Тёмный

JAFARU KURA YAWUCHE MAIKASA IDAN ANA MAGANAR IYA DAMBE DA ZARUMTA INJI BABA BUBEN DAN GULBI 

Al'AMEEN SOKOTO TV
Подписаться 27 тыс.
Просмотров 15 тыс.
50% 1

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Опубликовано:

 

11 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 34   
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 Год назад
Kura ba Kurari ba, Allah yayi Mai Rahama
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@AlarammaMuhammad-p2k
@AlarammaMuhammad-p2k 8 месяцев назад
Allahu akbar jaafaru Allah yajikanka da rahama
@alameensokototv496
@alameensokototv496 8 месяцев назад
Ameen
@naziruibrahim3461
@naziruibrahim3461 Месяц назад
Allah yajiqan maza
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 Год назад
Al'ameen Sokoto hantsi leka gidan kowa, antabo Gurmada, Jamus ga kuma kudawan dambe. Allah ya kara daukaka. Wada hdj, sanin kalla duk suna da rai idan Allah ya aramana lokaci da kuma lpy a tabo mana su koda a wayane. Muna gdy
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@AbubakarUsman-eh9iw
@AbubakarUsman-eh9iw Год назад
Ni gurumadane amma inasan jafaru
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@AbubakarUsman-eh9iw
@AbubakarUsman-eh9iw Год назад
Allah yayimasa rahma jafaru kura
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@sojasani6485
@sojasani6485 Год назад
Fatan alkairi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Nagode
@BasiruhDatalon
@BasiruhDatalon Год назад
Dan ba jafauru kura
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@AlkasimNagari-db3ir
@AlkasimNagari-db3ir Год назад
Tarihin alin mara
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@sanisalisu7559
@sanisalisu7559 4 месяца назад
Inaso wakokin umaru bagobiri
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 месяца назад
Kakirani 08138517069
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 Год назад
Mulkin Obasanjo? To ai Jafaru ya kashe Bala Yaro a 1997
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@sulemanidris5525
@sulemanidris5525 Год назад
WAI DAMA BUBE YND WAKAR DA FITA HORO
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Bansanshiba gaskiya
@alhidristela8661
@alhidristela8661 Год назад
Yakamata kafirada bagoniri Mai kayanfada idan kanada bukatar number da inada ita
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Inada ita Muna waya dashi
@aminuabdul4661
@aminuabdul4661 Год назад
Amma ni damben mekasa yafi burgeni, saboda dambe ake na sosai.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@bukarabbadalori8536
@bukarabbadalori8536 10 месяцев назад
Tayaya
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 Год назад
Al'ameen Sokoto hantsi leka gidan kowa, antabo Gurmada, Jamus ga kuma kudawan dambe. Allah ya kara daukaka. Wada hdj, sanin kalla duk suna da rai idan Allah ya aramana lokaci da kuma lpy a tabo mana su koda a wayane. Muna gdy
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 Год назад
Baba kallah shushaina Maigatari ranar talata munyi sallah muke hirarka, yace yana bibiyar duk wata hirar tsofaffin Dambe da kake dorawa harda wadda kayi da Dogon kola akan bugun da yayi masa, daga karshe dai yace yana gaida ka
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 Год назад
Baba kallah shushaina Maigatari ranar talata munyi sallah muke hirarka, yace yana bibiyar duk wata hirar tsofaffin Dambe da kake dorawa harda wadda kayi da Dogon kola akan bugun da yayi masa, daga karshe dai yace yana gaida ka
@sojasani6485
@sojasani6485 Год назад
Fatan alkairi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Nagode
Далее
World‘s Strongest Man VS Apple
01:00
Просмотров 31 млн
Day 1 | IEM Rio 2024 | Playoffs | КРNВОЙ ЭФИР
7:04:51
Dan'anace: SHAGO
21:35
Просмотров 646 тыс.