Тёмный

KAF JAMUS BA A TABA JARUMI KAMAR BAHAGON DUTSIN MARI BA SAI BALA YARO INJI MURTALA JEGA 

Al'AMEEN SOKOTO TV
Подписаться 26 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 38   
@Sir____Arsha
@Sir____Arsha 3 дня назад
Na taso ina kallon dambe al’ameen labarin bahago kawai nakeji wallahi amma wallahi ban taba jin son wani dan dambe irin bahago ba
@muhammadmikailu1165
@muhammadmikailu1165 2 года назад
Tau al'ameenu inda hali ka gaiyoto muna shagon rabi da sauran tsohin mawakan yan dambe, da alama maganar Murtala jega tana kan hanya akwai wani baitin da akeyimai ina mawakin ke cewa ko ankika sai ansoka Sarkin yaki na ducin mari baya shakka gaba. Dan Allah alaminu mawakin ga in yanada rai ka gayayoto shi ya fassara muna waka.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Daman zanje wurinsa sati maizuwa insha Allah
@muhammadmikailu1165
@muhammadmikailu1165 2 года назад
@@alameensokototv496 allahya kaika lafiya ya baka daman ganawa da shi ya kuma mai sheka lafiya ya baka damar daura muna hira dan isar annabin sa Amin fatan alkheri
@YakubuHamza-uh1fc
@YakubuHamza-uh1fc 4 месяца назад
Salam, Al-amin duk zaria babu supporter na Bahago kamani, Kuma duk makadin dayake kidan bahagon sai ya ambaci sunana ( Hamza Nepa Zaria) kuma idan yaxo zaria gidana zaifara sauka. Wallahi bantaba ganin jarumin dandambe kamar Bahagoba. kuma yanada mutumci, domin yanzu zaku zama abokai, kuma yanada wasa da dariya da kowa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 месяца назад
To
@gamboamanagawunaamanagawun3652
@gamboamanagawunaamanagawun3652 2 года назад
Allah ya jikan maza bala yaro sa baka dariya sai dai hamma lokacin yaro akiyaye shi, ban hana ba a hau kuka amma acire takalma maza maganin maza bala yaro, sako daga Gambo Anana Riyadh Saudi arabic
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Ina godiya alhaji gambo
@gamboamanagawunaamanagawun3652
@gamboamanagawunaamanagawun3652 2 года назад
lokacin mamaman yana mamman a kano nine babban yaron sa wanda yake kula da jakar damben sa, kuma idan zai ba yara kudi ni yake ba nake raba musu, kuma Ali kanin sa muna tare da shi a kullum idan yazo kano muje gidan mu tare sannan muje kurna asabe wajan mamman allah ya masa rahama
@gamboamanagawunaamanagawun3652
@gamboamanagawunaamanagawun3652 2 года назад
@@alameensokototv496 nine da gdy akwai wani dambe da akayi da mamamn da dan china bana mantawa nine nake rike wasu kayan aiki nayi nasara akan dan chana, naga dambe mamman sau nawa a lokacin yana mamman naga damben sa da mutane da yawa, irin su sani kanin basauchi da shoe shaina da ado na cikin birni da sauran su
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 Год назад
Malan Gambo Amana gawuna, ya Damben Mamman Rabagardama da Kalla Shoe Shaina ya kasance dan Allah
@gamboamanagawunaamanagawun3652
@@usmanabdullahi8832 kalla musa da mamman naga damben su, sau nawa a kings garden na kano, amma wlh na manta nawa da nawa suke, saboda kasan shi kallah musa yana da wayo sosai mai kazar kazar ne baya tsayawa ayi damben sosai, shi kuma mamman baya jin dadin damben da bahago sosai kamar damben sa da badame,
@MusaHussaini-w5r
@MusaHussaini-w5r Месяц назад
allah murtala jega allah ubangiji yasa maka da alheri amma dole kobakaso wllh sai kafadi gaskiya saboda haka allah yaso bahagon Dustin mari sai allah ubangiji yamaka rahama afarmar fiyeyanhalita annabi Muhammade sallallahu alaihi 😭😭😭😭😭😭😭
@anasadam6914
@anasadam6914 2 года назад
Al'ameen muna gdy gsky da bala yaro da bahago sunyi jarumta muna fata Allah ya musu rahama. Kuma ya kamata kayi hira da horo da kuma kwarkwada don muji ta bakin su.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Insha Allah za ayi
@dsunnahsy390
@dsunnahsy390 2 года назад
Amatsayina na jamus banason gurumada Amma gaskiya bahago sadauki ne
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Hakane gaskiya
@abbaali73
@abbaali73 Год назад
Allah jikan maza
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen
@kasimusokoto3515
@kasimusokoto3515 2 года назад
Murtala gaskiya kasan bahago chiki dawaje
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Kasimu skt
@Usman-jx8uo
@Usman-jx8uo 2 года назад
Aslm
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Wslm
@Usman-jx8uo
@Usman-jx8uo 2 года назад
Aslm barkanku da warahaka fatankuna cikin koshin lfy gaskiya inna jin dd wanam firan taku ta tunawa da yanbazan jiya mungode sosai amma dan ga wani dambe mu jamus ko akwai wanda yasan tarihin dambe sa yabamu. Ankirasa innuwa dogo jamus ne koma shima yayi kokari akan harkar dambe sosai
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Kwarai
@honsarkinazirunagzy2009
@honsarkinazirunagzy2009 2 года назад
Bahago dan dambe ne, amma fa yaro ne ga Bala Yaro saboda manyan yar damben da Bala Yaro yayi dambe dasu bahago bai yyi dasu ba
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Muna godiya naziru
@zuladainisanusi1192
@zuladainisanusi1192 2 года назад
Bahago jarumi ne Amma gaskiya akwai wadanda suka fishi a jamus
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Wannan gaskiyane maigida
@Usman-jx8uo
@Usman-jx8uo 2 года назад
Dan Allah muna bukatar tarihin dambe innuwa dogo jamus ne koma shima yayi kokari akan harkar dambe?
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Inuwa dogo ya haukace dadadewa
@ahmadlawal3589
@ahmadlawal3589 2 года назад
Nima naga dambe Mai kasa da bala yaro a funtua minti 2 bala yaro ya kashe Mai kasa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Masha Allah
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 2 года назад
Ya bamu labarin dambensu da Alin Marra dana Kwarkwada
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 года назад
Za a gayamishi
@MansoorSanusi-h8b
@MansoorSanusi-h8b 5 месяцев назад
Yabada abaya ai yace kwarkwda ya kashe bahago
Далее
Shahara (Version 1)
22:08
Просмотров 79 тыс.