anzo dai dai wajan yanzu zasamu alluran cikin jakan jamila😢😢banji dadi da director ya jefa jamila cikin matsalan nan ba ko in ce kwadayin kudi yasakata.
Ni fa in ba na gani ba ne ba zanyi farin ciki ba,domin za a iya zuye lamarin domin jan film din...na taba ganin a tallan seson 9 nda ake zargin dan mallan shi ma
The bigs story of the day 😊. First. Yakamata likitochi su cheto rayuwan mainasara, in har mainasara ya mutu toh gaskiya Maryam zata dibi bakinshiki a wejen mahaifiyarta harda masu kallo✌️. 2nd Tambiya zuwaga Jamila kinaganin in har mainasara ya mutu zaki jidadine? Bayan shi yake biyan mijinki harda bashi gida! 3rd Yakamata Nigeria police farce kutambatar da Kun kama Jamila, daganan sai Asirin ma aikatan yatonu. More wisdom goes to director and Maryam+ Jamila and Al'amin(mainasara) da derebobinsa Allah ya yimuku albarka.
Ya kamata Mal. Aminu Saira, ku gyara wurin saka suturar wanda ya fito a matsayin MALAMI, yana take wandonsa, wanda wannan ba Ɗabi'ar malami ba ce, A Dariƙa ko a Izala. Ina Bibiyar ku daga Cairo Egypt.
Allah yakaimu ranar Friday, akwai kallo. Wann detective police din ya Nuna professionality Kuma wallahi Jamila takama kanta sbda she is a prime suspect. Saira akwai kwanyaaaqaaa😂
Dan Allah kutabbata ankama jameelah wlh na tsaneta a film dinnan Haushi takebani, shegiya zubin munafukai gareta 😢😢 For real tana burgeni Iyah film dinnan neh na tsaneta 😂😂😂😂