Тёмный

Hira da Lami Shagamu Wadda Shata ya yi wa waka 

KANO 360 tv
Подписаться 17 тыс.
Просмотров 227 тыс.
50% 1

Yarinya Lami Shagamu

Развлечения

Опубликовано:

 

11 ноя 2021

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 53   
@fadilahmuhd680
@fadilahmuhd680 2 года назад
Yarinya Lami shagamu yar karama sai dai alheri Ana ruwa sai gah iska 😂😂🤣🤣🤣💃🏼
@fatimausman811
@fatimausman811 2 года назад
Masha.Allah amma ninaji.wata hira da akayi da shata shida kansa yace karya akeyimasa duwanda yace in.angaiyaceshi biki bayayiwa me bikin waka se wanda yagadama yace karya akemar dolene yayiwa mabiki waka saboda shine sanadiyar zuwansa gurin duk.abunda yasameshi adalilin wannan me bikinne dadi koba dadi Allah mudace
@lawalmusamct5077
@lawalmusamct5077 2 года назад
Gaskiya Nayi Mamakin Ganin Lami Shagamu Awannan Kuruciyar Inace Zatafi Haka Tsufa Inamaku Fatan Alkhairi Harda Ita
@belloali5115
@belloali5115 2 года назад
Da ace makusanta Shata sun kare a doron kasa da kun ci karen ku ba babbaka. Sabitu wanda shine Sankiran Shata, da shi da Alhaji Hassan Hadi sunyi bayinin cewa babu wanda zai ce ma ga Lamin Shagamu. Hatta ita ma bata san da ita ake ba. Suma da aka yi wakar tare da su sunce basu san Wacece Lamin A wajen ba.
@abumaryam5128
@abumaryam5128 2 года назад
Yanzu kana so kace wannan lbr duk karya takeyi
@shamsuyunusa9179
@shamsuyunusa9179 2 года назад
Gky na yerda da magananka wlh
@salisuabdullahi4096
@salisuabdullahi4096 2 года назад
Allah Kara Nisan kwana hajia lami
@azizat8196
@azizat8196 2 года назад
Ya kamata a farkon interview ɗin nan a fara saka kaɗan daga cikin waƙan "yarinya Lami shagamu" sannan duk inda aka ambaci wani baiti a waƙar to a saka shi. Ya kamata kuma a ƙarshen shirin a rufe da saka waƙan ta Lami shagamu.
@kano360tv6
@kano360tv6 2 года назад
Mun gode da wannan shawar kwari Gaskiya kika fada. Da farko mun dan saka wakar Google suka nuna mana akwai issue na copyright.
@azizat8196
@azizat8196 2 года назад
@@kano360tv6 Ok Amma ina tunanin akan iya saka waƙa kaɗan na wani ayi amfani da shi matuƙar an mentioning credit ɗin ba na mutum bane. Well ban san ya suke abinsu ba. Kun yi ƙoƙari sosai a shirin kuma mun ƙaru. Allah ya ƙara ɗaukaka Amin
@belloousmane2192
@belloousmane2192 2 года назад
Aslm har Sudan 🇸🇩 har Africa ta tsakiya
@mohammedidris9577
@mohammedidris9577 11 месяцев назад
lalai ta sha waka laminn shagamo
@DanTinki
@DanTinki 2 года назад
hajiya lami shagamu ALLAH mAh zuri,arki albarka ALLAH gafartama iyayemmu Baki daya
@bellosalisu447
@bellosalisu447 3 месяца назад
Wannan bayada Baki Bai iyatambayaba Baka tambayeta wacce Shekara shata yayimata wakaba
@Yawale-gk2bw
@Yawale-gk2bw 5 месяцев назад
ya kamata ka fara tambayar tarihin rayuwarta.
@kabirusaad358
@kabirusaad358 2 года назад
Yarinya lamin shagamu yar karama saidai Alkhairi
@ADAMUABDULLAHIALHASSAN-mt9gv
@ADAMUABDULLAHIALHASSAN-mt9gv 10 месяцев назад
Wai daman ba ladin shagamu yake cewa ba ashe lami yake cewa 😩
@comradeayigagallery8945
@comradeayigagallery8945 2 месяца назад
Iyabo mamatadawo. Iyami kuma mamana
@nusaibaaaliyu2398
@nusaibaaaliyu2398 Год назад
Yarinya Lami shagamu yar qarama Lami shagamu💕😂
@usmanzakari7442
@usmanzakari7442 2 года назад
Masha Allah, Allah swt yaja da rai, Lamin Shagamu. Dan ina bukatar number wayarka mugaisa. Allah swt yajikan Mamman shata, nasan sadda ya rasu asibitin mallam Aminu kano, sannan nasan wanda yakai gawarsa garin Daura, wani anacemas Tanko T.k. kanin Alhaji Ali Aware Garun Mallam. Rijf Sir
@alajimessi943
@alajimessi943 2 года назад
Jiya ba yau ba Allah yasa mu dace
@JrAlkali
@JrAlkali 2 года назад
Haka nayi basaja a matsayin Mamman Shata, a camp ɗin jahar Katsina, kuma shirin yayi kyau.
@abdul-basidsaadanbantaje5392
Hhhhhhh... Mu ma a Batch B, Stream1 2018 a Katsina, wani ya yi imitating wakar din a ranar Carnival... Kuma ya ba da maana.🤣
@sulaimandamaso3245
@sulaimandamaso3245 Год назад
S.A.W.
@omaryakubungura8142
@omaryakubungura8142 2 года назад
Hajiya, Lami Sagamu Allah shi kyauta.
@bashirsulaiman4922
@bashirsulaiman4922 2 года назад
Wannan lami da farin jini take😁😁😁
@Djafar_ne
@Djafar_ne 2 года назад
Nayi mamakin ganan wanar matta Allah ya sa agama da duniya lafiya
@Abbanamiji
@Abbanamiji 5 месяцев назад
RIP Legend
@kabirugoma7993
@kabirugoma7993 2 года назад
Gaskiyane haj lami shagamu
@arfatgidadoliman5494
@arfatgidadoliman5494 Год назад
yarinya lami shagamu tana wayaNchewa shatan waka
@nuramdbnuraa4537
@nuramdbnuraa4537 2 года назад
Masha Allah
@shamsuyunusa9179
@shamsuyunusa9179 2 года назад
Nikam gky ban yaddaba kece lami da shata yayiwa Waka.
@muhammadinuwa9704
@muhammadinuwa9704 Год назад
Yan wasan Hausa sunkinyadda nafadi gaskiya sabida zataashe
@imranmo
@imranmo 2 года назад
Yau ga Haj Lami. Barkan mu
@khadijahmuhammad7149
@khadijahmuhammad7149 2 года назад
Gaskiya ne
@alfanda9971
@alfanda9971 2 года назад
Yar karama lamin shagamu
@harunaadamumohd3982
@harunaadamumohd3982 Год назад
Sallalahu alaihi wasallam
@alfanda9971
@alfanda9971 2 года назад
Yau naga lamin shagamu
@sanidanjuma2c511
@sanidanjuma2c511 2 года назад
History of facts
@isahusman5583
@isahusman5583 2 года назад
Bjn
@aligadanga3638
@aligadanga3638 Год назад
Nasan mati yazauna a Maiduguri amma yarasu
@abubakarbala4221
@abubakarbala4221 Год назад
Ni ma sai yau na gan ki.
@nasirualiyu8027
@nasirualiyu8027 Год назад
Lamin shagamu
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 года назад
Sunga dunia dai
@barauazare
@barauazare 2 года назад
Wannan sabon dan jarida ne
@mubarakmyahaya3557
@mubarakmyahaya3557 2 года назад
Sudai wadannan din zaman kansu suke kenan?
@muhammadsani6118
@muhammadsani6118 2 года назад
Wannan kamar Yusuf Yaro??
@abubakargarba8469
@abubakargarba8469 2 года назад
Ina Miki fatan alheri lami shagamu
@muhammadabdulkadir7663
@muhammadabdulkadir7663 2 года назад
Lack of professionalism! Kwata Kwata Baku barta ta yi bayanin gundarin hirar ba,sai ta dauko bayani sai Ka tsaida ita ,ita kuma sabida shekaru takan manta gabar data tsaya.
Далее
DR  SHATA WAKAR SARKI BASHAR A BIKIN GANI DAURA 1991
7:20
Новые iPhone 16 и 16 Pro Max
00:42
Просмотров 1,6 млн
DANDUNA: DIREBA MAFI SHAHARA DA KWAREWA A KASAR HAUSA
33:21
DAN MASANIN KANO A BIKIN GIDAUNIYAR SARDAUNA
6:37
Просмотров 17 тыс.
Alhaji Mamman Shata. Bakandamiya--doguwa.
16:36
Просмотров 1,2 млн
Hira ta Musamman da Mamman Shata
1:32:59
Просмотров 286 тыс.