Тёмный

Lawal Ahmad ya mari wata jaruma/A.Zango yayi Allah ya isa/Sa kayan maza Ummi Rahab ta shiga cecekuce 

Tsakar Gida
Подписаться 568 тыс.
Просмотров 109 тыс.
50% 1

Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 100   
@abdoulrazakibrahimouhmoudo4622
@abdoulrazakibrahimouhmoudo4622 3 года назад
Gaskia hakane nafissa
@habibamuhammad5651
@habibamuhammad5651 2 года назад
Kayi hakuri Allah zai saka maka
@mamansultan2067
@mamansultan2067 3 года назад
🤔😃
@ssboylawal9852
@ssboylawal9852 2 года назад
Wanna Abu baiyiba
@mouhidinealmahi3581
@mouhidinealmahi3581 3 года назад
Duk Wanda yakerufama Adam a Zango shafukanci Allah Allah ubangiji mairahma maijin kai Allah acinewa uwarsa Allah katozarta uwarci Allah ....
@mustafaantu9034
@mustafaantu9034 3 года назад
Gaskiya bai kamata ba annma bamuji ta bakin chi ba ko ya aikata hakan koko
@barakasalisumalammamman8062
@barakasalisumalammamman8062 3 года назад
Masha allah godiyamuke sosai 🇳🇪🇸🇦
@habibuamadi1475
@habibuamadi1475 3 года назад
Gaskiya lawan ba halinka bane baikamata
@mauludugambogarba584
@mauludugambogarba584 3 года назад
Ummi rahab ba yarinyar Mai ankalibane Mara kunya wancha Batasan mutunshin Kantaba dagade duniya che Ta ichi kowa riga da wando
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 3 года назад
Dama Kungaji Haka tunda baku da mutunci a idon su tunda kun zubarda mutuncin a kan neman duniya, Allah dai.ya Kara.shiryarmana da zuriya da alummah musulmai baki daya Ameen
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 3 года назад
Allah yayaye miki wnn rawar kan ummy yakuma shiryaki
@lawalmaryam4043
@lawalmaryam4043 3 года назад
Ai Hannah umar kin bada gudumuwar sosai.dan duk cikin shirin ba wacce nake son irin hannatu umar please take ❤️ heart
@sojasoja5577
@sojasoja5577 3 года назад
Tabbas ba ayimaka adalci ba Amma kaima korafin ka yayi yawa
@faridaaliyut.v1364
@faridaaliyut.v1364 3 года назад
Allah yataimaka yasa mudace ameen
@zulaihatzeenat3959
@zulaihatzeenat3959 3 года назад
Yayiman Dai Dai wlh Ya haifu cikin mahaifiyarsa Shida Ali nuhu basa daukar Raini
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад
Gaskiya ne Hannatu Uthman
@souleymanharunawwsh230soul4
@souleymanharunawwsh230soul4 3 года назад
Abundai ba Dadi
@tourjaniilliassou4360
@tourjaniilliassou4360 3 года назад
Hakan dakikayi chine ma daide ama lawan ahamed ka ba maza kunya kamar ka mai ilimi ache har zaka iya daga hanu kamari mace kaba maza kunya kaikuma nura mustapha ka sanmikake irin gudun mawarda nafisa da minal da sakina suba badawa dakuma nasir babu wanda yake bada irinta ama kakasa gane nafissa kiciga ba da adua allah zemiki sakaya kuma mu masoyanki ko filinkin ko kowa kike munatare dake ko bugun zuciya inbadan sakinaba da kwanar nasir da nade na kalonchi mima akeyi cikin bugun zuci inbanda walakaci tsakar gida ina yimuku fatan alkairi sabida ahalin yanzu babu tachar da tafiku fadar gaskiya allah yayimana jagora ilove you nafissa
@yusufayuba5342
@yusufayuba5342 3 года назад
Gaskiya banji dadin rashin Nafisa a cikin shirin bugun zuciyar masoya ba
@امغدو-ح3ي
@امغدو-ح3ي 3 года назад
Eid MUBARAK
@ننننتت-ب1ف
@ننننتت-ب1ف 3 года назад
Dukkan macen data yasa kayan maza allah yastinemai kuma haka namiji
@khadijaabdullahi2175
@khadijaabdullahi2175 3 года назад
Allah yasa mudace
@خماسهوسه
@خماسهوسه 3 года назад
Aÿ ya nima gaskiyar magana banji ddin hakan ba allah ua kyauta
@7nuccydivya356
@7nuccydivya356 3 года назад
Hauka ne dama mace tasa kayan maza
@aishaDawoodhud4604
@aishaDawoodhud4604 3 года назад
Allah ya kyauta
@aissamoustapha6307
@aissamoustapha6307 3 года назад
Wanan Ummi gilgilwan kanta yayiwa yarinya kibi dunia a hankali yarinya
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 3 года назад
Umare barka da sallah. Toh allah ya kyuata. Ama daii ummii wanan chigar bata face eh mana. Dan haka tasake gaskia kokuwa mata mazaxe 🇳🇪
@abubakarbello2884
@abubakarbello2884 3 года назад
Yayi
@fatimaadam5182
@fatimaadam5182 3 года назад
Allah ya ganar dasu
@madinabashirmd8259
@madinabashirmd8259 3 года назад
Allah ya shirya
@kanuriarabtv2827
@kanuriarabtv2827 3 года назад
Tunda bata son shirya Allah ya ......
@buharisenior37
@buharisenior37 3 года назад
Kada kidamu my love ke kadai nakeso 🙄😎
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 3 года назад
Hanny, gaskiya Nima banji dadi ba da kikafita acikin film dinnan, Amma babu abinda zamuce Sede muce allah yakyauta gaba Domun kunfi kusa😍😍 Allah sarki Adam a Zango Allah yabaka ikon cinye wannan. Jarabawa,
@mamankadija1502
@mamankadija1502 3 года назад
9q9999999qqqqqqqqqq
@mumasoyiyarannabimaiinyass9102
@mumasoyiyarannabimaiinyass9102 3 года назад
Allah dai ya kyauta
@nuhusahreef2560
@nuhusahreef2560 3 года назад
Masha Allah
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 3 года назад
Allah sarki Zango, Allah ya saka maka. Wannan yarinyar Ummi kuma Allah ya shiryeta,rawar kanta tayi yawa.
@7nuccydivya356
@7nuccydivya356 3 года назад
Wlh Kuwa gata yar karamar yarin ya
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 3 года назад
Lawan Ahmad bai kamata ya maretaba.
@imrantsangaya7140
@imrantsangaya7140 3 года назад
ALLAH YARIFAMANA ASIRI MATA SUNFARASA BABARRIQA ALLAH YASIRYA AMeen🙉🙉🙉
@aichaasouman2570
@aichaasouman2570 3 года назад
Amma gaskiya hanni Nabirgeni achirin bugun zuciya
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 года назад
Gidan mijinku ya fiye muku sutura da tsare mutunci, haka kawai wani gardi ya mare ka. Allah ya baku mazaje na gari ku huta.
@asiyatunasir6379
@asiyatunasir6379 3 года назад
Ai lawan ahmad se a hankali wllh shiba farin jiniba se iskanci mtsw
@deejatabubakar2842
@deejatabubakar2842 3 года назад
Hhhh kin ban dariya
@deejatabubakar2842
@deejatabubakar2842 3 года назад
Hhhh kin ban dariya
@kanuriarabtv2827
@kanuriarabtv2827 3 года назад
Haka ake so namiji
@babsonmohammed9780
@babsonmohammed9780 3 года назад
Koqa yayi dai dai wa kan sa ai
@maijiddamuhammedmaijidda6378
@maijiddamuhammedmaijidda6378 3 года назад
First comment toh Ubangiji ya tsare gaba adiga kai zuciya nesa
@TsakarGida
@TsakarGida 3 года назад
Ameen
@ismaellsanihassanfagge3173
@ismaellsanihassanfagge3173 3 года назад
Ni wlh tin last week nayi tinanin wata'kila fa za'a iya canzawa nafisa fuska nan gaba, Amma kuma ai babu komai wannan film yagaji haka anayinsa ne danriba da kuma abinda zai birge masu kallo, fatan alkhairi_#adam_zango
@shamsiyasha6178
@shamsiyasha6178 3 года назад
Wlh banji dadin cire ki da akayi ba sbd kin taka muhinmiyar rawa a bugun zuciyar masoya allah y canza miki da wanda yafi alkairi
@issakaroukaya5296
@issakaroukaya5296 3 года назад
Dan Allah umar da wane suna kake aiki a Instagram
@TsakarGida
@TsakarGida 3 года назад
umarmaisanyi
@nuhusahreef2560
@nuhusahreef2560 3 года назад
❤️❤️❤️❤️
@رقيةالهوساوي-ز7ه
@رقيةالهوساوي-ز7ه 3 года назад
Wlh banji dadin abin da ya faru tsakaninkuba kuyi hakuri kusasanta kanku
@zainabkk923
@zainabkk923 3 года назад
Allah ya kyauta sutara yaran mutane sudinga dukansu mitsss
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 3 года назад
Ni Ina daya daga Cikin masu ganin Shirin bugun zuciya, Ina nai Miki murna daga kika fita daga Cikin Shirin, saboda dama Shirin ya lalace basirar ma shiryin Shirin takare, daga Egypt 🇪🇬
@saadatushaibuloveisone1051
@saadatushaibuloveisone1051 3 года назад
.tofa allah ya rufa asiri
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 3 года назад
Toh Allah yakyauta
@nanamuhammad3065
@nanamuhammad3065 3 года назад
Aikin banza dogaro Allah kiji kiyi auri.mana Allah y ce kiki auri kiyi yawon films
@alirashadtv2912
@alirashadtv2912 3 года назад
Assalamu Alaikum. Inada shawara ga Adam a Zango. Ace masa ya Bude sabon Instagram. Amma ba da tsohon Email dinsa ba. Indan yayi haka Insha Allah zai tsira. Sa'an nan ya Kai kara zuwa ga hukuma. INSHA'ALLAH za'a kama duk mai yimasa. Wan nan Abin
@fidausimusa8256
@fidausimusa8256 3 года назад
Allah ya kauta
@kanuriarabtv2827
@kanuriarabtv2827 3 года назад
Adam a zango hakan yana nufi kasamu cigaba a rsyuwa hakan ma abun alfahari ne
@gidanmata4256
@gidanmata4256 3 года назад
Ya Allah ka chiriya mu
@ibrahimyahaya1500
@ibrahimyahaya1500 3 года назад
Ki hakuri jaruma ta
@fateemabintuh255
@fateemabintuh255 3 года назад
Hakan yasamu asaline ga uban gidansa ali nuhu dan nifa ali nuhu ya tafa mafira a wajen dauka wani tsohon film mai suna ladidin baba🤣zango allah ya tsareka da makiya
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 3 года назад
Duk da zafin sa ba mu taba ji ya mari wani kardi irinsa ba
@mansurmansur7480
@mansurmansur7480 3 года назад
Subhanallah
@nanamuhammad3065
@nanamuhammad3065 3 года назад
Mumi rahab kuma ai ita filmni ya haifita kaga kuwa wannan ba.abimamaki bani dan tayi shiga maza komaima zata iyaye ba shigar maza kadaiba daga nagaba akanga zurfin ruwa🤓
@ibrahimmamoudou8659
@ibrahimmamoudou8659 3 года назад
Barka da Sallah
@abdullaimuhammad7268
@abdullaimuhammad7268 3 года назад
Kuta ta shafa masu kallon fim
@badiabadia7988
@badiabadia7988 3 года назад
Zainab
@badiyanuhubadiya2098
@badiyanuhubadiya2098 3 года назад
Qarya takeyi garama daya mareta yamari banza wlh tana daukar duniya da zafi😜to ai shikenan Allah shi kauta 🙏🙏
@user-jd9bb8el8r
@user-jd9bb8el8r 3 года назад
💔💔💔💔💔💔💔❤️❤️❤️❤️❤️
@__emsu
@__emsu 3 года назад
Uhummmmm
@nura3035
@nura3035 3 года назад
No
@adammahamadou748
@adammahamadou748 3 года назад
Hansu ne dama ? gaskiya banji dadin fitar taba ayi hakuri a sasanta gaskiya 😥
@رملت
@رملت 3 года назад
🙏
@asmamaiga3684
@asmamaiga3684 3 года назад
Damah oummi batada kunya zata iyayin abinda tafi hakan mah🙄😏
@a.i.atsafe3085
@a.i.atsafe3085 3 года назад
Kadan ma suka gani
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 3 года назад
Mari????? Tabdi
@hajiyahajiya12
@hajiyahajiya12 3 года назад
La antar ubangiji ta tabbataga duk mesa kayan da banashi bne
@Habeebazamzamvlog3179
@Habeebazamzamvlog3179 3 года назад
Wllh Ummi ko bataji
@munaalhajam5206
@munaalhajam5206 3 года назад
استغغر الله
@issakaroukaya5296
@issakaroukaya5296 3 года назад
Dan Allah umar da wane suna kake anfani a instagram
@rukayyaumarbabyhuz9912
@rukayyaumarbabyhuz9912 3 года назад
Umar maisanyi
@صفاادريس-غ9ش
@صفاادريس-غ9ش 3 года назад
🤔🤥
@hajiyahajiya12
@hajiyahajiya12 3 года назад
Ya mari banxa 😂😂
@habibaadamhabibaadam3990
@habibaadamhabibaadam3990 3 года назад
🤣🤣🤣🤣🤣
@kabirumuhammad9389
@kabirumuhammad9389 3 года назад
Be Mari banzaba wllh
@abubakarlawal8769
@abubakarlawal8769 3 года назад
Allah ya kyauta
@shamsiyasha6178
@shamsiyasha6178 3 года назад
Wlh banji dadin cire ki da akayi ba sbd kin taka muhinmiyar rawa a bugun zuciyar masoya allah y canza miki da wanda yafi alkairi
@danbozowahausatv9155
@danbozowahausatv9155 3 года назад
Masha Allah
@zahramahmed1911
@zahramahmed1911 3 года назад
Allah ya kyauta
@samirahassan2147
@samirahassan2147 3 года назад
Allah ya kyauta
@jamilaidiris7294
@jamilaidiris7294 3 года назад
Allah ya kyauta
@muslimahumar9634
@muslimahumar9634 3 года назад
Masha Allah
Далее
GIANT Gummy Worm Pt.6 #shorts
00:46
Просмотров 47 млн
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA AISHA NAJAMU IZZAR SO
33:15
Просмотров 223 тыс.
Ziyara Sashin Hausa Na Gidan Radion Germany
27:31