Kaida buhari kuneh Asalin foundation kai kabama buhari shawara ya rufi boders dukka kachi masa Kuma Ya cire tallafin mai Allah shine mafi sani kuma shine Zai mana Hisabi amma Kusaka a Ranku ciwa Yara kanana da mata da tsohofi sun mutu Dalilin ku Kuma Zakuwai maa allah bayaneh wlh. Wlh. Zakuyi bayane insha allahu akwai madaka ta😢😢
Ranka ya dade, magananka na Kan hanya, Amma dai Bai yuwuwa Kace wai wannan gwamnatin bata Fara laifiba. Gwamnatin baya taci bashing 30trn cikin shekara 8, na yanzu kuma har taci 7trn a shekara daya. Sannan talaka ya rage buri Amma kuma shugaban kasa da sauran manyan kasa su cigaba da burin siyan yatch da presidential jet. Allah dai ya rabamu da shuwagabanni Yan sonn rai