Тёмный

Hukuncin mafalkin Karamin yaro 

Atta'beer TV
Подписаться 8 тыс.
Просмотров 12 тыс.
50% 1

Assalam alaikum,inshaAllah video mu na yau zai yi muku bayani akan Qa'idojin da ake son malami ya bi kafin ya fara fassarar mafalki#Izzar so#Bakori TV#Sarham TV#Arewa#Labarina#Gidan dager#akwana#Adam A zango Mubarakeey TV#So da hawaye # Fassarar mafarki #Gida

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 29   
@abubakarmuhammad4653
@abubakarmuhammad4653 2 года назад
Ikon Allah. Allahu Akbar akwai watarana da wani ne ko wata ta/ya mafarkin wani Abu ka fassara mada da cewa za'ayi rashin wani babba mutum jiya kawai sai ga Rashin Dr Ahmad Buk. Allah ya masa rahama
@attabeertv5335
@attabeertv5335 Год назад
Gaskiya ne
@ameenwadei9723
@ameenwadei9723 4 года назад
Allah yasaka da alkairi
@attabeertv5335
@attabeertv5335 4 года назад
Ameen muna godiya
@attabeertv5335
@attabeertv5335 4 года назад
Ameen
@fatimaladoack2862
@fatimaladoack2862 3 года назад
Asslama alekum warahamatul lashi wabarakatuhu malam inna da tambaya kan shayar da yaro jariri amma ko mahaifiyarshi akabani in shayar da shi
@attabeertv5335
@attabeertv5335 3 года назад
Babu laifi wata Mata ta shayarda yaro Amma akwai sharadin ita matar ta kasance tana da halayen kwarai domin yaron zai dauki dabiu ta
@fatimaladoack2862
@fatimaladoack2862 3 года назад
@@attabeertv5335 ahu malam a mafarkina fah kaiwataci tayin haka
@attabeertv5335
@attabeertv5335 3 года назад
Kina da iska?
@fatimaladoack2862
@fatimaladoack2862 3 года назад
@@attabeertv5335 walsh babu
@zainabyakubuabdul802
@zainabyakubuabdul802 4 года назад
Masha allah allah ya qarabasira
@attabeertv5335
@attabeertv5335 4 года назад
Nagode Allah ya taimaka za'a iya turo muna tambaya gameda mafalki a wannan channel din inshaAllah zamu amsa
@hafsam9846
@hafsam9846 2 года назад
Dan Allah malam inason. Number ka
@zeemonguno
@zeemonguno 4 года назад
Masha Allah malan idan mutum yayi mafarkin yana makabarta kuma macece ita mai mafarkin mutane an bubbunnesu irin suna ramunsu
@attabeertv5335
@attabeertv5335 4 года назад
Wace Sanaa take yi?Wane gari take?tana da aure?
@zeemonguno
@zeemonguno 4 года назад
@@attabeertv5335 batayin Sana,a Kuma batada aure yanzu dai tana saudiya tana aiki agidan larabawa
@attabeertv5335
@attabeertv5335 4 года назад
Ke shiga Kabarin ko kawai makabartar kika gani ?
@zeemonguno
@zeemonguno 4 года назад
@@attabeertv5335 filin makabartanne Kuma tana ganin mutane abubbunne tana tafiyane a cikin makabartan
@attabeertv5335
@attabeertv5335 4 года назад
Fassarar mafalkin ta shine zata Sami arziki mai yawa kuma in batada aure zata Sami miji tayi aure inshallah
@nassirougambo7026
@nassirougambo7026 3 года назад
Assalamu alaikum Dan Allah menene fassarar mafalkin matche tana yawan mafalkin midjinta yayi aure ama begaya mataba tanayawan wannan mafalkin ba adadi to itade batta sachi aranta kuma batadamuba da kichiba irin wannaba abin yana damunta sosai wallahi
@attabeertv5335
@attabeertv5335 3 года назад
Fassarar mafalkin ki shine mijin ki Yana son ya Yi aure
@nassirougambo7026
@nassirougambo7026 3 года назад
@@attabeertv5335 nagode allah yatayachi zaben mafi alheri mallan allah kara basira mun gode
@nanahaoua8308
@nanahaoua8308 Месяц назад
Malan dan Allah meye Fassarar mafarkin mace taga ta fito babu kallabi babu takalmi wadda suke tare ita kuma babu Zane babu kallabin babu takalmi sunzo suna fada da dabba har suna zaginta Sai dabbar ta bugesu sai kuma suka dawo fada fa mutane anata dukansu dai Matan Yaya da kanwa ne
@halimanuhu7762
@halimanuhu7762 3 года назад
Aslm mallam na kasance tin Ina Yar shekara 15 nake mafarkin kala kala, Ina yin mafarkin taurari ko in ga tauraro mai haske wani lokacin Kuma taurarin dayawa wani lokacin Kuma Ina yin mafarkin rana ko wata ko jinjirin wata ko rubutun Arabic a sama Amma bana iyya karantawa ko wani lokacin in ga sunan Allah a sama wani lokacin Kuma in Yi mafarkin ruwa ko Rafi ko rijiya wani lokacin Kuma mafarkin jinjiraye nake Yi yan biyu Amma Kuma sai in ka nafi son daya akan dayan, to yanzu mallam shekarata 25 nayi aure Kuma Ina da tsohon ciki sai nayi mafarkin wani kyakkyawan yaro fari sosai Yana min murmushi, Ina so in San ma.anar mafarkin mallam na gode
@attabeertv5335
@attabeertv5335 3 года назад
Fassarar mafalkin ki shine inshaallah zaki haifi da namiji
@halimanuhu7762
@halimanuhu7762 3 года назад
@@attabeertv5335 na gode mallam Allah ya Kara basira, Amma mallam sauran mafarkin da nake Yi suna da fassara?
Далее
Giant Silver Chocolates ASMR With My Sister! 🤤
00:46
The joker favorite#joker  #shorts
00:15
Просмотров 21 млн
FASSARAR MAFARKIN JARIRI(JINJIRI)/SHAYARWA
14:01
Просмотров 35 тыс.
Fassarar mafarkin Suratul Lail
26:17
Просмотров 1,5 тыс.
FASSARAR MAFARKIN YARO
2:37
Просмотров 15 тыс.
MAFARKAI GUDA 7 DA SUKE NUNA CIKAR BURIN ME YINSU
8:13
Fassarar Mafalkin Dollar America
29:01
Просмотров 9 тыс.
Fassarar mafarkin yin tsirara
25:26
Просмотров 7 тыс.
Fassarar mafalkin Tunkiya
24:30
Просмотров 23 тыс.
Giant Silver Chocolates ASMR With My Sister! 🤤
00:46