Тёмный

Karya ZAKZAKY yake yi Raddin Dr Sani rijiyar lemo 

ALKANAWI TV
Подписаться 17 тыс.
Просмотров 2,2 тыс.
50% 1

zazzafan Raddin Dr Sani rijiyar lemo ga Zakzaky kan ƙaryar Harsashi 38

Опубликовано:

 

22 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 16   
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Malam sani Rabi'u jazakallah khair ❤
@SaminuDahir
@SaminuDahir 7 месяцев назад
Allah yakara ilimi
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Gidan gaskiya shine sunnah ❤
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Dr rigiyar ilimi❤❤❤
@abubakaremmafili7626
@abubakaremmafili7626 7 месяцев назад
جزاك الله خيرا 😊😊😅
@ismailaibrahimdanhabou6375
@ismailaibrahimdanhabou6375 7 месяцев назад
gaskiya wannan zazaki ya iya tatsiniya
@FatimaYusuf-fv3kq
@FatimaYusuf-fv3kq 3 месяца назад
Shekh Zakzaky ikon Allah duk mai so ya karyataka to shine babban makaryaci da yakasa yadda ba abin da Allah bazai iya ba,kuma haka malam yace bara guzai,balli ballinsa ba harshashi yake nufi ba don son zuciyar ku kudinga karyata wanda bai taba yimana karya ba
@ZakariIbrahim-o2t
@ZakariIbrahim-o2t Месяц назад
@AliUmaru-tg3lf
@AliUmaru-tg3lf 6 месяцев назад
Profff karya yakee hhhhhhh
@souphysouphy8280
@souphysouphy8280 6 месяцев назад
Gaskiya zakzaky ya sami wahami, amma naga yayi reverse
@sanibashir
@sanibashir 7 месяцев назад
Abin takaici, kuma yana fada jahilan sa suna ganin kamar da gaske yake. Duk wanda yasan yadda bullet yake lalata jiki babu yadda za a ce Zakzaki yana raye da akwai bullet a cikin kwakwalwarsa
@AliMusa-w5k
@AliMusa-w5k 6 месяцев назад
Sayyid ZAKZAKY ikon Allah ne Kuma ayan Allah ne,bamutum kamar kai ba. Annabi Ibrahim mutanensa sun sahi wuta amma bai kone ba, annabi nuhu anyi mai jinajina kokuma akasheshi amman Allah ya tayar dashi batare dawani kwarzaneba,da sauran annabawa ma amman mutanen zamunansu sai sukaryata,wasu suce masa makaryaci,wasu mahaukaci,wasu suce mai sihiri,duk ayan dasukagani daga Allah akan dan sakonsa karyatawasukeyi sannan kuma dayi masa hassada basa sauraron zantukansa saboda wai idan kanaji zakabishi,to tarihi bai canzawa akowani zamani akwai mai kira da akomawa Allah abar duk wata gomnati daba na Allah ba,wannan shine laifin sayyid ZAKZAKY duk masu zagin sa da karyatashi bai taba kashemusuba bai taba takamusuba kawai sun tsaneshi saboda yace babu gomnati sai ta Allah su Kuma mutane suna son gomnatin dukda sunashan wahala, sayyid ZAKZAKY shine Wanda aka kashewa mutane sama da dubu uku kafin akai kansa bayan ankai kansa aka bude masa wuta bayan sun samusu wuta basu kone ba nan take yayansa uku sukabar duniya aka Kuma jashi akan yayansa bayan sudagargazamasa kafa amastayin bai da rai da matarsa,amman don Allah (T) yanuna ayansa suwayan dasukesan sukasheshi yatashi ahannunsu amman kuma sunkasa yomasa komai sukacigaba da tsareshi tsawon shekaru babu isashshen magani,har madai daga karshe sukasakeshi dole,abayan idon sadayaya tsiyaye amman Allah yadawo da idon kuma yabashi lafiya kamar babu abonda yataba saminsa kaga ikon Allah afili mai cike da tarin darasi gamasu hankali, Darasi-ankonashi da wuta amman Allah yakare shi kamar yadda yakare annabi Ibrahim _anyimai jinajina amman Allah yadawo dashi tsaf da kuma karin lafiya kamar yadda yayiwa annabi nuhu _ankulleshi akurkuku Allah ya fitar dashi kamar yadda yayiwa annabi Yusuf Sayyid ZAKZAKY kenan mai tarin makiya da mahassada badon komaiba donkawai kace ahade kai abidokan Allah kawai babuwani constitution.....duk Mai san gaskiya ringajin jawabansa sayyid ZAKZAKY shine babban masoyin annabi da sahabbai nagari
@AliUmaru-tg3lf
@AliUmaru-tg3lf 6 месяцев назад
38 bullet faaa jama a. iKon Allah abun mamaki. Saikace bullet na roba
@muhammadkashifuyusufchula5257
@muhammadkashifuyusufchula5257 7 месяцев назад
Da zaman baraguzan Alburushi 38 a tsakar kai, da zuciyar da take gasuwa saboda Soyayyah har makwabta suna tsammani Nama ake gasawa, tsakani da Allah wanne zai gagari Allah?.
@y4khalil
@y4khalil 7 месяцев назад
Ashe ba Dr Idris Abdulaziz ne kawai ya ke maida raddi ba. Marasa tsoron Allah sai ku ce Rijiyan Lemo shi ma zagi ya yi
@muhammadkashifuyusufchula5257
@muhammadkashifuyusufchula5257 7 месяцев назад
Haka kwakwalwar masu Isgilin ikon da Allah ya nuna akan bawansa Sheikh Ibraheem Zakzaky take, ko kun lura duk cikinsu ba kwararren likita ko nagartaccen Malamin Addinin Musulunci?.
Далее
🖤
00:18
Просмотров 205 тыс.
Крутой фокус + секрет! #shorts
00:10
Ku San Malamanku tare da Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemu
13:47
🖤
00:18
Просмотров 205 тыс.