Wai meyasa kuke wasa da annabi? Shin dakake roko idan anyi likes din ribar me zakasamu? Haba dan Allah kudaina irin haka matukar kayi abu mekyau ko kayi rubutu me ma’ana mutane zasu danna ma likes batareda ka roka ba
Idan naga irin wannan hauchin da nakeji Mutane kowa sai yayi san zuciyarchi sai yace charin chedan ne Ko kuma mutun Yayi tarokan wani abinda bai da wani amfami yace dan annabi Koda annabin ai zai so à rinka amfani dachi dan abin alheri bawai chirman banza ba.😡😡😡😡
Wai meyasa kuke wasa da annabi? Shin dakake roko idan anyi likes din ribar me zakasamu? Haba dan Allah kudaina irin haka matukar kayi abu mekyau ko kayi rubutu me ma’ana mutane zasu danna ma likes batareda ka roka ba
SHAWARA GA AMINU SAIRA🤔 Dan Allah Adinga Sakaya Wasu Kalaman Kamar Su "Sai Ka bani Abinda Yafi WiWi" Saboda Wannan Shirin Mutane Dayawa Suke Kallo Tare da Iyalansu Yara In Suji Lokacin Suna Tare da Iyaye Babu Dadi Adinga Kiyayewa
Wai meyasa kuke wasa da annabi? Shin dakake roko idan anyi likes din ribar me zakasamu? Haba dan Allah kudaina irin haka matukar kayi abu mekyau ko kayi rubutu me ma’ana mutane zasu danna ma likes batareda ka roka ba
@@aysherummee8875 nima dai wannan abun yana damu suna amfani da soyayya r da akewa Annabi kuma suna wasa da darajar shi wallah girma da darajar sa tafi azo comment Ana hauka d matsayin sa
Wai meyasa kuke wasa da annabi? Shin dakake roko idan anyi likes din ribar me zakasamu? Haba dan Allah kudaina irin haka matukar kayi abu mekyau ko kayi rubutu me ma’ana mutane zasu danna ma likes batareda ka roka ba
I can't remember the last time I shed tears watching a movie, but SAIRA has done it. I'm sure I'm not alone in the house. This guy has really demonstrated his high skills and professionalism as a director. Keep up the good work. The like of Dan Malam is very to get in the scheme of things 🎉
Yan uwa Musulumai mu yawaita yin salati zuwa ga fiyayen HALITA. Allahumma Salli 'ala Muhammadin wa 'ala aali Muhammadin, kama sallaita 'ala Ibrahima wa 'ala aali Ibrahima innaka Hamidum-Majeed. Allahumma barik 'ala Muhammadin wa 'ala aali Muhammadin kama barakta 'ala Ibrahima wa 'ala aali Ibrahima innaka Hameedum-Majee
To be realistic that maryam is overreacting thank God is just a fiction in real Nigeria that I know you would hardly see a girl rejecting money. In facts that of her friend attitude is the commonly found everywhere across the nation .
Nima dai abinda nazo fada kenan tallace tallace yafi ma film din yawa pls uncle aminu saira a gyara mukam muna sha jira kafin a kare nuna muna talla kuma kamar kullum kara wani ake yi
Allah ya qara basira malam saira,muna godiya sosai sai de gaskiya Maryam bata cauta ba awannan épisode.duk da tana kin duniya ya kamata ta yi mishi uzuri,dalilin shi mai qarfi ne.
Gaskiya dai Maryam wannan ai hauka ne wa zai ji labarin nan zuciyar shi bata karye ba kuma anya kuwa shi take so?🤔 Ina jin dai ita talauci ne yake birge ta
Enough is enough Mariam🥺🥺😭😭😭 what do u wanna Al Amin do for u to show u that u're the only and only thing he needs in his life🥺 and he's ready to lost everything heinn 🙄🙄
Ba dole sai sun kalla. Akwai fina-finan da babu batsa a ciki amma bai kamata yara su kalla ba. Ina da kanwa yar shekara goma shabiyu amma bana barinta ta kalli Labarina ko Arewa 24 ma gaba daya.
Wai meyasa kuke wasa da annabi? Shin dakake roko idan anyi likes din ribar me zakasamu? Haba dan Allah kudaina irin haka matukar kayi abu mekyau ko kayi rubutu me ma’ana mutane zasu danna ma likes batareda ka roka ba
Very good dan malam kayi kokari so say wallahi kasa shirin yau yayi dadi aman Maryam tabamu mamaki yanda take nuna tafi kowa jin tausayinsa I wannan labarin dayabada ko makiyinsa yakamata yaji tausayinsa balleke haba gaskiyane yakamata tanuna shi takeso bakudin saba aman abun yana nemayayi yawane wallahi
Malam Aminu Saira Allah yasa bazamu shiga next season akan labarin Al'amin ba,maryam ta amince kawai agama nasu mu shiga wani labarin😂tunda naga kaman labaran dayawa😂😂😂😂
Malam Aminu Saira Allah yakara yarda da Kai,Allah ya rufama asiri bijahi ANNABI Muhammad S a w, 🤝🙏✅🇳🇬 watch from kebbi state of the Nigeria proud of kimba 🤪 jega local government,😜😜😜😜🇳🇬💯💫👳🤝🙏✅
To yafadamata gaskiya tace bata yardadashiba yanzu so take yamata karya kenan sannan ta amince dashi tayi nazari wallahi kartaja wakanta bakinjini awurin masoyanta Allah ya kara bassira
Sairan film I threw salute to you may Allah bless your talents. Auwal roll ya burgeni sosai wlh. Ammafa wannan yarinya batada imani fa duk da wannan story da mainasara yagaya mata amma wai bata yarda dashi ba kai jama'a❤❤❤
A gaskiya bai kamata ah bawa maryan irin wannan labarin ba taki yarda dashi, kuma ya kamata ta dauki kaddara hakanan domin muje acikin wani shirin labari na nagode daga S Umar Tambuwal
Gaskiya dai Saira kanason bata wagga shiri naka, wannan episode na Maryam Sam yabata episode din ganadaya and anything dazakayi Don kaja labarin zai iya batashi kamar yadda kabata na Sumayya a baya...Yanzun ai abunda yarage shine KARMA tayi dealing da Jamila shikenan ka wuce wajen period...Kasake dakko wani different labari from different person Wanda shima zai Qawatar kamar Wannan