Da ina da hanyar tura sakon nan zuwa ga saira dana tura yakamata ace a labarin da al amin zaibada yakasance lokachin dayake da aure bashi da kudi matarsa bata da godiyar Allah duk kokarin dayayi bata gani daka karshe ta nemi saki agurinsa sakamakon ita din tana son abun duniya amma yayi kokarin wajen nuna mata cewa arziki da rashinsa duk na Allah ne taki yarda har suka rabu da ita daka bisani yabar gari yatafi neman kudi kuma yayi kudin yaturo daya daga cikin yaransa zuwa garin da matarsa take yabude babban kamfani batare da kowa yasan shine mai kamfaninba a debi ma aikata ciki akarshe tsohur matar tasa tazo tana aiki a kamfanin batare dashi yasaniba wata rana yafadawa yaronsa zai kawo ziyara amma bayaso agayawa ma aikata mai gidansa zaizo idan yaxo suna zaune cikin mota shida yaran nasa sai tsohuwar matarsa taxo wucewa daman shi yaron nasa baisantaba daga nan yayi masa tambaya wannan fa mai takeyi anan sai yacemasa wata ma aikaciyarsa ce sai yace wa yaronsa yanaso abata babban matsayi taxama itace matai makiyarsa daganan sai yakoma bayan wani lokaci sai yatura yaron nasa zuwa wani aiki waje na sati daya daganan shikuma sai yazo kamfanin da irin shigar data sanshi a baya neman aiki sai taci masa mutunchi iri iri daga karshe tace masa dama nagayamaka kaine zaka mutu cikin talauchi yanxu kaga nayi arziki shine zaka dawo neman aiki bayan taki tabashi aikin yi ya hakura bayan yaronsa yadawo daga aikin daya turasa sai ya numasa cewa yanaso a sanar da ma aikata kowa da kowa mai kamfanin zai kawo ziyara bayan yazo ziyarar taganshi tayi kuka daga bisani ya sallameta daga aikin inyaso sai a nuna dalilin dayasa al amin din yafara aiki a tasha kenan domin samun wacce zata soshi domin Allah