Тёмный

Kasuwar rakuma a yankin Zinder 

DW Hausa
Подписаться 71 тыс.
Просмотров 39 тыс.
50% 1

Kasuwar dabbobin bakin Birji da ke arewacin birnin Damagaram, matattara ce tun fil azal ta manoma da makiyaya na yankin Damergou da takwarorinsu na kasashen da ke mokwaftaka da Jamhuriyar Nijar. Rakuma na daga cikin abin da ke daukar hankalin masaya daga ciki da wajen kasar.
Ku kalli wannan faifan bidiyo da Mohamed tidjani Hassane ya aiko mana daga yankin, sannan ku bayyana ra'ayi a kai.

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии    
Далее
Yadda ake tsarin kiwon shanu na Ruga a Mambila
2:47
Просмотров 28 тыс.
Kasuwar dabbobi ta kankama a Nijar
3:42
Просмотров 30 тыс.
Matan Damagaram na kiwon dabbobi
3:20
Просмотров 19 тыс.
Karancin Abinci a Niger
1:33
Просмотров 244 тыс.
Trailer | Zinder | Aicha Macky
2:02
Просмотров 20 тыс.
Yadda Ake Gudanar Da Kasuwancin Dabbobi a Nijar
2:21
Kasuwar Layya a wannan shekarar kashi na daya
4:55
Просмотров 17 тыс.
Tanout Zinder
3:55
Просмотров 52 тыс.