Dan Allah firdausi ki bar kannywood kisamu kiyi aure,wlh harkar film bame bullewa bace,yadda musulinci yamiki gata to ki karbi gatan ki killace kanki dan Allah,fatan alkhairi a gareki❤
Nidae shawarata agareki idan Allah ybk kiyi aure,kuma dan Allah kicigaba da kamun kanki kinsan shi mutunci madarane kinada kunya munafata kidore da ita har abada 😊, Allah yabaki miji nagari wanda xe kula dake yatsareki daga dukkan wani abunqi ameen ya rabbal alamin ❤❤❤
She's beauriful Subhanallah Mashaa Allah... inama ace kawai kiyi aurenki abinki Allah ya baki miji nagari u look pleasantly cool innocent nd beauriful nd i'll advice please dnt be a bad girl a kannywood dinnan she's looking so morally decent kina da kamun kai
Meya kawoki fim dan ALLAH dan Annabi kekuwa? Haba baiwar ALLAH har yanzu da kuruciyarki yaushe zaki shiga fim? SubhanaLLah ALLAH SWT Yasa mudace ameen in Sha Allah.