in sha Allah watarana iwar Haka muna taré da fiyayyan halitta annabi Mohamed s 🥰 a 🥰 w amime souma Amine fatin Alkhairi wasika da ga masoyi salisou yaron mai zamani Sénégal Dakar ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ku kunfiye san zuciya wallahi a halin Yanzu ba mahaifiyarsa ceba kawai a hannunsu amma itace kawai kuka damu da'ita saidai idan anyi magana sai kuce uwa uwace ko sauran ba uwayebane haba jama'a Allah yasa mudace
My best episode so far ❤.... and the best role I admired is M.sharif acting wife Faizah ... she really play smartness wallahi 🎉🎉🎉 bossa for her .... I come de crush her sha 😅😅... The only kannywood am following 😊... season 3 on anticipation 😢make e no long pls
Ni Kuma ina fatan ace mafarkine ko tunani Dan be kamata ace ankama su so easily ba😂 kamata yayi ace se sun sha wuya watakilama ace lokacin bintu tasama ciki tsoro maybe ko ma ace ta haihu
@@biihsannascookery2654 Nima abinda nake fadi kenan it's too early and ba'a wahala wajen kamasu su ba Gaskiya a dai duba Don har in an kamasu toh na daina kallon shirin
Exciting, Drama, Suspense. The movie was thrilling and well-directed Gimbia acted brilliantly and her pilot was Complex and engaging .beautiful directed by kind of Kannywood ALI NUHU 🤝🤝
Aslm Director Allah ya qara basira amma gsky wanga episode din yamin dadi Prince Bello yasa ankama Tafida 😂 Prince Bello shin ka manta cewa da mace kake dealing ne dasu fa shedan yayi nasarar fiddamu daga aljannah
Suna na Idris Abdullahi Dan Gezawa daga Jahar Kano Karamar Hukumar Gezawa, Ina kallon film din Gidan Sarauta kai tsaye daga Burnin Baghdad dake Kasar IraQ Allah ya Kara maka lfy da daukaka me girma Sarki Ali Nuhu tare da Me shadda Gaskiya film din Gidan Sarauta yana matukar burge mu, Nishadantar da mu,Ilimantar da mu tare da fadada mana tinanin mu Amman ina rokon dan Allah kar ku dau tsawon lokaci baku dawo daga hutun da ku ka je ba, domin muna nan muna jiran ku a season 3 episode 1 In Shaa Allahu Allah ya sanya albarka a cikin kasuwancin ku da kuma Iyalan ku baki daya tare da sauran Taurarin Film din baki daya AMEEN YA HAYYU YA KAYYUM
Da kyau haka nake so ya zaayi bintu tachi bulus wlh dole a hukunta su so disgusting..., ace qane ya auri mata dakai akaje aka Sako ta Kai ka auro ta haba
Ina matukarson yanda fa iza ke tafiyarda rayuwarta acikin wannan Shirin she's behaving maturely duk abunda yake faruwa tana sane amman tazaba datayiwa mijinta biyayya dakuma tarufawa gidansu asiri akan tatona l really like your style and l wish every woman could copy from you , keep it up takwarata Aisha ,dama we are so special in time of everything, l like your behavior in this series
Allahu Akbar wayyo Allah Mata rahama maryam😢😢. Allah sa konciya hutu ne.muko da munkayi saura Allah sa muyi kyakya wan karché😢😢. Allah karama Annabi daraja saw❤❤❤❤
Ya Allah ya ubangijin rahma ka axurta xuciyar Mijin aurena da Sona fiye d ayanda yarima ke son bintu Amman ya Allah karka jarabceahi da bijirewa iyayansa ko butulchin ko cin Amana a ko wnai irin yanayi ya tsinchi kansa.
Ni fa,iza nan bata burgeniba at all saboda she's paying for her deed's ne wacce batada Imani ma a sake mace ta tura wani Dan daba acire mata sassan jiki da yarima bai aureta yatafi da itaba da fa wancen shege rananda yaje ita zai kama ya illata ba mahaifin bintu din ba ai wlh abun yamin dai dai and yanzu kuma zata kashe tsohuwar mutane