Тёмный

FASSARAR MAFARKIN MAGE (KYANWA) 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 32 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 66   
@hasinsallah
@hasinsallah Год назад
Mashallah tabaralla allah yabaka lada malam
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 4 месяца назад
Sadaukinfa sadaukine
@bourdi718
@bourdi718 Год назад
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته ماالم شكرا ماشاء الله تبارك الله اللهم صلي وسلم على شرف الخلق محمد وسلم تسليما
@remixtvlyrics5824
@remixtvlyrics5824 Год назад
عليه افضل الصلاة والسلام
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n Месяц назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi
@najibzidane7403
@najibzidane7403 Год назад
Allah ya Kara basira Muna godiya
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 2 года назад
Wallahi Malam Jiya da daddare Yarona shekararsa biyar. Ya tashi a firgice wajen karfe ukun dare. Yace wai mage ya gani (BAQA),ta hau masa kan bakinsa. Yau da safen nan ma saida ya sake gaya mini. Sannan ina fama da makiya dama a ckn wani hali nake na an sakani a gaba da sihiri da makirci. Mlm meya kamata nayi???? Dan Allah a amsa mini
@nanaaichatouidioumarou910
@nanaaichatouidioumarou910 Год назад
Macha ALLAH ,ALLah ya biyako ,to mallan ja mage fa
@sadiyaibrahim7346
@sadiyaibrahim7346 Год назад
Masha allah muna godiya
@fatamaal1741
@fatamaal1741 Год назад
Muna godiya malan Allah ya kara lfy
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 года назад
Salam muna godiya malam allah ya saka da alheri .
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi 🙏
@abdulhamidhusainabdulhamid466
@abdulhamidhusainabdulhamid466 2 года назад
Allah yasakada alkairi ni inatambaya minene ma anarfassarar mafarkinwan dayayimafarkin wasumacizaidawa nabinsusosu cigeshidakuma jajayenshanu alokaciguda
@HabibuUsman-m1k
@HabibuUsman-m1k Год назад
Masha allah.mungam su sosai
@Hafsat238
@Hafsat238 2 месяца назад
Wllh yau natashi nayi mafarkin bakar mage ta cijeni Kuma ayau aiki na ya lalace
@NabilaSalis-ow9hc
@NabilaSalis-ow9hc 2 месяца назад
Aslm mallam dan Allah munada yawa a gidamu Amma duk sanda mage tazo bata zuwa wurin kowa sai ni kuma ni inasonsu ina basu abinci da komai har suyi rashin lafiya in kira likita ya dubasu duk inda naje suna bina tare dasu muke komai dan Allah malam ya abun yake
@adamuLegbo
@adamuLegbo Год назад
Jezakallahu khaira
@shaaibualishaaibu6789
@shaaibualishaaibu6789 Год назад
Allah ya Kara daukaka malan ni nayi mafarkin mage tazo min ina bacci Amma tana zuwa Seta wuce, sekuma Naga wata Mata abayana na daketa kuma
@bamalleetv2222
@bamalleetv2222 Год назад
Allah gafarta malam ka dan bani dariya,mussa suke cewa ba bussa ba. Mutanen zamfara, sokoto da kebbi ke kiranta da haka.
@FatimaMuhammed-jj5nq
@FatimaMuhammed-jj5nq 6 месяцев назад
Nidai ban fahimtaba😅
@AbbasAminuUsman
@AbbasAminuUsman 11 месяцев назад
Slm
@AbbasAminuUsman
@AbbasAminuUsman 11 месяцев назад
Slm
@AmeerahSadrah
@AmeerahSadrah 10 месяцев назад
Aslm mlm nayi mafarkin mage tana bina wai sena bata wasu kayana kuma kayan nawa akwai ruwan nama a jikin su tai ta bina daga karshe kawai na bata ina bata kuma sena ga tanata lashewa kuma kokarin yakushi na
@cinkirapa9233
@cinkirapa9233 Год назад
slm aleikum barkanmu da warhaka malan nayi mafarkin mage da diyanta kanana masu kew kuma sun bergeni sosei
@ahamadkurmi681
@ahamadkurmi681 Месяц назад
Malam basa kausu ba me yasa
@fatimaabdulmalikabubakarma6251
@fatimaabdulmalikabubakarma6251 2 года назад
Jazakallahu khairan
@surajhmikail6578
@surajhmikail6578 Год назад
Dan kadaitar Allah kabani amsar wannan, matatace tayi mafarkin muncanja gidan bene wanda yafinamukyau ammakuma taga harda akwai dakin maguna kuma sunada yawa Allah yakara basira
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Bushara ce da samun sauyi me kyau a cikin rayuwa sannan kuma za a sha surutu da tsogomi
@yahayyassyahayyass8665
@yahayyassyahayyass8665 Год назад
Malam saudiyyama bissah suke cewa
@alinuhu2964
@alinuhu2964 2 года назад
Good
@marakisiyyaaliyu8258
@marakisiyyaaliyu8258 Год назад
Mlm nidai nayi mafarkin maguna guda uku wai na bige guda daya ta mutu
@najaatuadamu9650
@najaatuadamu9650 Год назад
Malam Dan Allah menene fassarar mafarkin mage dayake zuwa kusa da kai kana tsoro kana dukansa ko bugesa.
@AbdussamadlLawal
@AbdussamadlLawal Месяц назад
Assalm
@abbatandatanda7845
@abbatandatanda7845 Год назад
Aslm malan barka da nayi mafirkin mage ta haihu akan shifidata
@muhdkabirbala3167
@muhdkabirbala3167 10 месяцев назад
Salam, mal. Bakar mage fa da yayan ta duk bakake sunzo wuri na Ina ture su da kafa ta basu cutar dani ba nima ban cutar dasu ba har na farka
@najaatuadamu9650
@najaatuadamu9650 Год назад
Allah ya taimaka
@AliyuidrisNafisa
@AliyuidrisNafisa 3 дня назад
Asslm,malam ni nayi mafarki na ajiye danyan kaji guda uku se mage ta dauki babbar ciki ta cinye wani sassan jikin kazar kuma wajan duk yayi kaca kaca da jini ina dubo majen se naganta ramammiya har nasa kafa zan daketa da kafa se naganta ramar tayi yawa sena daketa kadan na harbata waje
@jemilamuhammad6221
@jemilamuhammad6221 Год назад
Aslm, malam Ina maka fatan alheri , inna Yi mafarki ya na faruwa, ina so a fassara min
@Ummuammar-er2hx
@Ummuammar-er2hx Год назад
Assalamualaikum MLM Dan Allah dafa I nakeso me karfin qaske Wanda badai mutum ba sedai Allah ana yawan yimin sihiri ne Kuma yanasamin rashin lfy
@shukraslaim4547
@shukraslaim4547 Год назад
Itadai mage gabaki daya ganinta masiba ne wllh yanxu naganta nafarka nakasa komawa bcci Allah kamana tsari da mugunji mugun gani
@UmmusalmaJamil-yh6xy
@UmmusalmaJamil-yh6xy Год назад
Assalamu alaikum malam nayi mafarki mage tamutu a gidan mu
@rawanrabiu1343
@rawanrabiu1343 Год назад
Nifa amace naganta😢
@adamuabubakarmusa4454
@adamuabubakarmusa4454 Год назад
Aslm alkm malam matata tayi mafarkin magen gidana ta haihu kuma taxo bataga yayanba ?????? Allah ya Kara daukaka da basira
@fathimamusaabdullahi6666
@fathimamusaabdullahi6666 Год назад
Slm malam nayi ma farkin magen tacije ni Kuma Wanan kalan wacce tafi yawa muna tareda kawata nace Mata magge tacijeni bazaku Tai akamin ba shine ta ciremin ita tajefar
@scouterchannel832
@scouterchannel832 2 года назад
ni nayi mafarkin nakashe mage dan allah menene ma anarsa
@issaabdousalamatou1107
@issaabdousalamatou1107 Год назад
Musa
@Wamvay
@Wamvay 6 месяцев назад
Nayi mafarkin mage ta haihu Kuma tana Neman in taemaketa
@queensakeenah2447
@queensakeenah2447 Год назад
Salam nai mafarkin mage ta haifi yaya dayawa to yayan suzo sun rikemin kafa sunki sakeni Menene ma a narsa
@Wamvay
@Wamvay Год назад
Salam dafatan malan yatashi lafiya. Dazu bayan asuba nakaranta suratul yasin da mulk bayan nakoma bacci saenayi mafarkin maguna kalar Zuma guda ukku da kalar kasa kasa da fari fari guda daya Dan ita tana kokarin kowaman ciwo saena nayi ball da ita sauran kalar zuman saena na gansu kofar daki Amma daya cikinsu ta mutu saena Ida ball dasu nakoresu na kwanta... . Amma fa Ina cikin Wani yanayi marar dadi Kuma sha'anin aure ne.. Amma fa Ina cikin Wani
@rabilususmantv8532
@rabilususmantv8532 Год назад
Na,am shehu Nayi mafarkin mage biyu ina basu Abinci Kamar ina basu Farah ko hwara Sai daya daga ciki ta cijeni ga kafa dayar Kuma ta yakusheni kalar Su sunfi waya
@mahamadououmarou448
@mahamadououmarou448 Год назад
Niger anacewa Mu'sa
@AishaTaAnnabi-qe9yq
@AishaTaAnnabi-qe9yq Год назад
Ganin maguna da yawa fa
@shehuibrahim3697
@shehuibrahim3697 2 года назад
Salam sayyadi nayi mafarkin kyankyaso suna saduwar su Sai nake kokarin buge so
@gidadomuhammad5315
@gidadomuhammad5315 Год назад
Malam magen da ta mutu fa amafarki
@hafsatusabdullahi8471
@hafsatusabdullahi8471 Год назад
Mafarkin kana bawa maguna nama
@SabiouLaboHindatou
@SabiouLaboHindatou 10 месяцев назад
😢
@UmarIsah-id1qp
@UmarIsah-id1qp 9 месяцев назад
Nayi Mafarkin mage mekafa uku amma fuskarta bangaran idonta nadama bagashi
@abdallamuhammad381
@abdallamuhammad381 2 года назад
Assalamualaikum malam nayi mafarkin mage ya kawomini hari sai na tsorata takai ta kawo Anma Bata cijeniba Anma ta storatani saga karshe tagudu.
@fatimaabduhamma2893
@fatimaabduhamma2893 Год назад
Malam nayi mafarki mage tana bina ina korar ta sabida tana bani tsoro sai nasake mafarkin kadangare alokacin yazo zai cize ni sai na rikesa nakashe malam mai hkan yake nufi😮
@fatamaal1741
@fatamaal1741 Год назад
Munagodiya mallama🙏
@muniruyusuf3364
@muniruyusuf3364 2 года назад
Dan allah kaduba WhatsApp naka
@zeenatabubakar9247
@zeenatabubakar9247 2 года назад
Mallam nayi mafarkin bakar mage bata daken kama baka kirin tanata gurnani hartanata kawomun cizo nida yayana inata dukanta ammanfa gaskiya munsha wahala tadaku nima naji jiki daga karshe kuma saina kama aljanu wai mafarkin mutane sukataru maza da mata anata kallo
@muhdkhabiryusuf6733
@muhdkhabiryusuf6733 2 года назад
Mal.Nayi mafarkin mage na ta haihu sama da yara daya.
@UmmusalmaJamil-yh6xy
@UmmusalmaJamil-yh6xy Год назад
Assalamu alaikum malam nayi mafarki mage tamutu a gidan mu
Далее
FASSARAR MAFARKIN BUUSHIYA(FARA/BAKA)
14:15
Просмотров 3,3 тыс.
Китайка нашла Новый Дом😂😆
00:20
FASSARAR MAFARKIN MAGE, KYANWA
3:08
Просмотров 21 тыс.
Yeroo Jaalalaa
18:04
Просмотров 4,1 тыс.
13 KARATUN MAQAMATUL HARIRI
41:26
Просмотров 14
SIRRIN YA HAYYU YA QAYYUMU DON BIYAN BUƘATU
9:56
Просмотров 50 тыс.
MAFARKIN KARE
11:05
Просмотров 46 тыс.
Cuta_da_Magani_3
27:47
Просмотров 13