😭😭😭😭😭 Allah sarki kissan yasani hawaye Allah swt yabamu hakuri da abokan zamanmu shikuma wanna bawan Allah, Allah swt ya jikan wanna aboki da rahama. Jazakumullahu khairan. Gaskiya mu dauki darasi mai mahimanci sosai.
Allah hu akbar Allah sarki hakane malam ya Allah ka hadamu da masu qaunarmu na gaskiya muriqesu da gaskiya muma labarin ya tabamin zaciya💔 wlh ya ilahi☝🤝😭😭😭
Lallai kome yafaru yakamata ace iyaye suna tambayar meke faruwa cikin matsalar zamantakewar yayansu da mazajensu hakana lallai juriya da yima juna uzuri yana mahimmanci amma yanada iyaka domin kar a cuter da wani bangare .
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته Ina mika Sakon Gaisuwa da Jinjina Zuwa Ga Ma'aikatan Wannan channel din bisa ga shirye shiryen da ake kawowa masu ma'ana tareda Fa'ida. Allah Ya Kara maku Taimaka.