Kuyi mana subscribe sannan ku Danna alamar kararrawa domin samun sabbin videos idan mun Dora TARE DA: ASH_SHEIKH MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH)
Allah yajikan malan Allah kawo masu dorawa daga indaka,aje yakawo masumanufa ta,alhairi ga Alumma irintaka yakawo masu jajirchewa irintaka ya Allah karkasa rasuwar Albani tasankache sanadiyar rushewar wannan aiki na Alhairi Amin yarabbi
😭😭 Allahu Akbar.Allah ya gafartawa malan,da Rahamarsa yacika masa gurin sa Allah ya a Gaza wa wadanda suka cigaba a inda ya tsaya Allah ka kama mana wadanda suka yimana wannan ta’addancin da abinda kaso ya Allah ka tallafi ba yansa. Jazaakallahu bi khairin.