Allahumma sallie ala Muhammad wa ala ali Muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim innaka hamiidun majiid wa barik ala Muhammad wa ala ali Muhammad kama barakta ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim innaka hamiidun majiid.
SALLON ANA NABI sallallahu alei hi wasalam astagafirilla astagafirilla astagafirilla subhanallahi wabihandihi subhanallahil azin achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu an namahamadurasulillahi sallallahu alei hi wasalam
Auwal stay away from this woman temptation is strong, it will be difficult to escape a vile woman like this one, ka shiga uku ai 😂😂, good job Saira movie 👍
I absolutely loved this season film! LABARINA ,it was captivating from start We hope so to the finishing it had a perfect balance of drama,and suspense. The cinematography was stunning, and the performances by the cast were outstanding more especially Actor Sadiq Sani Sadiq Overall as for now, it was an unforgettable experience that I highly recommend to others. Kudus to Aminu Saira ,My customers are waiting 😃🙏
Amman ni auwal bai burgeniba dabe fada masaba tashigo dakinsa ba tana masa wata maganaba yanxu kuma gashi karshe tanasan abinda yafi taba komenene sai sati mai zuwah ❤
Masha allah dukkan godiya ta tabbata ga Allah ❤❤Allah karawa Annabi darajah Amen ❤❤ Allah karo basira da daukaka Amen dan isahr Annabi Muhammad S.A.W.❤
Wlh gaskiya wannan Film 🎥 yana matukar muhimmanci sosai,dan ban taɓa jin daɗi Film a duniya kamar wannan Film 🎥 ba, wlh. Daga ƙasar côté d'Ivoire 🇮🇪💪👑🥰
Aminu Saira movies Muna Maka fatan alkhairi Amma don Allah ka kawo mana karshen Labarin wanna Nadiya mu gaji don Ni a wanna sati Babu inda yayi man dadi a na wanna jumaat din Kuma bamu dauka Jaka dauko Dan malam ya zama Dan shaye shaye ba Abu Babu dadi don Allah a koma labari su Maryam da Jamila mungode Allah yakara basira da hazaqa
Masha allah gaskiya aminu saira wlh ina yinka kaka yana kawo wuta amma al ameen yana ruwa wlh kusa dakada kawai reti wiwi suke da dan malam hhhhh allah yasa mudace dan soyayyar mu da annabi Muhammad S.a.w merci beaucoup ❤❤🎉🎉
Mubarak ya akayi Kasan charity da Nadiya sunyi hadin cewa in sun kashe Mainasara akwai nata kaso. Basuyi maganar da kowa ba. Kuma Director bai fadamana ba cewa Kai private investigator ne ko Kuma kayi amfani da halayyenta na baya wajen yanke hukunci 😂