Macha alla alla yataimakemu yasamudace yahawdamu akan tafarkinsa madaidaici Amin yarabi 🤲 munayimaka fatan alheri inayinki malam alla yakarama malam lafiya danisankowana massu albarka Amin yahayyu yakayyumu 🤲
INA DA TAMBAYA KAMAR HAKA: Assalamu Alaykum Wa Rahmatullahi Ta'ala Wa Barakatuh malam idan mutum yana bin Imam a sallah amma ya rasa raka'an farko da Liman ya sallame bayan idar da sallan. Maimakon ya tashi ya cika nashi sallan sai yayi sallama da ya tuna ko aka tunatas dashi sai ya tashi ya kawo raka'a daya yayi sallama. Tambayan anan shine zaiyi sujjada ba'adi ne ko kawai tunda Liman yabi ba sujjada akan shi. Tambaya na 2 idan mace tana bin Liman sallah a masallacin da akwai hijabi atsakani, to da aka yi raka'an farko sai murya ya dauke har aka daga ruku'u sannan muryar tadawo wannan ya nuna an rasa raka'an to anan bayan an sallame zata kara raka'a dayane ta yi ba'adi ko kuma ba zatayi ba'adi ba. Allah Ya saka da alkhairi