Тёмный

Gfresh ya mayarwa da Sadiya Martani/ Hafsat Yar Aljanna na shan Yabo/Fadan Mai wushirya da Murja 

Tsakar Gida
Подписаться 572 тыс.
Просмотров 19 тыс.
50% 1

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Опубликовано:

 

24 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 62   
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 6 дней назад
Hafsat yar Aljana Allah kara daukaka da basira Sukuma Allah shirya Amin
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 6 дней назад
Amin
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 6 дней назад
Allah ka shiryar da bayinka Allah ka saka musu tsoranka a zuciyar su domin duk mutumin da zai sabawa Allah toh bai san shi bane sanan idan imani ya samu rauni saboda sabawa Allah toh dan adam zaka ganshi bashida kunya halin sa kamar irin na daba babu abinda ya sani ila shagalin duniya da rana kamar jaki da dare kamar mushe haka manzon Allah S A W yace sanan hakika duk wanda sallar sa take karbabiya a Wajan Allah toh zaka ganshi na daban ne baya sabawa Allah yana kiyaye dokin Allah sai dai idan bisa kuskure amma duk wasu manyan zunubai Allah sai ya kareshi daga aikata su amma idan sallah bata karbu ba toh komai zai iya biyo bayanta kamar yanda manzon Allah S A W ya fada lalle ita sallah tana hana alfasha da al munkar
@Mohinmilon-l7l
@Mohinmilon-l7l 5 дней назад
masha allah yar uwa ykk wlh kin fadi gaskiya mun gode allah yasa mu gane hakan thank you for your time da kika rubuta wannan sakon dan tunatar da jama,a
@MaryamWw-w9y
@MaryamWw-w9y 6 дней назад
Innalillahi wa ina ilaihirrajiun allah ya shiryaku
@Jamilah-takai
@Jamilah-takai 6 дней назад
Ummm allah ya kyauta Ameen Seema Ameen yashiryar da mu abisa sinna🌹🌹🌹
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 6 дней назад
Amin ya Allah
@MaryamWw-w9y
@MaryamWw-w9y 6 дней назад
Masha allah abba allah yyi ma rayuwa albarka
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 6 дней назад
Hmmm Allah yasa mudace
@aishaMusa-j8i
@aishaMusa-j8i 5 дней назад
Ameen ya allah
@KhadijaJibril-r8z
@KhadijaJibril-r8z 6 дней назад
Ai sai kaima kace Allah ya sine mata
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye 6 дней назад
Ma sha Allah Hafsat 👍🙏🙏🙏❤️
@UsueyHshss
@UsueyHshss 6 дней назад
Allah ubangiji yakauta yakuma sadaidaito atsakaninku Idris d murja
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 6 дней назад
Masha Allah
@aishamansur2845
@aishamansur2845 6 дней назад
Gaskiya kam da novel ka dauramana da yafi wlh
@MaryamUmaru-vj4ux
@MaryamUmaru-vj4ux 6 дней назад
Wllh. Kam sis dayafi😅
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 6 дней назад
Wlh Nima nayi zaton yau za,asa​@@MaryamUmaru-vj4ux
@BashirSulaiman-d9r
@BashirSulaiman-d9r 6 дней назад
G fresh kanaso ka haukatar da sadiya haruna wallahi😂😂😂
@harounahalimatou1401
@harounahalimatou1401 5 дней назад
Wlh kuwa😂😂😂😂
@zakariasoba9461
@zakariasoba9461 6 дней назад
Ay garba da aboubacar duk guda ne😂😂😂Allah ya tchàwta
@مراننيازي
@مراننيازي 6 дней назад
Masha Allah abba
@amiraado856
@amiraado856 5 дней назад
An Ja sunan shi a gaban ka’aba amma jikinsa beyi sanyi ba💔💔😹
@mariyayau5720
@mariyayau5720 6 дней назад
Ku dinga kiyaye matsayin annabawa pls
@amdariashshuaibu5899
@amdariashshuaibu5899 5 дней назад
❤❤
@inusa_aboubacar_niger
@inusa_aboubacar_niger 6 дней назад
sabahanllahi
@kangai_Jr_99
@kangai_Jr_99 6 дней назад
GFresh Kanabawa Sayyada Ciwon Kai Wlh 😂😂😂
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 6 дней назад
Wlh 😂
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 5 дней назад
Wato akan Sadiya Haruna nake gane lallai Man Sagir mace ƴar duniya ko a Naira 5 aka baka ita an cuceka
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 5 дней назад
Malan guruntum yace
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 часа назад
Wann gsky ne
@everythingfayum_3222
@everythingfayum_3222 5 дней назад
Nagode da tunatarwa mai wushirya
@Cffu-z7n
@Cffu-z7n 4 дня назад
❤❤❤🎉🎉🎉
@ZuwairaAdamu-i7o
@ZuwairaAdamu-i7o 6 дней назад
Kai.ana.sokiburutsu.allah.dai yashiryaka
@WebBsgshs-yh6lf
@WebBsgshs-yh6lf 6 дней назад
Wanna kuwa Yana da han kali to Alla ya sauwa ke
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 6 дней назад
Hmmm
@yacoubafaiza1842
@yacoubafaiza1842 6 дней назад
Allah sarki!A kai kukan ka gaban dakin Allah kuma ka dinga daryiya?
@UguhiDzxy
@UguhiDzxy 5 дней назад
😊😮😮😮😮
@sanusimakurdi4316
@sanusimakurdi4316 6 дней назад
Yau ba lbr ne yayana
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 6 дней назад
Kai ya Umar wai Yan balajau TikTok
@harounahalimatou1401
@harounahalimatou1401 5 дней назад
Hhhhhh kai Allah kyauta
@LovelyBocce-es4jt
@LovelyBocce-es4jt 6 дней назад
littafi
@shamsiyyabasiru1192
@shamsiyyabasiru1192 6 дней назад
😂😂😂😂😂😂hhhhhhhj
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 6 дней назад
BBB❤❤❤❤❤❤👍👍👍👍👍👍
@reckiatourba273
@reckiatourba273 6 дней назад
Wly g fresh hauchi yake bani jaki
@MadaniyaZakaria
@MadaniyaZakaria 6 дней назад
A koro na farko Yaya ina neman alfarma ku kulani please am please
@TsakarGida
@TsakarGida 6 дней назад
Allah sarki sister muna godiya da kulawa
@idrissamaimou9604
@idrissamaimou9604 6 дней назад
Uhm ya Umar😢
@MadaniyaZakaria
@MadaniyaZakaria 6 дней назад
@@TsakarGida ina godiya sosai wlh,,,ni sabuwar chiga social media ce chiyasa
@Masaudu2_attlili_Attagazuti
@Masaudu2_attlili_Attagazuti 6 дней назад
Yenzu ace kawayi gari ace g fresh ne babban 😂sadiya mamarka😂 murja ta zama ƴar ka 😂yaxa kayi
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 часа назад
Kai Allah ya kikye😂
@MaryamazubairYakub
@MaryamazubairYakub 6 дней назад
Baba tace kowanne gari se abba😂
@Fatima-q8n1d
@Fatima-q8n1d 6 дней назад
Kuma GAWUNA ya zama gawa😅😅😅
@ZalihaBello-c7e
@ZalihaBello-c7e 6 дней назад
😂😂
@MfGxgg
@MfGxgg 6 дней назад
😂😂😂
@Aminasalifou-d9m
@Aminasalifou-d9m 6 дней назад
Umar mai sanyi Umar mai sanyi da wannan shirmen da novelka kawo mana da zaipi😢😢😢
@Aminasalifou-d9m
@Aminasalifou-d9m 6 дней назад
Hafsa tayi kokari allah ya saka da alkairi
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 6 дней назад
Novel din ma ai shirme ce. Labarin kanzon kurege.
@Aminasalifou-d9m
@Aminasalifou-d9m 6 дней назад
Amma yapi zage zagennan n'a iyaye
@zaharaabdallah3147
@zaharaabdallah3147 6 дней назад
😂😂😂​@@Speedyvampir2
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 6 дней назад
​@@Speedyvampir2to mudai duk da haka gara novel
@AminaabubakarAbubakar-y3j
@AminaabubakarAbubakar-y3j 6 дней назад
❤❤❤❤
@Fatima_flth
@Fatima_flth 6 дней назад
😂😂😂
Далее
UFC 308: Пресс-конференция
35:18
Просмотров 349 тыс.
Mahangar Zamani tare da Alhan Islam
30:19
Просмотров 20 тыс.