Тёмный

Ku San Malamanku tare da Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemu 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 83 тыс.
50% 1

Shirin da ke kawo maku tarihin malaman Addini da wasu abubuwa game da su da ba ku taba sani ba.

Опубликовано:

 

18 ноя 2020

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 109   
@bunuabdulkadirgaltimari1462
May almighty Allah guide and protect you, may he also grand you long life with health
@sabiuisyaku3921
@sabiuisyaku3921 2 года назад
Masha Allah, May Allah subhanahu wata'ala protect you,our great schooler.
@kabiruibrahim4289
@kabiruibrahim4289 3 года назад
One of our Great Scholars in Nigeria and West Africa.
@ishaqyerima2490
@ishaqyerima2490 2 года назад
Absolutely!
@abbasnagwari
@abbasnagwari 2 года назад
One of my favorite people. 🙌🏽
@MustafhaabdullahiUsman-ob1lh
@MustafhaabdullahiUsman-ob1lh 3 месяца назад
Jazakallah bi kair BBC
@user-bo4cr2yt2d
@user-bo4cr2yt2d 7 месяцев назад
Allah yayi albarka wa rayuwarka da na Iyalenka Malam.. Allah ya Jikan Sheikh Ja'far, Allah yaci gaba da kai masa ladansa..
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 3 года назад
Masha Allah, Alhamdu lillah, BBC Hausa babu abinda zamu ce daku sai fatan alheri muna godiya
@ummamustaphaabubakar4802
@ummamustaphaabubakar4802 3 года назад
Alhamdulillah bbc muna godiya👍,dan Allah munasan a ziyarci malam umar sani fagge Allah yakarawa mlm lfy ameen
@mustaphamusty6994
@mustaphamusty6994 3 года назад
Masha Allah Allah yasa muhadu A aljanna fidaussi
@idrissaibrahim1335
@idrissaibrahim1335 3 года назад
Ameen
@nazeier
@nazeier 3 года назад
Jazakallah khair 💖
@abdulazizbaba6907
@abdulazizbaba6907 Год назад
masha allah 🌹😻☝🏻
@yahouzamatawalleibrahim6181
Macha Allah Muhammad Sani Umar rijiyar lemo Allah ya kara lafiya da basira da nisakona Amine Summa Amine ya rabbi 🤲🤲
@user-fk7kp9mz9u
@user-fk7kp9mz9u 3 года назад
خلق الله للمعالي أناسًا // وأناسًا لقصعة وثريد My mentor Dr. Muhammad Sani umar Rijiyar lemu at his best, Allah ya karamana irinku ya amfanar da Al-ummar musulmi daku da mu baki daya ya kuma bamu zaman lafiya a Nigeria 🇳🇬 da suran kasashen musulmai Aamiin.@ Yahya Zakariyya Yahya Sarina kaduna Nigeria.
@abdulrashedgarba7811
@abdulrashedgarba7811 3 года назад
Allah yakara lafiya da nisan kwana
@anasmusa2977
@anasmusa2977 3 года назад
Masha Allahu dr Allah yasanya alkairi amin ❤❤❤❤🙏🙏
@ishaqishaqadam9262
@ishaqishaqadam9262 3 года назад
MashaaAllah Allah ya saka da alheri.
@abdurrazakumar5309
@abdurrazakumar5309 2 года назад
Allah ya kara wa Malam Lafiya
@aliyutahir897
@aliyutahir897 2 года назад
Allah yakarawa malam lpy
@zayyanutukur5486
@zayyanutukur5486 2 года назад
Ma Sha Allah
@abdullawan722
@abdullawan722 3 года назад
Allah daukaka bbc Mal Allah ya qara lfy da Imani ameen thumma ameen 🤲
@aljawwaadlimited5558
@aljawwaadlimited5558 3 года назад
Dr Allahu yayima rayuwa albarka
@sabiujadi3701
@sabiujadi3701 3 года назад
Ameen
@khadijajibreelhajiya5147
@khadijajibreelhajiya5147 3 года назад
Masha Allah malam Allah yakarawa rayuwa albarka
@yazeedabdulsamad621
@yazeedabdulsamad621 3 года назад
Allah yakarawa mlm lfy Allah yajikan mlm jafar da sauran musilmai
@Abu-abdulhalim
@Abu-abdulhalim 3 года назад
Masha Allah. Allah yakarawa Malam lpy da nisan kwana mai albarka
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 года назад
Ameen thuma Ameen
@hafsatlawan8470
@hafsatlawan8470 3 года назад
Masha Allah Allah yakarawa Dr lfy
@user-gc9ug1zf2r
@user-gc9ug1zf2r 3 года назад
ماشاء الله جزاكم الله خير
@aishamuhammad2595
@aishamuhammad2595 3 года назад
Sunan ka daya da yaro na.shekarar Shi 4.saboda wannan malamin yasa nake son Sunan.yarona Yana da hazaka sosai.kuma Yana da natsuwa.duk Inda yaje Sai ance min yaron nan naki zaiyi karatu sosai wasu Kuma suce yarona Bai da hayaniya.ina Adduar Allah yasa yaro na yayi irin karatunka Kuma ya biyo natsuwar ka.Amin.
@talibunajat8178
@talibunajat8178 3 года назад
Amin
@rabiatoumoutari1095
@rabiatoumoutari1095 3 года назад
Assalamou aleykoum Aïcha Muhammad, haka zalika nima dey yana birgeni, Allah y'a karama rayuwarsa albarka da nisan kwana.
@dr._fayeeez_m_usman2026
@dr._fayeeez_m_usman2026 Год назад
Masha allah
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 2 года назад
Thanks Good 🤲🇧🇴
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 3 года назад
Masha Allah Allah yakara lfy Mallam da Nisan kwana mai albarka
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 года назад
Allahu akbar kabeer masha Allah malam ya allah ya qara daukaka da basira ya sa ayikyakkyawan qarshi Ameen Allah ya biyaku B B C HAUSA✅✅✅✅✅✅🇸🇦🇳🇬
@lukmannagudutv8107
@lukmannagudutv8107 3 года назад
Muna Rokan Allah yakarama malam lfy
@adildad8848
@adildad8848 3 года назад
Allah ya biya ya saka da alheri ya karawa malam lafiya da kariya akoda yaushe yasa agama lafiya
@nazirumukhtar5279
@nazirumukhtar5279 Год назад
Allah yayi jagora malan
@hafsatmustapha9029
@hafsatmustapha9029 2 года назад
Allah ya kara lpia
@zakariyaou8543
@zakariyaou8543 3 года назад
Macha Allah Allah kiyaye ka malam
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 года назад
Masha Allah Tabaraka Allah kanika haka shima yafada shinkafa da wake Masha Allah
@adamabdullahi9117
@adamabdullahi9117 2 года назад
Shekhul Ilmi Allah yakara lfy
@abbabalanco5642
@abbabalanco5642 3 года назад
Masha Allah
@MATTRESS_REPAIRING
@MATTRESS_REPAIRING 3 года назад
Gaskiya wannan darasi yana birgeni
@abbaisah6130
@abbaisah6130 3 года назад
Allah ya qarawa rayuwa Albarka yasa a gama da duniya lapia
@babangidaharuna647
@babangidaharuna647 3 года назад
Masha Allah Allah yasaka malam
@maryamsani3160
@maryamsani3160 3 года назад
Masha Allah, Allah SWT Ya qarawa Malam Imani,Ilimi da lafiya, Ya albarkaci zuri'a.
@ABDUL-by4pb
@ABDUL-by4pb 3 года назад
Allah ya taimake saura isah Ali fantamy
@user-eh2nw5lm3e
@user-eh2nw5lm3e 3 года назад
❤️❤️❤️Allah yakara lafiya danisan kwana masu Albarka
@niger24795
@niger24795 3 года назад
Masha allah Allah yakara lfy
@adildad8848
@adildad8848 3 года назад
Thanks for the comment maa👍👍
@nafiunafson1140
@nafiunafson1140 3 года назад
Anty lailah don Allah kiyi follow dina ah IG @realnafiunafson
@zabeiroumaman2843
@zabeiroumaman2843 3 года назад
@@nafiunafson1140 🤣🤣
@mubipresstv6622
@mubipresstv6622 3 года назад
Allah karawa Eayuwar Malam Albarka
@yahayayacoubu7230
@yahayayacoubu7230 3 года назад
Allah yakara ma malam lafiya da imani
@MuhammadUmar-dh7rk
@MuhammadUmar-dh7rk 3 года назад
Asslm Alaikm ,Don Allah Bbc Hausa muna son wannan shirin naku mai albarka ya Leƙa mana Fagge ;muna son muji wanene Sheikh Dr Umar Sani Fagge.🙏
@ibrahimmuhdgusau3724
@ibrahimmuhdgusau3724 3 года назад
Masha ALLAH
@umartghana4904
@umartghana4904 3 года назад
Masha Allah muna gdy Allah yayi jagora
@muhammadsalis7274
@muhammadsalis7274 3 года назад
Allah madaukakin sarki yakara Dr Imana da Taqawa.
@muhammadbinbas2488
@muhammadbinbas2488 3 года назад
Allah ya ƙara wa Mallam Lafiya da nisan Kwana Mai Albarka
@mukhtarimusa224
@mukhtarimusa224 3 года назад
Allah ya kara wa rayuwa Albarka Mal
@hussainiyusuf2936
@hussainiyusuf2936 2 года назад
Mallam ina son ka saboda Allah
@halimaibrahim4904
@halimaibrahim4904 2 года назад
Allah ya tsine wa umar rijiyar lemo tunda munafuki ne
@halimaibrahim4904
@halimaibrahim4904 8 месяцев назад
​@mas-udal-hassan9277Yana daga wadanda suka kulla wa Abduljabbar sharri
@ummu_abdullah4892
@ummu_abdullah4892 2 года назад
الله أكبر 💙💙💙
@umarbello4287
@umarbello4287 3 года назад
Allah yakara makka lafiya dani San kwna
@abubakarmuhammedaliyu3928
@abubakarmuhammedaliyu3928 3 года назад
Alhamdu lillah
@muktarmohammedumar2180
@muktarmohammedumar2180 3 года назад
Daga muktar Mohammed maiduguri Allah yakarawa malam lafiya da Nisan kwana yakuma yawaitamana irinku
@kabirumaimasara65
@kabirumaimasara65 3 года назад
Masha allahu, Allah,
@nurabello9690
@nurabello9690 3 года назад
Allah ya kara albarka a rayuwar Dr. ya yawaita mana irinsu. Sai dai BBC baku tambayi sheikh game da rubuce-rubucensa bah na ilimi, wadanda aka buga da wadanda suke kan hanya dss domin yana cikin malamanmu da sukai fice ta wannan fannin. Sannan da daliban da mallam yake alfahari da su yake sa ran zasu gaje shi. Wannan yana da matukar muhimmanci a tarihin malamai.
@user-fk7kp9mz9u
@user-fk7kp9mz9u 3 года назад
Gaskiya ne. Nima kam naso su tambaye shi. Kasan wannan sati akwai Littafin Tafsiri na hausa da yafi toh na shi.
@muhammadjamiuaminu4927
@muhammadjamiuaminu4927 3 года назад
My mentor. Allah ya kara lafiya, ilimi, arziki da imani!!!
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 3 года назад
True
@talibunajat8178
@talibunajat8178 3 года назад
Na yarda sosai. Allah ya ba mu ko wasu ikon yin shigen wannan shirin wanda zai taqaitu akan malaman sunnah kawai
@ibrahimabiniyaminou6280
@ibrahimabiniyaminou6280 5 месяцев назад
Allah yakara ni'ima da lafiya
@alauddeenumar8709
@alauddeenumar8709 3 года назад
Malam Allah yakara ilimi
@drabbasusman4030
@drabbasusman4030 3 года назад
👍
@abubakarmuktar5491
@abubakarmuktar5491 3 года назад
Ina gwanin wani ga nawa? Dr Rijiyar ilimi, Allah ya kara lafiya da albarka
@abdulrahmanhussein5117
@abdulrahmanhussein5117 3 года назад
My role model May Allah grant you good health
@salisualfa4468
@salisualfa4468 3 года назад
Allah ya kara lafiya da nisan kwana.
@sunusidalhatu8581
@sunusidalhatu8581 3 года назад
Saura Sheik Qaribullah Nasir kabara
@bashirumahmuda3188
@bashirumahmuda3188 3 года назад
Allah yasama rayuwar maln albarka
@sabiujadi3701
@sabiujadi3701 3 года назад
Ameen
@sahibsaguirou188
@sahibsaguirou188 3 года назад
Allah kara lafiya 🌹 🌹
@MATTRESS_REPAIRING
@MATTRESS_REPAIRING 3 года назад
Ma ana wannan shiri yana birgeni
@abuabdillah5601
@abuabdillah5601 2 года назад
Imam
@alhassanmohammed6061
@alhassanmohammed6061 3 года назад
Shekul Islam dr sani Allah yaja zamani😂😠❤❤❤❤
@ahmadsaniahmad7269
@ahmadsaniahmad7269 3 года назад
MASHA ALLAH !!!
@abdulkarimlawal8150
@abdulkarimlawal8150 3 года назад
Tekun ilimi kenan
@babararelimawatv805
@babararelimawatv805 3 года назад
Bbc munajin dadin wannan Shirin Munaso shiri na gaba kuyi mana fira da bello maitama sardaunan Dutse
@user-wk8ph5gl1q
@user-wk8ph5gl1q 3 года назад
munajin. dadin. Shirin. Ku. BBC. Hausa. Dan. Allah. a. gaiyato. mn. sheik. tijjani. Yusuf gurumdum
@umarsalisu3895
@umarsalisu3895 3 года назад
BBC irin wannen shirinnaku nakefaso Nafagode nagode nagode
@bangiszamani4594
@bangiszamani4594 3 года назад
Allah yaqara lfy da ilimi da Nisan kwana
@elhalassaneidi9120
@elhalassaneidi9120 2 года назад
DAMBE
@hafizrabe7217
@hafizrabe7217 3 года назад
Nasar Labani Shu Gaban Boko Haram
@malamidrissouwallahihakasu2851
@malamidrissouwallahihakasu2851 2 года назад
kaji soron Allah dan uwa daga Cameroun garuwa
@mabujafarabujafar281
@mabujafarabujafar281 2 года назад
Masha allah
@ummy_zara
@ummy_zara 3 года назад
Masha Allah
@ahmadisa7273
@ahmadisa7273 3 года назад
Bbc hausa Allah ya saka maku da alkhairi, ya Albarkaci rayuwar malam data iyalan.
@sabiujadi3701
@sabiujadi3701 3 года назад
Ameen
@hamzaabubakar977
@hamzaabubakar977 3 года назад
Masha Allah
@imranamuhammad8755
@imranamuhammad8755 3 года назад
Masha Allah
@josephdamilare5466
@josephdamilare5466 3 года назад
Masha Allah
@salisuusman9643
@salisuusman9643 3 года назад
Masha allah
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 3 года назад
Masha allah
@user-hb9wl7sj8b
@user-hb9wl7sj8b 3 года назад
Masha allah
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 года назад
Masha Allah
Далее
INYASS NE SHUGABAN HAKIKA tare da Dr. Sani R/lemu
20:42
БАТЯ И ТЁЩА😂#shorts
00:58
Просмотров 2,4 млн
Ku San Malamanku tare da Farfesa Mansur Sakkwato
17:55
Shirin Ku San Malamanku na BBC Hausa
11:18
Просмотров 23 тыс.
Ku San Malamanku tare da Dakta Jamil Muhammad Sadis
10:57
Ku San Malamanku tare da Sheikh Adam Albanin Gombe
10:56