Тёмный
No video :(

Karashen bayani akan makircin turawa, hukuncin crypto, coins. sheikh nura sani. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 159 тыс.
Просмотров 6 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

23 май 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 7   
@NrsKDDano
@NrsKDDano 2 месяца назад
Allah ya saka Sheik kayi kokari sosai.. Kamar Uranium, da kuma ma,adanai suma ba kudi ba ne, amma amma ana sayan su da kudi.. Coins ba kudi bane dama, kamar ma,adanai ne, Sann kudin dake cikin wallet acc na banki suma ai ba,a tabasu amma an yarda kudine.. Sann Wasu sun rufe idon su akan Halaschi ne gaba daya, wanda hkan ma kuskure ne.
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 2 месяца назад
Gaskiya ne Malam ❤
@nafiubabiji3995
@nafiubabiji3995 2 месяца назад
Malam Allah ya jikan mahaifa wallashi na gamsu kuma ni nayiwa kaina hukinci
@munirmusadtv928
@munirmusadtv928 2 месяца назад
Allah ya biyaka da alkhairi
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 2 месяца назад
Kaykanka maiwanna shafi kagamsu abindakakesamu wada masushafinka sukebiya kudine mekaw amusilince kagamsu karkamanta kammutanefa ayanzu awayeyake akan abuwa dayawa kuyitaka stanstan akan abindabakusanshi karkazamo maiyin hassada danwanni yasamiwani allakayri awayasa damasuyin mani dakay duk dayakuke domin duk albarkacin data kukeci harduniya tasanka kokasan mutu dubunawane kabatamusu hanyasamusu dalilin shafinka hassada takine karkamantafa anacikin halimai wuyasosai nawane duk mako kosaty kake baiwa wadanda kafisu samu batare dakaroki kowaba adayyinaza sosai
@MuhammadUmar-sn8sn
@MuhammadUmar-sn8sn 2 месяца назад
1 Malam ya karanto Wani malami ya ce sai abinda ake iya tabawa ne zai zama kudi. Sai ince a Zamanin wancan malamin Kenan domin yanzu idan na tura Malam naira dubu goma Ta banking shi ba zaice ba kudi bane ba. 2. Sai hukuma ta yarda Da kudi sannan ya zama kudi ba Haka bane. Malam ya karanto Imam Malik Ya ce idan mutane suka yarda a tsakanin su ya isar musu. Kuma bai ce majority ba. Zinari Da azurfa ma ban San wace gwamnati ce ta fara yarda Da Shi ba ko Kuma take kula Da buga shi ba yanzu Haka. Aa mutane Dai sun yarda Da darajar shi ne suke Zuwa Suna hako shi Kamar Dai yanda aka yarda Da darajar crypto currencies ake Kuma hako su.
@ahmadbuhariidris4345
@ahmadbuhariidris4345 2 месяца назад
Allah ya biyah
Далее
Tarihin sarkin Kano Khalifa sunusi na daya part 1
14:54