Saira anan yakamata ka kara nuna kwarewarka wajen sanya mijin jamila bibiyarta domin tabbatar da zarginshi akanta dakuma bankado sirrin su na yunkurin kashe Alhaji mai hannun kyauta..
Aminu Saira should work on his third person pronouns and dialogue. Yanda suke kiran sunan wanda basu sani ba kace abokai ne. Kaman a scene din da ake meeting da su Iliya da Magaji, bai kamata ace Maifata yace "Ita Jamila bata ki ita da Maryam din duk su rasa ba" it shows kaman duk sun san Maryam sosai. It should have been "ita Jamila bata ƙi ita da matar Mainasara ko MD su rasa gaba daya ba"
Wai meyasa har trailer din next episode sai an dinga sa tallan maganin ne? Munyi hakuri dashi ah cikin episode saboda mun san ana samun kudi dashi amma gaskiya cikin trailer din next episode dinnan bamu yarda ba. Abun yayi yawa. Ayi hakuri ah daina sawa ah trailer din 🙏