Тёмный

Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version With English Subtitles | Nigeria | Episode 5 

Manyan Gobe
Подписаться 21 тыс.
Просмотров 66 тыс.
50% 1

Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya, mace daya wanda basu san juna ba kuma basu san zasu hadu a gurin nan ba amman kowane cikin su yasan yadda wasan yake, wasa ne inda ake neman masoyi ko masoyiya, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
#hausa #trending #viral #explore #love #blinddate #africa #new

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 221   
@hayatuddeenbadamasi9022
@hayatuddeenbadamasi9022 4 месяца назад
Gaskiya Alhamdulillah, abin gwanin ban sha'awa yadda suka yi match. Malam Baffa ina kyautata zaton ka samu mata mai son addini da son practicing ɗin shi, pls don't take her for granted. And Malama Aisha ina kyautata zaton kin samu miji mai hanakali, addini da kuma hangen nesa. Pls ki mutunta shi. Allaahumma baarik. 🤲🏻
@user-lz1li2yl4t
@user-lz1li2yl4t 25 дней назад
DAN ALLAH abar canza muryar please 🙏🙏🙏🙏
@user-yb3hw7iw7y
@user-yb3hw7iw7y 2 месяца назад
Wannan yarinyar tana da hankali sosai I like her attitude
@imarvlog
@imarvlog 4 месяца назад
MashaAllah Namiji mai basira and has full concept of life, Yarinya mai ilimin addini. She has few disadvantages too but she's okay.
@hasanalawan7407
@hasanalawan7407 3 месяца назад
Gaskiya INA so wnn program dim yana nisha dantar damu mu mutane kano musamman aunty hassana🎉❤
@AbubakarIdiris-pp3nn
@AbubakarIdiris-pp3nn 3 дня назад
Masha allah
@ibrahimsalmanu5646
@ibrahimsalmanu5646 2 месяца назад
Gaskiya Musa Africa. Ya kamata a gayyaceni wajen nan.
@M.sani.shuaib1
@M.sani.shuaib1 4 месяца назад
Gaskiya wannan voice din baiyi ba nomal muyar yafi wallahi Allah yayi jagora da karin mabiya
@AbdourahmanHarounaAbdourahmanH
@AbdourahmanHarounaAbdourahmanH 4 месяца назад
AlQuran wanna hadin yayi 😊😊
@Awaif-pp4cr
@Awaif-pp4cr 2 месяца назад
Masha Allah wallahi wannan yarinyar ta birgeni
@auwalasim4831
@auwalasim4831 4 месяца назад
Wow baby, kina da kyawawan quduri, Very good 👍🏾
@AbubakarAhmed-sf9en
@AbubakarAhmed-sf9en 4 месяца назад
Weldone Weldone good job ogah really appreciate ur full confidence ❤
@junaiddawud3728
@junaiddawud3728 22 дня назад
To be honest gaskiya wannan hiransunnan is verry matured Ba kaman sauranba
@husseinlawerl
@husseinlawerl 4 месяца назад
Wow...💯 Masha Allah. What a Spectacular Caption..👏👏
@murtalashemeabubakar2039
@murtalashemeabubakar2039 3 месяца назад
Frankly speaking the girl is so fine and religiously okay
@Idris-xp7pb1pi9c
@Idris-xp7pb1pi9c 4 месяца назад
It's really interesting and educative.
@Jamilusmayeene
@Jamilusmayeene 2 месяца назад
Masha allah allah ya kara dan kon so
@redsniper327
@redsniper327 4 месяца назад
Masha Allah hu gsky I'm glad to see that Allah ubangiji ya tabbatar da alkairi
@belloabdulmajid4583
@belloabdulmajid4583 3 месяца назад
Gaskiya Shirin nan yana matukar burgeni wllh, very interesting
@mahamoudnouhou4778
@mahamoudnouhou4778 2 месяца назад
Gaskiya wanan itace matar aure ta birgeni sosai
@usmansale3331
@usmansale3331 4 месяца назад
Agaskia wannan shi yana da matukar birgewa Ya ilimantar wa kuma yana kara wayar ma tasa kai sosai Allah ya taima ka amin
@musamohammed6380
@musamohammed6380 4 месяца назад
Maa Shaa Allah❤ Gaskiya program din nan ya burne ni
@itzmayorahmad7398
@itzmayorahmad7398 3 месяца назад
MashaAllah 😊 the best conversation have listened to so far
@AbubakarHussaini-bg7bu
@AbubakarHussaini-bg7bu 3 месяца назад
Watching from Fct, very interested programs ❤
@binadamngaski7924
@binadamngaski7924 4 месяца назад
Masha Allah ❤ Fatan Alkhairi
@user-yp7vz2jt8s
@user-yp7vz2jt8s 4 месяца назад
ma sha Allah Ubangiji Allah ya qaraba sira
@ayubaabdullahi9113
@ayubaabdullahi9113 3 месяца назад
Abin yayi sosae wlh ina samun nishaɗi so much.. ina tare daku always.
@AbdulazizspTV
@AbdulazizspTV 15 дней назад
Allah ya taimaka
@ImanepaysAbdoulkadir
@ImanepaysAbdoulkadir Месяц назад
Macha Allah wannan chirin yana birgeni sosai bakadanba ❤❤❤❤
@abdurrahmandmusa532
@abdurrahmandmusa532 Месяц назад
❤ Nice
@NajmuddeenHassanB
@NajmuddeenHassanB Месяц назад
Masha Allah Wnn Baiwar She Fin
@mufidaabdullahi6230
@mufidaabdullahi6230 4 месяца назад
Masha Allah
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 4 месяца назад
Masha Allah ❤❤❤❤gaskiyane man thank you
@bashirualiyu6780
@bashirualiyu6780 Месяц назад
Masha Allah congratulations 🥰🥰🥰
@yahayasani3292
@yahayasani3292 4 месяца назад
Always watching you guys.. The program is so interesting.. One day i will definitely find my match through your channel Insha Allah
@rabiuanas8336
@rabiuanas8336 Месяц назад
Why the sound be like that
@najibms7596
@najibms7596 Месяц назад
@musaafrica you should work on sound pls
@user-qx1pw5sg2e
@user-qx1pw5sg2e 2 месяца назад
Why are they making me smile😊😊
@DdDd-hj6be
@DdDd-hj6be 4 месяца назад
Masha Allah munajin dadin shirye shiryenku Amman wasu da kuke kawo mana Kamar there not Interested to marriage Abinci ke kawosu
@user-zx1ci8sk4y
@user-zx1ci8sk4y 4 месяца назад
thank you so very much a nice show
@sbgwalalotv162
@sbgwalalotv162 4 месяца назад
WOW am really loved this girl
@abdulmudallibsalehhashim4007
@abdulmudallibsalehhashim4007 4 месяца назад
Mashaa Allaah, allamumma barik
@dnmbeats
@dnmbeats 2 месяца назад
The food is served so when you speak you have to have the courage to eat
@kudiratlasisi6727
@kudiratlasisi6727 18 дней назад
Mr foodie 😂😂😂
@BabangidaIbrahimjalo
@BabangidaIbrahimjalo 3 месяца назад
Jazakallahu Bikhair
@yushauabdulkarim5556
@yushauabdulkarim5556 4 месяца назад
Marriage is not all about what you want, but it's about what you can get, if a man is having 80% of your requirements so let's switch off the 20%. Life is a long journey
@basirumustapha6486
@basirumustapha6486 3 месяца назад
Really impressed 👍
@sanigaidam
@sanigaidam 2 месяца назад
A dawo Mana da muhammad olufade da habiba
@salisulawal5275
@salisulawal5275 4 месяца назад
Thanks for getting
@hussainabdullahi2831
@hussainabdullahi2831 3 месяца назад
I like it oooo 🎉🎉🎉🎉❤
@MuhammadAuwal-sn4gt
@MuhammadAuwal-sn4gt 3 месяца назад
Wow gaskiya yayi kyau
@SouleymaneHalilou
@SouleymaneHalilou 4 месяца назад
Gaskiya abin naku yanabani sha awa sosay nima innashigo Nigeria zan zo asamamun wata zankadediya 😂😂❤❤
@ibrahimsanialhassan9286
@ibrahimsanialhassan9286 3 месяца назад
Fantastic💯
@abdulhadiabubakar6954
@abdulhadiabubakar6954 3 месяца назад
Gasky kun burgeni sosai masha allah❤
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 4 месяца назад
Maganar Genotype din nan phaa mata a maida hankali gaskiya kar wani yaje ya miki wayoo 😂😂
@isahkaitah1904
@isahkaitah1904 4 месяца назад
Very Intresting program but yakamata next episode ayi gyara murya bata fita sosai.
@user-py7os1hp4x
@user-py7os1hp4x 4 месяца назад
😂 gaskiya tafiqa fahimtar soyayya da rayuwa.
@basharibrahim4535
@basharibrahim4535 3 месяца назад
So impressive
@user-cj4rn8qi9v
@user-cj4rn8qi9v 2 месяца назад
Don Allah kaji muryan namiji na farkonnan😂😂
@jafaraliyu8356
@jafaraliyu8356 4 месяца назад
Is like kamar suna french gskiya ...you need to fix this your sound perfectly
@ShitulawaliSm
@ShitulawaliSm 2 месяца назад
Mashala❤
@bodagumeltv5918
@bodagumeltv5918 4 месяца назад
Yessoo ur welcome
@AdamAbdulwasiu
@AdamAbdulwasiu 2 месяца назад
You guys are doing well. I hope you can improve more with the subtitles, people like me don't understand Hausa. Perhaps, I can learn soon to get a soulmate from Arewa🥰
@hayatuhashimibrahim
@hayatuhashimibrahim 3 месяца назад
Allah ya saka muku da alkhairi
@muttakasadaimam9130
@muttakasadaimam9130 3 месяца назад
assalamu alaikum, gaskiyar magana Shirin Nan Yana nishadantar Dani, kuma Ina son shigowa cikin shi, ta wace hanya ake bi please?
@AminaabdullahiMaidede-lx7zi
@AminaabdullahiMaidede-lx7zi 3 месяца назад
Numbersu Zaki dauka
@Isahmohd
@Isahmohd 4 месяца назад
Masha Allah😂
@saifullahisuleman22
@saifullahisuleman22 Месяц назад
Gaskiya wana a dai match dinnan ta burgeni
@KoloLarryJunior
@KoloLarryJunior 4 месяца назад
Wannan gayen yana ban dariya yana da son hira😂
@user-cv5oh3yp9i
@user-cv5oh3yp9i 2 месяца назад
Wlhi inayikau❤ nagode wlhi 😊
@Inta2024
@Inta2024 2 месяца назад
Verry well
@AbdulsalamMuhammed-lr6uv
@AbdulsalamMuhammed-lr6uv 3 месяца назад
Tambaya nakeyi" wai dan Allah da gaske hadin auren gaske ne"???
@user-rg4fj6ls8f
@user-rg4fj6ls8f 4 месяца назад
Interesting
@AbdullahiYakubu-je9pn
@AbdullahiYakubu-je9pn 4 месяца назад
Wllh I love this girl
@user-jm6vk5ip8f
@user-jm6vk5ip8f 3 месяца назад
I like this girl she is the goat
@nassiribraheemobiazo2383
@nassiribraheemobiazo2383 4 месяца назад
Masha Allah muna kallonku daga nan Germany
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 4 месяца назад
Kamar maganar Director tana fitowa
@IssoufouChamssou-sp2nu
@IssoufouChamssou-sp2nu 23 дня назад
❤❤❤❤
@fgdgtttfrhrhf17
@fgdgtttfrhrhf17 4 месяца назад
Mash Allah 😂😂
@BasharMustapha-tx6qj
@BasharMustapha-tx6qj Месяц назад
Guys be eating the food while talking. My focus is always on the food.
@SalmaMuhammad-f4m
@SalmaMuhammad-f4m Месяц назад
Mr foodie everybody isnt like you
@yahayasuleiman1212
@yahayasuleiman1212 20 дней назад
@mannirauwal9339
@mannirauwal9339 3 месяца назад
Wannan lamari ba'a cewa komai 😊
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 4 месяца назад
NA'AM MASHA ALLAH TABARAKALLAH 😊 AMMAN DAN ALLAH KUDAN GYRA MURYAR TAYI WANI IRIHAKA 👌🏼 ACIGABA DA KAWOMANA MUNA JIN DADIN SU.... INA KALLON KU DA SAURARAN KU DA GANAN KASAR LIBYA TRPOLI 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾
@abdullahimuhammed6733
@abdullahimuhammed6733 4 месяца назад
fantastically am watching you from EKITI State and if theirs is an opportunity I would like to join it.
@user-ro6dh6jv6n
@user-ro6dh6jv6n 4 месяца назад
What happen for that sound scriti
@umaridrisabdullahi9572
@umaridrisabdullahi9572 2 месяца назад
Don Allah wane number zan kira Idan Inason yin magana da mai daukan program din nan
@ABDULRAZAKUMAR-lx1gn
@ABDULRAZAKUMAR-lx1gn 4 месяца назад
Dukda dai basai nazo nan zansama match lina ba. Amma duk Wanda yagazai iya shikenan
@MUSAKAMBUTOPTV
@MUSAKAMBUTOPTV 4 месяца назад
Gyara gyara sawon dinku bayafita dakyau
@AllNigerianMovies
@AllNigerianMovies 4 месяца назад
Please fix your audio 🙏 it's sounding like a movie at the background
@NaziruYakubu-z7z
@NaziruYakubu-z7z 2 месяца назад
Nice
@barimaumar774
@barimaumar774 4 месяца назад
wow ❤❤
@Coach_Ahmady
@Coach_Ahmady 4 месяца назад
Dukan su sun burgeni saboda sunsan me suke, yarinyar tafi bani mamaki bah saboda ashekaruntan nan tana iya yin tunani me kyau cikin gaggawa.
@Hausazamanitv
@Hausazamanitv 4 месяца назад
I'm interested plz dan Allah 🙏
@muttakasadaimam9130
@muttakasadaimam9130 3 месяца назад
Assalamu alaikum, gaskia Shirin Nan Yana nishadantar Dani, kuma Ina son shigowa cikin shi. ta wace hanya ake bi please?
@salamatumuttakaimam874
@salamatumuttakaimam874 4 месяца назад
Ban ta6a ganin shiru me ilimantar wa irin wannan shirin ba sabida zakayi yarjejeniya da Wanda zaka aura kafin aure yadda koda anyi aure baza'ayita wallahi tallahi ba.a takaice da munyi hk da mijina da ba Wanda zeji an tauyeshi Amma shirinnan xe taimakawa Yan baya sosai
@AminuSaniAbdullahiMr.Sahara
@AminuSaniAbdullahiMr.Sahara 2 месяца назад
Ina Kira ga wannan shiri su qara kaimi wajen gyaran muryar su domin zakaji wani lokacin muryar na hadewa wato tana scratching
@oumaroumahamantaher3294
@oumaroumahamantaher3294 3 месяца назад
Merci
@muhammadsunusi4677
@muhammadsunusi4677 4 месяца назад
Ikon Allah. Ko sunan shi biki sani ba amma kin fara karatu 🤣. Rediyo ....
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 4 месяца назад
Maganar tasu tana yayyankewa bata fita full, sannan tana katsewa da matsewa, komi ya canja ba irin na baya ba.
@ummeeusaman
@ummeeusaman 4 месяца назад
Maiyasa muryarsu take gani kala koni kadai 😂 nakeji 😊😊😊
@user-tm7qv4sf1h
@user-tm7qv4sf1h 3 месяца назад
Wlh muryansu iri 1
@Miemie-m9w
@Miemie-m9w 2 месяца назад
Ustaziya da ustaz aka Samu🤣 Yanga yay Masu yawa sis😂
@adamsalisumuhammad4957
@adamsalisumuhammad4957 4 месяца назад
Akwai bukatar ku fadada shirin nan naku zuwa wasu garuruwan gaskiya domin muma muna bukatar irinsa anan garin jos....
@ShamsiyyaSalihu-z7t
@ShamsiyyaSalihu-z7t 7 дней назад
Please if I may ask up till now we have not see any wedding that take place in this find your match. If it’s match can we see the wedding please 😊😊😊😊
@ManyanGobe
@ManyanGobe 2 дня назад
Aure na Allah ne...
Далее
MANYAN MATAN AREWA /BIG GIRLS OF THE NORTH
17:25
Просмотров 22 тыс.
Makauniyar soyayya😂💔
2:47
Просмотров 3,3 тыс.
KOTUN SOYAYYA SEASON 1 EPISODE 2
46:13
Просмотров 105 тыс.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA ZEE ZANGO JARUMA A KANYWOOD
20:13
DAGA BAKINKA TARE DA MARWAT DULLATU
5:42
Просмотров 12 тыс.