Allah sarki duniya 😊 wallahi duk an girma sosai allah yayi nisan kowna .....ama gaskiya kuna sanya muntina kadan yan uwa kamata yayi ace kida Awa guda haka tayi mana ....ama duk da haka muna godiya allah yayi budi na alkairi
Wallahi inajin dadin labarinsa Allah ya kara nisan kwana da ace Nigeria nake dana ziyarce chi duk inda yaque wlh dan Allah mikamin 🖐️🙌 gaisuwata garechi dan Allah nine Hamza 🖐️🙌 atachi lafiya 🕋