Тёмный

HATTARA ❗ AKWAI GARGAƊI A MAFARKIN WAKE 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 16   
@yahouzasakaiye9024
@yahouzasakaiye9024 Год назад
Allah yasaka da alkhairi Malam nayi mafarkin wake dafafe da garin kwaki wani yaba ni muna godiya
@EklasAbdo
@EklasAbdo 10 месяцев назад
masha allah mlm mungode sosaidasisai
@salaoudjamilou6427
@salaoudjamilou6427 Год назад
Macha Allah wly malan nayi mafarkin ina cikin gona ina tsitsa wake Ama kuma ina ta istihara ne akan wani Lamari
@idriszakariyya719
@idriszakariyya719 Год назад
صلى الله عليه وسلم
@babayarotv360
@babayarotv360 10 месяцев назад
Masha Allah
@idriszakariyya719
@idriszakariyya719 Год назад
ALLAH ya tsaremu yasamu chikin kariyarsa
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Год назад
Jazakallahu bi Khair 🙏 malam nayi mafarkin dafaffen wake, munje biki nida matan brother na sai naga yaron wan babana,yana photography a wajan bikin sai naje wajansa na shuguna naegaishe shi,sai muna tsaye ko ina acike yake sai wasu maza security ya nuna mana wajan zaman mu, sai naga wake akan table da Naman kaza da kuma juice da ruwa, nace ikon Allah wajan biki da wake, Amman table din mune kawaii da wake sai muka ciye, lkcn magariba nayi akace kowa ya tashi yayi sallah duk muka yi alaula mukayi sallah magrib muna dawowa sai yarinyanta tayi kashi a pampers sai ya fito kadan tace min tayi Kashi karna shafa ajikina zata wanke mata nace ta barin zan wanke,saitace aa ta ansa yarinyanta ta goge wanda ya fito sai ta mikomin yarinyanta na ansa muka koma wajan biki muka zauna, saina farka wajen 4:am na tashi nayi addua, malam ni ba matan aure bane mijina yarasu. Nagode malam
@abdulmumunigarbaamina7873
@abdulmumunigarbaamina7873 Год назад
Assalama alaykum syyd brk dan Allah miye fassarar mafarkin tafia ba takalmi
@auwaladamu1136
@auwaladamu1136 Год назад
Malam wanda yayi mafarkin yana cikin daki adungun dakin ta sama wake nazubowa acikin dakin, kuma macizaine aciki yanata sarekansu fah
@BashirIbrahim-o5s
@BashirIbrahim-o5s 7 месяцев назад
Malam nayi mafarkin ina shuka waken A gonar babana shine nakeso naji fassarar sa
@sabirunasir111sabiru4
@sabirunasir111sabiru4 Год назад
Dun Allah Malam ataimakamin da fassarar mafarkin Ganin wani Yana sallah Koda niyimai sallama sai ya amsa sallama danayimai
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 Год назад
Jazita Khairaaaan Fhadilatush Sheikh 🙏
@Mrem-qd3sk
@Mrem-qd3sk Месяц назад
Mlm dan allah fassarar mafarkin Dorawa
@RabiahMuhdBello
@RabiahMuhdBello 8 месяцев назад
Shehi mafarkin suyar kosai fa
@abdulmumunigarbaamina7873
@abdulmumunigarbaamina7873 Год назад
To mallam idan mutum yy mafarkin Yana dafa wake da shinkafa?
@ashirusharif402
@ashirusharif402 Год назад
Shinkafa dawake fa dafafiya?
Далее
FASSARAR MAFARKIN WAKE
13:59
Просмотров 15 тыс.
Китайка нашла Новый Дом😂😆
00:20
Giant Silver Chocolates ASMR With My Sister! 🤤
00:46
MAFARKAI GUDA 7 DA SUKE NUNA CIKAR BURIN ME YINSU
8:13
KWANCE MUGUN KULLI DA SALATIN ANNABI  ﷺ
4:18
Просмотров 3,5 тыс.
Mukoyi wankan Janaba A takaice
4:54
Просмотров 6 тыс.
September 17, 2024
3:16
Просмотров 3,5 тыс.
Fassarar Mafarkin Mota
2:50
Просмотров 64 тыс.
AYI HATTARA ❗❗❗IDAN AKA GA WAHAINIYA A MAFARKI
5:57
6 Signs Angels Have Been Visiting You | ISLAM
13:50
Просмотров 50 тыс.
FASSARAR MAFARKIN SHINKAFA
11:57
Просмотров 7 тыс.
Китайка нашла Новый Дом😂😆
00:20