah kusake kawosu suna birgeni sosai wlh
@Ashir-umar
@Ashir-umar Месяц назад
Ina bayan ka Muhammad 😊
@IdrissAbubacar-wk8oh
@IdrissAbubacar-wk8oh Месяц назад
gaskiya banji dadin wannan rabuwar nasu ba da gaske sabida sun dace da juna❤
@auwalyahuzasulaimankyauta3228
@auwalyahuzasulaimankyauta3228 19 часов назад
Sun birgeni sosai amma kowa yanada gaskiya akan ra ayinsa allah yakawo nagari
@IbrahimMahammadou-pp5mz
@IbrahimMahammadou-pp5mz Месяц назад
Amma ni gaskiya banji dadi dan Allah aiyi sulhu❤
@ShafiuUsman-s3u
@ShafiuUsman-s3u 22 дня назад
Wlh Muhammad kai legend ne thanks
@SidiAboki
@SidiAboki 20 дней назад
Gaskiya har yanzu Habiba tana son Muhammad
@user-mw1nb2rh4k
@user-mw1nb2rh4k 29 дней назад
Gaskia Habiba burgeni sosae batai karya ba, kuma gaskia Guy din yafi burgeni shikam
@MustaphaGM
@MustaphaGM 10 дней назад
Musa wannan yarinyar akawo mana ita muna so muyi spending din.❤
@MahammedMahammedabdu-cy8db
@MahammedMahammedabdu-cy8db Месяц назад
Habba kinason❤ muhammd kifadi gaskiya wllh
@habibumuhammad8308
@habibumuhammad8308 Месяц назад
Allah yarabamu da irinki habiba Muhammad kaikuma Allah yabaka mace Nagari bamaryadda kakesoba Allah shiyasan abunda yadace dakai kanezabinsa kayi daidai ITA kuma Allah yabata irin shehu hutu acikin wani film darasi ai irin shi takeso
@icejayaminu2176
@icejayaminu2176 Месяц назад
Barauniya
Далее
Wait for the BOWLING BALL! 👀
00:38
Просмотров 9 млн
Лепим из пластилина🐍
00:59
Просмотров 151 тыс.
Makauniyar soyayya😂😂😂💔
4:52
Просмотров 2,9 тыс.
Wait for the BOWLING BALL! 👀
00:38
Просмотров 9 млн