Тёмный

Gaskiyar Magana: Dambarwar bashi tsakanin Uba Sani da Nasir El-Rufai a jihar Kaduna 

DW Hausa
Подписаться 75 тыс.
Просмотров 23 тыс.
50% 1

Shirin na wannan makon mun tattauna ne kan yadda takaddama ta barke a jihar Kaduna da ke Najeriya kan binciken bashi da gwamnatin Uba Sani ta jihar Kaduna ta kaddamar kan bashin da tsohuwar gwamnati ta ciyo a lokacin mulkin El-Rufai. Mun tattauna da Alhaji Yahya Jisambo da kuma Malam Lawal Mai Fetur da Gas.

Опубликовано:

 

5 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 24   
@ibrahimharuna2221
@ibrahimharuna2221 4 месяца назад
Allah yagi kan shehu sani da can yafada.
@LimanBaffayo
@LimanBaffayo 4 месяца назад
Àllah ya shirya
@KhadijaMuhammad-lo7el
@KhadijaMuhammad-lo7el 3 месяца назад
Sai nasiru❤❤❤
@yahyaahmadibrahim144
@yahyaahmadibrahim144 5 месяцев назад
Kanku akeji kwaryar sama na dukan ta qasa kun gina ramin mugunta kun fada Allah madaukakin sarki ya kawo dauki Ameen
@AliTanimu-be5xo
@AliTanimu-be5xo 5 месяцев назад
Uba sani bashi da gaskiya yayi kus rai
@aminugamji2407
@aminugamji2407 5 месяцев назад
Kai tafi chan, sai a cuci jiha a yi shiru.
@aminugamji2407
@aminugamji2407 5 месяцев назад
Kaji fa wai instrumentally
@asmashesh5028
@asmashesh5028 5 месяцев назад
Jisam bo mutumin kirki,kayi kokari wajenfadin gaskiya. shin wai UBA sani tsoron ALLAh zaiji ko kuwa, da dada ma maigidanshi zaiyi daya cuci al-umma.? ku masu naiman suna , kubamu amsa don ALLAH.
@Hasneem528
@Hasneem528 5 месяцев назад
Kaji jahilin banza wannan jisambon Ana magana akan bashi kana magana cewa su comrade shehu sani basuyi komai a ward dinsu ba
@MuhammadUsman-b1h2u
@MuhammadUsman-b1h2u 5 месяцев назад
Allah ya bamu sa,a
@zainabibrahim4552
@zainabibrahim4552 5 месяцев назад
hmmm
@BalaismailaLiman
@BalaismailaLiman 5 месяцев назад
Wanna magana bazana nasiru yai kukari bakadaba
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 5 месяцев назад
Munafukai dai sunkawo mana rigimar siyasa a jahar kaduna.
@suleimanabubakaryayu1186
@suleimanabubakaryayu1186 5 месяцев назад
Allah ya shiga lamarin nan
@AbbaAmina-f8p
@AbbaAmina-f8p Месяц назад
S nasiru el rufai
@ibraheemsaeedtv32
@ibraheemsaeedtv32 5 месяцев назад
Yes
@mohammedyahaya2791
@mohammedyahaya2791 5 месяцев назад
Barka kada
@PolycarpKeffi
@PolycarpKeffi 2 месяца назад
Ei'rufai azalumi
@muhammadabdulaziz8819
@muhammadabdulaziz8819 5 месяцев назад
Ni a nawa gani ina goyon ayi binciken Matukar za'a bi tsarin da yadace batareda cin mutuncin Wani ba
@MuhammadardoZainulabideeng
@MuhammadardoZainulabideeng 5 месяцев назад
Hahaha muna kallon ku
@abdulazizkabir-xw8qd
@abdulazizkabir-xw8qd 5 месяцев назад
I’m
@dahirusaraki6692
@dahirusaraki6692 4 месяца назад
Ji sambo munafiki ne wlh munga chanji a kaduna
@IbrahimAli-th9hw
@IbrahimAli-th9hw 4 месяца назад
mai zai hana ya cigaba da anfani da abinda yatarar
Далее
Hira ta musamman da Buba Galadima kan siyasar Najeriya
37:01
Haramta shigar masu amalanke birnin Yamai
3:34
Просмотров 3 тыс.
SHirin Rana na DW Hausa 19.04.2024
22:24
Просмотров 4,6 тыс.
Shirin Rana na DW 27.09.2024
1:00:03
Просмотров 1,5 тыс.