Don't forget to send Salawat upon our beloved Prophet Muhammad S.A.W. 📿💯 بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ" Alhamdulilah it is another Jumma'ah again. There is nothing permanent in this life not even the life itself. Be Kind, Generous, Humble, Modest, Forgiving & above all, be Pious. We are all travellers on separate routes, but our destination is the same: Allah (SWT) says; "From it (Dust) We created you, into it We will return you & from it We will extract you" (Q20:55).May Allah (SWT) forgive our sins and guide us and all the Muslim Ummah to the straight path. Aameen Thumma Aameen. Jumma'at Kareem.
yabo da jin jina su tabbata ga Mai girman daraja sayyadi sadati Muhammad s a w . aminu Saira mu na godiya da ganin wannan karshen season 8 .allah ya kaimu bayan sallah . allah yasaka da alkhairi وداعا
Agaskiya na jinjina ma abban jamila,haka ake son uba na gari.lawal kayi hankali da Jamila watakila mugunta ta shiryama dan uwarta batada kirki kwadayayyu ne ayi hattara👌👌👌
Ma Sha Allah ❤ gaskiya ya kamata a bawa Al ameen award dan yayi acting sosai Nide tun yanzu na yanke hukunci labarin Al amen yafi labarin sumayyah sosai da sosai taxarar ba ta kusa bace😊
Wannan ai shir mene baki labarin da yayi baida wani amfani kenan tunda ai dan yasamu soyayyar gaskiya yasa yayi akan bawai dan yamiki wasa da hankali ba wallahi har kinfara bani haushi mai sunan mama
The way her mom played it was 💯 how every responsible mother will do to her child. This time around they got the mother act perfect with the touch of discipline.
1) This new labarina is better than 24:37 old labarina wallahi. 2) This is call the real definition of true love by mariyam 3) I pity mariyam and her mom she deserve award. 4) No body talk of this man calling aunty aunty 😂😂. We're appreciated a lot Aminu Saira ♥️♥️.
We really appreciate this most eloquent series of our time and the most important thing is about the break that u mention until after the holly month Ramadan. may Allah (S W A) extend our life ❤ we really u and ur team
❤❤❤❤❤❤❤ Sallallhualaihiwassalam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ labbaika ya RASULILLAH NABIYINA HABINA MUHAMMAD RASULILLAH SALLALLHUALAIHIWASSALAM ❤️❤️ Amin ya ALLAH
Allah ya habbaka wannan series din sannan Allah yayi wa duk mai kallon wannan shirin Albarka ❤ salati goma ga annabi Muhammad sallallahu alaihissalatu wassaalamu 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Ko wani hausa series in kaje comment,za kaga in Anyiwa masu tashar da masu film din comment su nadan magana da godiya ko sudanyi like dan mutane suji dadi banda wannan tashar.kune kuka zuba kudi kuke jira mukalla inbamu kallah ba ku zakuyi asara,mu namu muna kallah dan ni shadine in mundena data dinmu ta huta,kune da asara mtssssss
Masha Allah! I really enjoyed today's Episode! But I'm vary very angry with Maryam! What kind of woman is that with heart of a stone! Isn't she have a heart of forgiveness? Greetings from Spain 🇪🇸 Salamu Alaikum ❤
macha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@ Director gaskia na bar kallon wannan labarin Mainasara da Maryam. In an kawo wani zancigaba. Because Maryam kwatakwata tasa ya fita raina. Dan nide Banga wata hujja na wannan kafiya tata
We apeal from the national office fans members of presdor,should immediately bringing back the original LABARINA series in the next episode,if not komai zai iya faruwa😂.
Kudos to malan Aminu saira and his crew, the storyline is great, the dialogue is touching, uh! What a surperb series. ZadakALLAHU ilman ya m. saira ALLAH ya kaimu da rai da lfy. Yasa muna cikin yantattun bayinsa acikin wannan wata mai alfarma me kamawa. Amiyn. Fi amaniLLAH.
اللهم صل على محمد وعلى آل محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد ويبارك على محمدوعلي آل محمد كما باركت على على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك انك حميد مجيد