Please Malam Aminu Saira Mainasara should not eat any poison again. It will not make any more and even the efforts of the police officers and Dr Hasiya shall all be in vain
Shagwaban maryam! Ya burge ni wallahi 🥰🥰🥰 Allah sarki Baiwar Allah Allah yasa ah wanke ki Daga zargi! Ke da mahaifiyar ki! Umma Zuciyar ku mai kyau ce 😘
Gaskiya ya kamata a ranar Jumu’a nan Al amin ya bar asibitin nan kuma kada yaci gubar nan idan ba haka ba kuma abin zaiyi tsayi da yawa Ya kuma rage ma’ana Saboda haka A dan takaita abin Allah ya kara taimakawa Aminu Saira Malam dan Malamai masu kwakwalwar hikima cike da alqur’ani
Naji dadin yadda ya sake cin guban, idan ya warke qila yarda da mutanan da yy ta ragu, tinda basuda saurin daukan haske! Musamman mijin Jamila da ya kasa gane mugun halin ta har yanzu duk da yadda ta nuna masa wasu dabi'u
Gaskiya aiki yayi , Allah ya qara basira ya kuma nunamana juma'a lafiya.mainassara bazay mutu ba. Wallahi ankusa inda nake so n'a masu Inga karshan maqira
What a climax , excellence of execution s. Totally riveting and I dare say this is global standard. @ aminu Saira I sure hope you're able to replicate this over and over again . Kudos to the entire production team . Zaki kayi aiki
If Sadiq sani Sadiq (Mainasara) has been poisoned again that means he will run in to coma for like 5years and does not make sense again despite is acting 😊😊😊😊