Тёмный

Jawabin professor isa Ali pantami akan charbi_batun zama mukabala tsokacin sheikh alkanawi 

RIGASA TV NEWS
Подписаться 112 тыс.
Просмотров 11 тыс.
50% 1

Jawabin professor isa Ali pantami akan charbi,sheikh sani alkanawi yayi tsokaci akai, Wanda tasharmu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a RU-vid channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa, professor isa Ali pantami,Dr idiris abdulaziz dutsen tanshi, mukabala, rigasa tv news

Опубликовано:

 

16 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@BachariBachari-h6f
@BachariBachari-h6f 6 дней назад
جزاك الله خيرا
@usmanabdullahi8610
@usmanabdullahi8610 5 дней назад
Allah yasaka da Alkhairi
@AhmadTidjani-p6y
@AhmadTidjani-p6y 2 дня назад
😢 UBANGIJI TA'ALA YAGAFARTAMANA YASA MU DACE
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 3 дня назад
Gaskiya mll PANTAMI yayi kuskure sosai kuma yakara maka kanshi bakin jini ko da kuwa siyasa zaiyi..... Yanzu kwakwata sunbar magana akan Bidi'a ko shirka sun koma siyasa. Dama wanna yayi shine sbd Dr. Tanshi. Allah yashirya damu yasa mu akan daidai
@malanusmanmalanusman6626
@malanusmanmalanusman6626 4 дня назад
Dr isa Aleeyu pantami arfiku Wallahi gashilai kawai
@MustaphaUssaini-q5e
@MustaphaUssaini-q5e 6 дней назад
Masha Allah
@SaniUmar-oh9yr
@SaniUmar-oh9yr 6 дней назад
Allha Yabda lada ❤❤❤
@mounkailayayelaouali8535
@mounkailayayelaouali8535 5 дней назад
Macha Allah malan mungode da wayemuna kai
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 3 дня назад
Wlh ko yau wajen 5pm kanwata zata islamiya tana amfanin da carbi naganta ajakkata na dauko sai nayi bakar magana akan carbi sai ta kama kai tana cewa aiko za aga inaci da wuta sbd ina zagin carbi. So maganar gaskiya duk mai rike carbi 99.9% sun dauka ne ibada
@AbubakarbnMuhammad-c5r
@AbubakarbnMuhammad-c5r 6 дней назад
Wllh gaskiyane MLM Alkanawiy
@anassanass5754
@anassanass5754 11 часов назад
Nakan yin zikiri 150000 a cikin wata. Too ayenzu tambayaa na itace, TA YAA YAA ZANA IYA WANNAN ZIKIRI 150000 DA HANNU?????????? AJI TSORON ALLAH FA?
@Aliyubawa-fq1jk
@Aliyubawa-fq1jk 6 дней назад
Wannan bayanin naka hakane alkanawi duk wayannan kason dakafada akwasu kowa yazoda nashi nau'in raddi
@abdurrahmandalhat3115
@abdurrahmandalhat3115 6 дней назад
Ka ji bayani na adalci. Alkanawi Allah ya saka ma ka da alkhairi, ya tabbatar da dugadugin ka a kan sunnah.
@AbdullahiTafarki
@AbdullahiTafarki День назад
Mtsww, wlh kaidai shirmammene, kafaye son nuna kanka, gaba daya wannan zancen naka banga amfaninsaba wlh
@imranabello8149
@imranabello8149 6 дней назад
Alkanawi wanna gaskiyane
@adamuabdullahi7508
@adamuabdullahi7508 5 дней назад
Malam ai ka gama bayani charbi kawai bidia ce kadan mu anan , kuma shi in cikakken malamin sunna ne ba dai kawo ma maganar sa ba wlh, kokari ya keyi ya gamsar da yan bidia kawai malam ai bayan carbi ma yana kokarin muamala da yan bidiar saboda haka in malamai sun masa radi wlh ba laifi ba ne.
@Kwame966
@Kwame966 4 дня назад
Malam alkanawi kai spokesman din prof ISA pantami ne, hypocrite,
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 6 дней назад
Kaimadin jirakakeyi kasamiko dunkayimagana akanwasu shimadin yayinedu tsokana yakumatara yakumasamu kasani farimukeganikowafa bamaginiwani acikinduhu Allah samudace
@balasojatv1075
@balasojatv1075 6 дней назад
Alkanawi inzaka kaimafa yanzukam andawo daga rakiyarka wallahi Muna dayawa wadanda muka Daina sauraronka saboda munoura ada kana fadin gaskiya bakajin shakkan kowa Amma yanzu hassada da zakewa kana karamin almajiri Amma kana kokarin kai kanka inda allah bai kaikaba gason asani ga haddasa fitina atsakanin ahlussunnah
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c 5 дней назад
Wann gaskiyane dan uwa ashe haryanzu anasamun masu hankali like you Kai alkanawi zakaci ubanka idan bakadaina wasa da hankalin jahilaiba sai yaita surutu yaita zuba harsai yamantar daku akan me ake tattaunawa?
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 6 дней назад
Alkanawy wllh kanada matsala duk wata matsala idan zakasa baki saika tada wata tsohuwar gabarka da wasu mutane. magana ake akan carbi, maiya kawo wnn maganar haba.
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr 6 дней назад
Zancen alkanawi gaskiya ne duk wadannan kason na masu yima prof raddi Akwai su.
Далее
Million jamoasi - Amerikaga sayohat
12:37
Просмотров 430 тыс.