Тёмный

MAFARKIN KARE 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 46 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 48   
@ShuaibuNuhu-f8f
@ShuaibuNuhu-f8f 26 дней назад
Assalamu alaikum ya shek Allah yasaka Wanda yayi mafarkin gawan kare fa ya shek
@muhammadahmadmayere7128
@muhammadahmadmayere7128 2 года назад
MashaALLAHU ALLAH YAsaka da mafificin alkhairi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi 🙏
@abdulrashid320
@abdulrashid320 Год назад
Allah yasaka allah ya qarawa malam lfy nayi mafarkin kare yana neman cizona sai nakarya kafansa1
@MallanMallan-yz6gl
@MallanMallan-yz6gl 5 месяцев назад
Allah care
@MallanMallan-yz6gl
@MallanMallan-yz6gl 5 месяцев назад
Allah tsare
@alhousseiniagali5967
@alhousseiniagali5967 2 года назад
ماشاء الله
@IbrahimDanmalam-ry8pu
@IbrahimDanmalam-ry8pu 4 месяца назад
Assalamu Alaikum ya sheikh ALLAH SWT yajikan iyaye yasa agama lafiya. ALLAH SWT yasa annabin rahama ya cecemu. Bayan haka malam nayi mafarkin Farin kare ya cijeni kuma har jini yafita amma a karshe ALLAH yabani iko na kasheshi na yanyankashi da wuka kuma ya mutu Allah yasa mudace yakaremu sharrin makiya da mahassada Aameen
@mubarakabubakar3195
@mubarakabubakar3195 Год назад
Wallahi malam munajin dadin fassarar mafarkin kah
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Nagode 🙏
@saidouboukariada
@saidouboukariada 10 дней назад
slm malam nayi mafarkin kare ya shigoni ama na kasheshi da wuka
@naziribrahim8905
@naziribrahim8905 2 года назад
Masha Allah
@mahmudabdullahiibrahim5027
@mahmudabdullahiibrahim5027 2 года назад
Assalamu alaikuma malam muna godiya allah yasaka d alkhairi to ammn malam wnda karen yabiyo amman baya ganin karen kuma karen bai cijeshib shikumafa mal mun bara allah yaska da alkhairi
@muhammadharuna5097
@muhammadharuna5097 Год назад
Allah yasaka Da alkhairi mlm
@usmansalihu8590
@usmansalihu8590 2 года назад
Assalamu Alaikum. Dapatan Malam na lapiya. Allah yasaka wa Mallam da alkhirai. Mallam nine nayi mafarkin kare ya biyoni nikuma sai na cigaba da gudu Amma dai daga karshe sai da na kashe Karen. Na sokeshi Da sanda ar sai da na Rabajikinsa biyu da sandanan. Malla nayi wanna farkin misalin karfe 10 zuwa shadai na dare. Dafatan Malam zai fasaramini wanna mafarkin tawa! Wasalam
@babssankara1
@babssankara1 4 дня назад
Mallam nikuma nai mafarki da Karya da danta suna bina sunaimin biyayya ban san karyarba amma kamar yadda ka fada ina wasabda ita har riketa nake ta shayar da karamin danta
@abdoulraoufoumarou4317
@abdoulraoufoumarou4317 Год назад
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI MAI YAWA
@habibamusa2654
@habibamusa2654 Год назад
Jazakallahu bi khair malam Allah ya saka da Alheri ya Kara basira. Malam biyu nayi lkc guda daren alhamis da kuma bayan nayi sallah asuba na kwana ta bacci, na farko nayi mafarkin macizai suna shigowa dakin danake kwana, wani lkcn gudu,ko biyu ko daya, kuma kofana a rufe yake, ina kallonsu suna shigowa ko ta window ko ta kofan daki , idan nagansu sai nayi addua ina karanta ayatul kursiyyu ko hasbunallahu wani'inal wakil ina tofa musu sai su fita, ina tashi ina bude kofa sai naga kare yana haushi, sai nace auzu billahi minasshaitanin rajin, sai karen ya bace, inata kuka wa wajan,saina nazo wajanka nacema Dan Allah kazo inada matsala sai kabiyoni daki na,sai kazauna a kafet kacemin maike damuna, sai namaka bayanin mafarkin danake yi da kuma Karen dana gani yana haushi normal Karene (Jan kare) duk namaka bayanin addua danake yi dana gansu, daikacemin inshallahu bakomai tunda ina addua ,sai nace malam kabini magani dazan musu hayaqi sudena shigo min daki Sai kacemin mufito waje,sainaga matan gidan mun suna waje suna raha, sai kacemin nakara fada maka Abinda nake gani a bacci, sai nafadama ina kuka babu wanda tayi magana a cikin su, sai kacemin nasamu tsakin kuka na tofa ayatul kursiyyu nayi hayaqi dashi,sai dukan su matan suka daure fuska harka fita, saina farka nayi nafila rakaa biyu kuma nayi sallah, nanemi tsarin wajan Allah, kuma natashi da zaumin yau alhamis,dama ina yauwan yin axumin Monday da Thursday , ni ba matan aure bane mijina yarasu ina gidan mune, kuma wayanda nagani a cikin matan gidan mu yan hayan gidan mune, Wlh malam Kai nagani zahiri duka a farkin danyi yau alhamis , wanda mamana bayani yanzun nabiyu ne bayan nayi sallah asuba na kwana bacci ne, na farkon ban maka bayani ba sbd inaso na kiraka ne ta wayanka inshallah. Nagode 🙏 sosai malam
@kadersaidu6643
@kadersaidu6643 2 года назад
Slm Allah gafarta Malam nayimafarkin shanu Sungangara kware inatafe nanufacesu saiga kare UKU yanayin kalarsu qasa qasa saidai dagacikinsu yayimin gurnani yanufato zuwagaran Yakama hannuna yaciza sanafarka Allah yakarama Malam ilimi
@maimunaibrahimsanta-th5lx
@maimunaibrahimsanta-th5lx Год назад
Mun gode sosai
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 Год назад
Sadaukinfa sadaukine
@bashirmuhammad6544
@bashirmuhammad6544 2 года назад
Abas sadauki inajin dadinka sosai
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Na gode sosai 😀
@_KUDDAMU_INYASS
@_KUDDAMU_INYASS 6 месяцев назад
❤❤❤❤
@mohammedhalidu7903
@mohammedhalidu7903 10 месяцев назад
Mallam nabarka baya tafiya
@hafsatfodio8647
@hafsatfodio8647 Год назад
Jazakhallar Khairan 🙏
@belloousmane2192
@belloousmane2192 2 года назад
Aslm barka da assuba malam nayi marking kare ya yakushe ni karya ce fara ina neman qarin bayani nagode
@madinazaria7990
@madinazaria7990 Год назад
Shukran jazilan
@ZainabYakubu-nm9bo
@ZainabYakubu-nm9bo 3 месяца назад
Assalamu alaikum Malan ni budurwace Kuma nayi mafarkin jan kare ya cijeni. to Amma a fassarar naji cewa Wani ne Zai shiga rayuwarka Ko kuma Shi Zai Zama fitina agareta to shidin Zai Zama mijinta Ko wanine daban zai Zama fitinar
@yusufmusa7010
@yusufmusa7010 2 года назад
Alhamdulillah
@AnnassirAnnassir
@AnnassirAnnassir 8 месяцев назад
Aslm malan ya ibada TO MALAN IDAN KAGA KARE YABIYUKA AMMA KAKACHE KARE FA
@ummeemuhammad995
@ummeemuhammad995 2 года назад
Allah ya saka da alkhyri malam nidai banji irin nawa mafarkin ba Nayi mafarkin muna zaune da wasu maqiyana wayanda nasansu dama can bama ko zumunci dasu yanzu sai karnuka dayawa suka shigo inda muke suka wuceni sai suka tinkaresu nikuwa sai na buya kuma basu tinkari inda nakeba
@khadijatmusa2046
@khadijatmusa2046 Год назад
Salamalaikum wurahamatullah,na ye mafarki ce Kare na saduwa de Juan su,har na mece yamutu,ayinmu fasara.daga kogi state ba hausa
@bintaahmad4817
@bintaahmad4817 2 года назад
Assalamualaikum warahmatullah,ni mafarkin da nayi jiya mage ce da kare suke fada sai magen ta ciji Karen kuma Karen Kamar na gidan mu ne Dan ya biyo ni Yana dingishi,ban dai tsorata da shi ba
@marakisiyyaaliyu8258
@marakisiyyaaliyu8258 5 месяцев назад
mlm nayi mafarki naga karnuka wasu bakake andauresu asama sannan naga wasu jajajaye suna bacci se guda daya da yarta tana bawa yar nona mlm se tataho inda nake nikuma sena shiga gida nakulle mlm pls adubamin me yake nufi 😢
@fatamaal1741
@fatamaal1741 2 года назад
Maki yane Kai stare Allah ya staremu muna godiya🙏🙏
@mahamatadams5558
@mahamatadams5558 Год назад
Asslm malam gaisuwa da fatan alhairi
@rabium251muhammad5
@rabium251muhammad5 Год назад
Malam nayi mafarkin kare yanaso yachi jeni ammara hakurinshi ya kasa fasa min hannu
@marakisiyyaaliyu8258
@marakisiyyaaliyu8258 10 месяцев назад
Allah yakaremu daga sharrin makiya 😢
@yahayamamman7961
@yahayamamman7961 2 года назад
Assalamualaikum mallam,na kasance nakan samun kaina a wani yanayi na nannadewar kayan ciki,nakan ji hakan kamar a mafarki amman Ina jin ciwo shin irin wannan want irin nau,in mafarki NE ko me?
@mustaphasafiya9355
@mustaphasafiya9355 Год назад
Salam koda mafarkin da rana ne
@Saray2Sharaaldel
@Saray2Sharaaldel 7 месяцев назад
Mafakin Rana since yafi saurin tabbata
@xoxo7504
@xoxo7504 2 года назад
Ko an yi muku magana a watsapp din ai bayayi
@rabilususmantv8532
@rabilususmantv8532 11 месяцев назад
Barka da war'haka
@SoulemaneSoulmane
@SoulemaneSoulmane Год назад
Fasar mafankinb karo
@SandraShafiou
@SandraShafiou 6 месяцев назад
Nayi mafarkin kare sunadayawa dani ina dawaniqa ni amma karnan walahi nabugeshe akai sosai to shiminni fassarar
@gombochako425
@gombochako425 Год назад
Kana da alula sai Kate ya taba da ba kisa
@MallanMallan-yz6gl
@MallanMallan-yz6gl 5 месяцев назад
Allah care
Далее
Fassarar Mafarkin Cizon Kare
10:25
Просмотров 1,3 тыс.
CIZON DABBOBI 8 DA FASSARAR SU A MAFARKI
4:47
Просмотров 11 тыс.
повтори звуки животного 😱
00:52
Сняли домик блин🏠
23:19
Просмотров 622 тыс.
skibidi toilet 77 (part 3)
04:51
Просмотров 14 млн
MAFARKIN TASHI SAMA
10:49
Просмотров 55 тыс.
FASSARAR MAFARKIN ƘWAI (EGG)
5:56
Просмотров 33 тыс.
Fassarar Mafarkin Kare, Da Kashe Kashensa
6:21
Просмотров 1,1 тыс.
Fassarar Mafarkin Kare
6:30
Просмотров 11 тыс.
MAFARKIN MACIJI
7:39
Просмотров 156 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MAGE (KYANWA)
18:59
Просмотров 32 тыс.
Fassarar Mafarki Da Kare
3:40
Просмотров 10 тыс.