Тёмный

GARDAMA TA KARE A HANNUNA AUDU KADAI GAYYA YARASU A ASSIBITIN FUNTUWA INJI MUHAMMADU AUDU 

Al'AMEEN SOKOTO TV
Подписаться 26 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 32   
@ShuaibuAkarami
@ShuaibuAkarami 11 месяцев назад
Nima shaidane gabana yamutu a asibitin funtuwa inajiyar qanin babana
@alameensokototv496
@alameensokototv496 11 месяцев назад
Madallah
@salisusalisudaura8861
@salisusalisudaura8861 Год назад
Gaskiya Audu kaikadai gayya gwani ne banganshiba banga dambensa ba amma Allah yasanyaman sonsa ta dalilin sauraren wakar Dan'anace dafatan Allah yagafarta masa.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@ANASILIYASU-wf6eg
@ANASILIYASU-wf6eg Год назад
Al ameen kana qoqari sosai mu yara masu Sha,awar yan dambe da wasan dambe muna buqatar tarihi muna godiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Madallah
@drhaidar3632
@drhaidar3632 Год назад
Al Amin maganar kashe rukoda gaskiyane a kasuwar funtua banana yasa kaset din d anace yazo yace mai yakashe ko yakashemin yakashe baison yaji wakar d anace kwata kwata ni dan funtua ne a kasuwar funtua akayi wannan
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ikon Allah
@mammanmodu294
@mammanmodu294 Год назад
Al-Ameen barka da Kokari, Allah ya jikan Magabata amin. Naji labari a unguwan Shanu, Kaduna cewa Bijimin SA ya haukace yayiwo kansa ya sa hannu ya tukare SAN duka daya sai yankawa akayi.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Allahu akbar
@SulaimanTukur-vq2er
@SulaimanTukur-vq2er Год назад
Masha Allah fatan alkairi al'amin allah yaji kan magabata
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Nagode sosai
@labarantukur9750
@labarantukur9750 Год назад
ALLAHU AKBAR KABIRAN.ALLAH JIKAN MAZA. DUK RANAR JUMU'AH YANA NAN GIDAN MAHAIFINA DA KUMA GIDANA. MATATA TANA LEKOWA ZAURE DON TA GANSHI. SAI YA MIKE TSAYE SANNAN YA DURKUSA YA GAISHE TA. SAI MUCE MASHI BAYA FITA SAI YACI ABINCI SANNAN SAI IN SALLAME SHI. IDAN DAI INA GIDA TO DUK RANAR JUMU'AH BAYAN AN KAMMALA SALLAH SAI YAZO, IN SHA SHA ALLAH.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@MAMahamadou-y6i
@MAMahamadou-y6i Год назад
Al ameen muna gdy sosai allah ya kara daukaka dan allah kasa mana damben na dutsin mari da jafaru kura
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ti
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 Год назад
Allah yaji kan shi da Rahama
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@MubarakAbdulhamid-sj6tz
@MubarakAbdulhamid-sj6tz Год назад
Allah Ya Gafarta Masa Ameen 🤲
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@Sitoubabankadija-dv4sh
@Sitoubabankadija-dv4sh Год назад
Tubarakallamashaallah al ameen Mun gode
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Madallah
@muhammadauwalabdullahi6532
@muhammadauwalabdullahi6532 Год назад
Lokacin da su Dandunawa suka zo jos wani dan jarida Wanda yana raye a jos wato Alh. Abubakar Agege ya tambayi Dandunawa akan karon shi da wani gwanin garin mu wato jos Audu kai ka dai gayya mai gyaran Agogo wataqila shine wancan na Bauchin.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@muhammadauwalabdullahi6532
@muhammadauwalabdullahi6532 Год назад
@@alameensokototv496 Na san dai dan jaridar na raye da wataqila ya kamata a ziyarce shi sai aji wane Audun ne na jos din Wanda Dan Dunawan yake zance a kan shi.
@KamalUmarbakori
@KamalUmarbakori 10 месяцев назад
Yanzu naji magana ta gaskiya nima yayi mana ikin ban ruwa na fulawa da lemo a cikin gidan mu Nasanshi ina Yaro yana daukata a wuyanshi yana mani makawuya da kuma matarshi yar kuciyya muke ce mata Nasanshi sosai kuma nasan ya rasu
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 месяцев назад
Madallah
@imranamuktar3016
@imranamuktar3016 Год назад
Barka da hwama
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Yauwa
@balamudinass8383
@balamudinass8383 Год назад
sannu da kokari
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Yauwa
Далее
Распаковка Monster High Potions #monsterhigh
01:00
Dan'anace: SHAGO
21:35
Просмотров 634 тыс.
Cikakkiyar Hirar Dan Anache Sarkin Kidan Shago
46:58
Просмотров 312 тыс.