Assalamu alekum masoyan izzar so, daman hausawa sunce rana dubu na barowo, rana daya na me kaya, allah ya shiryi masu hali irin na su jibrin da samira, allah yasa mudace, bakori tv allah kara basira da daukaka amine.
Bayan salama ina gaisheku tambaya ta ita ce malan ya ba matawalé labarin yan da ya tsinci umar hashimu ya na dan saurayi kimanin shekara sha biyu kuma yanzu malan na cewa ya goya shi ya ci kashi da futsarin shi yaya né abin yake