Sadiq Sani Sadiq aka SSS is my favorite and best actor. I luv his acting. SSS fans should gather here. Kashi zan yi😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂. Ku kauke ni a hankali. Kada ku karya min kafada. 😂😂😂😂😂 Ki fita mana , ko kuna son ganin tsaraicina ne. Kai Dan qiya😂😂😂😂😢😢😢😢😢😢
Allahumma salli Ala sayiddina Muhammad wa Ala Ali Muhammad wa barik Ala Muhammad wa Ala Ali Muhammad kama barakta Ala Ibrahim wa Ala Ali Ibrahim innaka hameedun majeed
Mu musulmai idan mushiga damuwa ba giya Allah yace musha ba ah toh matasa kukula giya batafidda mutum a cikin damuwa addu,a shine mafita Allah samudace 🥺💖
@@usamaibrahim4357 kuma ay inmuka waiwaya yanayin rayuwa r duniya r dayawa mutane basa daukar qaddarar su ALLAH inya jarrabemu she muyi butulci da ni.imar dayamana abaya kuma ALLAH yakeyin mutane masu juriya r qaddarar
*Manzon Allah (SAW) yana cewa "Yin sadaqa aboye (batare da shelantawa ba) yana kawar da fushin Allah akan bawa (da ya cancanci azaba amma sai Allah ya gafarta masa adalilinta), Sada zumunci kuma yana karawa rayuwa tsawo, shikuma aikata aikin alkhairi yana zama garkuwa ga abubuwa munana".* *ALLAH Yasa Mudace Duniya Da Lahira Bijahi Rasulillahi (S.A.W).* *Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da jumma ah ✍️ Ibrahim Lawai Taballawa
The best hausa season. This episode really comes with contradictions mai nasara part was so sad to see but when I saw the last face of charity I was so flabbergasted thanks aminu saira. Hope it was the end of mayen mai nasara
What happened to Charity is a big lesson to all evil planners. Nadia did a great job eliminating the Charity she is evil to the person who trusted her. Thus, Nadia plans will fail due to her anxiety. Intoxication is not a solution in solving problems in Islam. Good job Saira movies.
My dear beloved brother in Islam what ever you see Islam denied something to it followers is harmful to all humans. So therefore intoxication is harmful not only to Muslims, but to all humans
Obviously you don't understand what is the faith of the bearer of bad news.... In the state of mind he is expecting to be hyper-agitated and in full disorderly mode... I also wish it was someone else that got the slap. Ana ma yanke jiki har a mutu ma
Wai kowa ya tashi sai ya ce ba a kyauta ma addini ba, Please ku tsaya ku ga menene karshen labarin mana, ai ko a kotu alƙali baya yanke hukunci sai an kai karshen Shari'a. Ni na tabbata Saira bazai yi abunda babu dalili ba, kuma musulmai nawa ne suke shan giya,neman mata,luwadi, kisan kai da sauransu saboda karancin ilimi, tarbiyya da imani. Ba kuji ita nadiyar tayi admitting ita jahila bace da kanta. Saboda fa an haifeka a musulunci ba shi ke nufin kai Musulmi bane har sai kayi imani da da Allah.