Тёмный

MAFARKIN KIFI KUƊI AKE SAMU SOSAI 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 41 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 72   
@adamjameel6163
@adamjameel6163 Месяц назад
Allah ya saka da magificin alkhairi mlm muna godiya sai dai mlm Don Allah Ina neman bayani akan irin Wanda nayi ni nayi mafarkin kifin yana fita acikin rigata kuma ba iya kifiba harda kwado
@sgtdewctse2753
@sgtdewctse2753 Год назад
Allah ya sakawa Shaik Abbas sadauki da alkhairi ga me da fassarar mafarkai
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Ameen ya rabbi 🙏 ngd
@SmGeneral-l8g
@SmGeneral-l8g 2 месяца назад
Lailaha ilallahu Muhammad rasulillah s a W
@UsmanAhmad-jz1nt
@UsmanAhmad-jz1nt Год назад
Masha Allah muna godiya Kuma munasamun gamsuwa da yadda ake sarrafa kalamai wajen karanta fassarar mafarkannamu,
@hafsatmusa2596
@hafsatmusa2596 6 дней назад
Ameen ya rabbi
@hafsatmusa2596
@hafsatmusa2596 6 дней назад
S.A.W💚💚💚
@abbanura9861
@abbanura9861 18 дней назад
Muna godiya sosai.wallahi nayi mafarkin kifi dafaffe
@harunadahiru5358
@harunadahiru5358 Месяц назад
Mungode 👏
@hafsatmusa2596
@hafsatmusa2596 6 дней назад
Allah ya bamu sa’a
@AbdullahiSamaila-cw4qg
@AbdullahiSamaila-cw4qg Месяц назад
Mlm Allah ya Kara lfy
@HabibouAdamou-o5w
@HabibouAdamou-o5w 15 дней назад
Malan Allah yasaka da aljanna
@aishaibrahimgusau7196
@aishaibrahimgusau7196 Месяц назад
S A,W,
@sahabiaboubacar6558
@sahabiaboubacar6558 2 года назад
Masha Allah malam barka da salla jumaa
@dhjdhdjdjjd4035
@dhjdhdjdjjd4035 11 месяцев назад
Alhmdulillah mlm allah yaqara basira nakama na soyanaci harnai kyautadashi
@jamilarabiu5830
@jamilarabiu5830 Год назад
Ameen Malam Allah yasa muna matukar godiya
@hafsatmusa2596
@hafsatmusa2596 6 дней назад
Allah ya mana Albarka
@HabibouAdamou-o5w
@HabibouAdamou-o5w 15 дней назад
Assalamu alaikoum allah yabiya don allah inada tanbaya ambani abintchi amasalatchi maikaw basaba gani kalat abintchinba inamourna NASAmou
@habibamusa2654
@habibamusa2654 Год назад
Masha Allah, Allah ya biya, yakare ka, yakara maka daukaka
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Ameen ya rabbi 🙏❤️
@halimamahmed289
@halimamahmed289 2 года назад
Ameen ya Allah muna godiya malam menin fassarar mafarkin gani mahau kacn yana soya kifi
@akilousalifououmarou3449
@akilousalifououmarou3449 Год назад
MashaAllahu barakAllahu fiika
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Год назад
Jazakallahu bi Khair muna godiya mai yawa 🙏🙏🙏 malam nayi mafarkin kifi manya da kanana, manyan ina yankawa zan soya tare da kanana.
@mubarakabubakar3195
@mubarakabubakar3195 Год назад
Masha Allah inajin dadin fassarar mafarkin kah wllhy
@YachaouMaman-fs9hw
@YachaouMaman-fs9hw 11 месяцев назад
Macha Allah Allah yakare
@hafsatmusa2596
@hafsatmusa2596 6 дней назад
Muna godiya sosai
@rabiutijjani8467
@rabiutijjani8467 2 года назад
JAZAKALLAH
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 2 года назад
Allah Ya Saka d Alheri Maulana
@Beinali8105
@Beinali8105 9 месяцев назад
Masha Allah
@iliyassouabdoulaye9173
@iliyassouabdoulaye9173 Год назад
Masha Allah 👍
@ABDULKARIMISAH-w9v
@ABDULKARIMISAH-w9v 11 месяцев назад
Sallallahu alaihi wasallam ♥️
@musabbssani1729
@musabbssani1729 Год назад
Ni kuma malam ina yawan yin mafarki komawa tsangaya da kuma mutuwa aruwa inason Dan Allah amin bayani
@fatimaabdulmalikabubakarma6251
@fatimaabdulmalikabubakarma6251 2 года назад
Sallallahu Alaihi wasallam
@awaisuaisha9178
@awaisuaisha9178 8 месяцев назад
Sallallahu alaihi wasallam
@SuleymanLaminou
@SuleymanLaminou Год назад
ماشاءالله
@arewa44tv13
@arewa44tv13 Год назад
Sunana Ibrahim Khalil wllhi mlm Ina yawan mafarkin kifi kusan duk sati jiyama seda naYi inata kamawa nacika robar wanka da tarwada naxo Kuma nacika kwano dsu sann na diba na rike a hannu
@6235auwalpaki
@6235auwalpaki 11 месяцев назад
Allah yasa ayi lafia a qare lafia
@mudansirmMudansir
@mudansirmMudansir 6 месяцев назад
Sallalahu Alaihi wasalam ❤️❤️❤️
@usmanbello9315
@usmanbello9315 Год назад
Gaskiya nidai jiya naye mafarkin anyin ruwan kifi daga sama gaskiya kuma kifin suna da matukar yawa amma kuma ba manya bani sosai, Allah ya sakawa mlm da alkhairi
@rmrmruru49
@rmrmruru49 2 года назад
Aslm ranka ya dade nayima saqo a wasop kusan wata daya kenan,amma Allah be nufeka dubawaba🙏🥺plz nice Kubrah
@hafsatmusa2596
@hafsatmusa2596 6 дней назад
Nayi mafankin kifi dafaffe wallahi
@umarweather
@umarweather 7 месяцев назад
❤❤❤
@babssankara1
@babssankara1 19 дней назад
ni agida naimafarkinsa ana kiwonsa
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 2 года назад
Sadaukinfa sadaukine
@عبداللهعمر-ف5ل
@عبداللهعمر-ف5ل Год назад
هههههه ياشيخ بارك الله فيك
@NouhouIssaka-do1pj
@NouhouIssaka-do1pj 7 месяцев назад
ina ma malam fatan alheri alh saka da alheri
@samirsalisu4933
@samirsalisu4933 Год назад
😂insha Allah malam😂😂😂
@aminualiabdullahi9577
@aminualiabdullahi9577 2 года назад
Salam malam yaya mafarkin da akayi a cikin baccin rana
@aishazubairugambo8913
@aishazubairugambo8913 Год назад
Idan kifi andafa shi pa???
@umee19
@umee19 Год назад
Assalamu Alaikum malam dafanta kuna lafiya ni nayi mafalkin kifi ne a ƙasa yana bina ina huduwa sakamakon ina tsoron shi yana bina da gudu yana hawan jiki na ni kuma bansan yana hawa sai nima na gudu amma duk da haka bai rabu dani ba har na falka bacci na to dan Allah malam miye fassarar haka amma a ƙasa yake tsakar gida kuma yarane suna hawana ina gudu ngd Allah ya baka ikon karanta wa
@ismaeilsani9550
@ismaeilsani9550 Год назад
Aslm malan nayi mafarkin nasahannu acikin faratakarda
@saleyadamouramatou4424
@saleyadamouramatou4424 2 года назад
Asalamu alaika wa rahmatullah wa barkatuh malan amma me yasa kuna bada number amma idan mutun yayi tambaya bakwa ma budewa bale ku saurara har ku bada amsa
@awaisuaisha9178
@awaisuaisha9178 8 месяцев назад
😂
@عبداللهعمر-ف5ل
@عبداللهعمر-ف5ل 11 месяцев назад
جزاكم الله خيرا يا شيخ هههههه 😂
@abdoulmadjidi2282
@abdoulmadjidi2282 2 года назад
Allah ye gara ilimi da fasaha
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Ameen ya rabbi 🙏❤️
@fatimamuhammadibrahim5032
@fatimamuhammadibrahim5032 Год назад
Kuma ni bazawara ina addu a kullum burekana deyewa neman mijin aure da kuma ina neman aikin ye kuma kullum burena Allah ya ban kudi in kai iyayena makka ni ma inji makka
@zainababubakar8491
@zainababubakar8491 Год назад
Assalamu alaikum malm to idan mutun yayi mafarkin yana wanke kifi
@usmanabdul-azeez454
@usmanabdul-azeez454 Год назад
Slm,don Allah fasaran mafarkin ganin girgije a sama,ga ruwa kamar Rafi , kuma ga kifaye suna yawo aciki
@fatimamuhammadibrahim5032
@fatimamuhammadibrahim5032 Год назад
Assalamu Alaikum malam naye mafarki naga kifi tarwada manya manya deyewa a cikin babban kwano kamar dai irin na kasuwa
@-martabaofficial-392
@-martabaofficial-392 Год назад
Nayi mafarkin kifi amma akanteburin kasuwa ammani bana sana ar kifin inadibansa inazubarwa da hujjar cewar zaifara wari
@aliyuyusuf5366
@aliyuyusuf5366 2 года назад
Allah ya kaimu lafiya
@RabiAbubakar-fw5gb
@RabiAbubakar-fw5gb Год назад
Dan Allah mafarkin cirekayar kifi abaki
@Ubk_fx
@Ubk_fx Год назад
MALAM turo account din ka muzurawa sarautar Allah ido😂
@yesminbalamoni5569
@yesminbalamoni5569 10 месяцев назад
Idan bushashe ne fa mutum yaga yana ci
@usmanadamu5440
@usmanadamu5440 Год назад
Akhramakallahu namu 🤣🤣🤣 ubangiji Allah ya biya dukkan buƙatun Alkhairi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Ameen ya rabbi 🙏❤️
@harunauzairu6618
@harunauzairu6618 Год назад
Malan mi nene fasarar mafarkin man fetur
@saleyadamouramatou4424
@saleyadamouramatou4424 2 года назад
domin ni nayi tamba ta whatsapp fiyema da sati daya amma ba'ama bude shi bah balle naji amsan daga niger
@SaHgjw-pe2qs
@SaHgjw-pe2qs Год назад
Masha allah
Далее
FASSARAR MAFARKIN KIFI
2:11
Просмотров 47 тыс.
DOTA 2 - ИНВОКЕР ИМБА!
24:17
Просмотров 222 тыс.
Fassarar mafalkin Soyayyen Kifi
26:25
Просмотров 16 тыс.
Dalilin tafiye-tafiyen Hadiza Gabon
16:02
Просмотров 256 тыс.
MAFARKAI GUDA 5 DA SUKE NUNA SAMUN ABIN DA KAKE NEMA
7:35