Ƴa tagari ce take zama mata tagari Mata tagari ce take zama uwa tagari uwa tagari ce take haihuwar ƴaƴa nagari Allah ya a zurtamu da abokan zama nagari❤
Allah ubangiji ya Kara ma Annabi Muhammad saw daraja da daukaka gidan Aljannah Firdausi ubangiji kakaremu daga sharrin mutum dana aljan ka tsiratar damu daga sharrin makiyanmu Amin Allah yakarama Aminu Saira basira Amin
Best movie ever labarina. I like the way mai nasara his helping poor, if all rich people are like this, poverty will reduce. Mai nasara supposed to have security guard.
اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 💚
SLM amincin allah ya tabbata agareku yan uwa ina yimaku fatan alheri kusani cewa wannan Film ɗin yana tare da darasi mai yawa acikin rayuwa dan haka dan Allah adikk lokacin da muka muka kali labarina mutuna da cewa muma wata rana labarin mu na alkairi ko chari za'ayi bayan mun bar duniya dan a dikk inda muke muji tsoran Allah hakan zai taimakanan wajan yin kyakyawan ƙarshe to Allah ya sa mu cika da imani alfarma shugaban mu kuma jagaba wato Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama 😢😢😢
Allah ya qara basira da lafiya daracta,agaskiya dole al'amine ya rawu don yakamata Jamila ta cigaba da ganin masoyan tare bakin ciki ya kasheta.allah ya rabamu da hali Irin na Jamila.
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤❤and Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad ( SAW)❤😍📿🕌JUMMAT MUBARAK
don Allah ayiwa maryam waziri addua a da mijinta da duk wani muslmai da basu da lfya a fadin duniya Allah basu lfya,Allah yajikan wa enda suka rigamu gdan gaskia Allah ya kyautata karshenmu.
Dan allah kar mai nasara ya mutu. Nasan komai na iya faruwa. Amma ai yaga jarabawa dayawa a rayuwansa kamata yayi ace tunda ya samu mace ta gari yaji dadi ya kuma samu zuriah tare da ita. Kar Allah yasa Su Jamila suyi nasara so nake asirinsu ya tonu kowa ma ya fahimta ko suwaye Su. Shiri yana dadi. Allah ya kara basira Ameen
Ya salaaam! For the second time jamila ta kasa tsallake tarkon da mai nasara ya dana mata, wlh this is either a setup ko kuma mafarki, sannan tun suna kano a lokacin da taji gabanta na fadi acikin toilet ko dai mijinta ko qanwar nura damtse wani yaji wayan da take so they set a trap for her kamar yadda suka ma second wife din shi. Anyway film yayi kyau sosai kuma yana cigaba da qara kyau KUDOS to the whole crew more especially Malam aminu saira
Yah Rabbi Izzati Dan Alfarman Sayyidina Rassullillah sallal lahu Alayhi wassallam muma Allah ya tabbatar munada da mafarkinmu na samun muhalli Allah ya kawo wanda zai surprising dinmu da kyakyawan muhalli Alfarman Sayyidina Rassullillah sallal lahu Alayhi wassallam ameeeen
Ayi duk bala'in da za'ayi amma munsan Mainasara bazai mutu ba dan labarin akanshi ne😂wato malam Aminu Saira wannan season din na masoya ne koh,soyayyar abun burgewa😍
Mai Neman baya gajiya kullum fatan sa ya samu nima hakane na dauka akoda yaushe xan iya kasance wa tare dakai Mai gida malam aminu saira Allah ya Kara basira da daukaka alfamar annabi da Al,qur,ani
Aminu saira an samu matsala fa dr. Kayan dake jikin sa a cikin dakin basu ya futo receiption dasu ba ya akae aka samu canji. Ko shima yana da kaya ne a cikin dakin mara lafiyar
Masha Allah m.aminu saira gaskiya bantaba gajiya da kallon movies naka ba ,saboda kanayin Film da ma'ana dan Ni bana kallon Hausa Film Amman ina kallon shirinka, da wasu masu ma'ana irin naka Amman basu kai nakabafa, Allah yakara basira da tsawon kwana daga masoyinka mai kaunar ka (muhd Sani Ibrahim) Abban Hanan & Raihana.
Mashallah mashallah mashallah ALLAH yakarawa ANNABI SAW daraja girma da daukaka muna godiya mlm Aminu Saira amma Dan ALLAH yakamata asa zargi akan jameelah aganota kuma aimata hukunci sbd bata kyautaba kokadan