Тёмный

MAFARKIN RAƘUMI 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 42 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 30   
@JamiloumahamadouJamiloumahamad
@JamiloumahamadouJamiloumahamad 3 месяца назад
Macha alla alla yabada lafiya danisakowana masou albarka Amin yarabbi yaqarim 🤲 gaskiyane malam alla yasamoudace yakewtata
@malikiaba9723
@malikiaba9723 2 года назад
Salamu alaikum malam inna yawan mafarkin inna akan rakumi wanan nayi shi fiye da so goma
@عبداللهعمر-ف5ل
@عبداللهعمر-ف5ل 6 месяцев назад
جزاكم الله خيرا وبارك الله فيك ❤❤❤
@zakiyajmuhammadzakiyajmuha3444
@zakiyajmuhammadzakiyajmuha3444 10 месяцев назад
Malan mafarkin rakumin da yabiyo budurwa Kuma fa wlh Ina gudu yana bina dan allah malan ayimin bayani
@TankoDanbalaauna
@TankoDanbalaauna 7 месяцев назад
Shuku allah
@BalaMubarak-yb5qb
@BalaMubarak-yb5qb 4 месяца назад
Mafarkin sahara
@الت-ش6ل
@الت-ش6ل Год назад
Masha Allah Malam muna godiya meyawa
@halimah4226
@halimah4226 6 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤
@jffjfnfjfjd9417
@jffjfnfjfjd9417 Год назад
Salamu alaikum mlm da Allah nayi mafarkin ina tafiya naga a anyanka raqumi inayin gaba naqara gani kuma da da rene sai naga asamaniya anrubuta subahanallah da larbaci nake tanunawa wnd muke tare amma su basa ganin kome da Allah a fassaramin
@AdamouAbdoulaye-c4r
@AdamouAbdoulaye-c4r 7 месяцев назад
Barka da yamma
@FatimaAhmed-y5f
@FatimaAhmed-y5f 6 месяцев назад
Slm muna godiya wa sumu bamuga linkba da kuma lamba banki ba
@ISMAILHASSANYAHUZA
@ISMAILHASSANYAHUZA 9 месяцев назад
Akaramakallahu allah yasakada alkhairi inatambayane nawa mafarkin raqumin yabanbanta,yanda nayishi jakai 2 nacikasu daqasa senadorasu akan raqumin nadaure nakorashi hargida kuma qasan bezubeba se yan uwana suke mamaki yanda nakoroshi jakanda yashin bezubeba.
@mariamagarba6192
@mariamagarba6192 8 месяцев назад
Malam minené fassarar rakumi Nida diyan yata muna kalkaci rakumi saini inagudu rakumi yana bina saida nasaya
@ZaidumusaDanbako
@ZaidumusaDanbako 7 месяцев назад
Allah saka da alkhairi malam
@abbakaryahaya1541
@abbakaryahaya1541 Год назад
Sallalahu alaihi wasallam
@illiassouHassane-fr5in
@illiassouHassane-fr5in Год назад
Malam ataimakeni a fassaramini ,makarkin tudunnen kasa dayawa.
@muhammadfusami9325
@muhammadfusami9325 Год назад
Masha Allah
@warishalawan7793
@warishalawan7793 Год назад
wanda ayi mafarkin yasha fi tsarin rakumi
@muhammadmujahid3360
@muhammadmujahid3360 2 года назад
Mashallah
@belloalhaji7806
@belloalhaji7806 Год назад
To malam wanda yayi mafarkin rakumi ya.ture shi arijiya fa
@Ummusamha879
@Ummusamha879 Месяц назад
Malam meye fassarar mafarkin Mallakar rakumi kana kiwonsa kana hawansa kayi tafia kuma yana fahimtar maganarka yana sonka ya saba dakai sosai yana yima biyayya amma( Matar aure ce tayishi ) dan Allah a taimaka da fassarar
@zainabgaladimasambo9330
@zainabgaladimasambo9330 Год назад
Aslm don Allah mafarki nayi rakumi ya danneni da wuyan sa
@aishakunya-tr1fb
@aishakunya-tr1fb 8 месяцев назад
MLM mafarkin rakuma da yawa please 😭😭😭😭
@malikiaba9723
@malikiaba9723 2 года назад
Slm malam to idan mutum yayi mafarkin ya hau rakumi fah?
@maizamanionelove1518
@maizamanionelove1518 2 года назад
Mafarkin rakumi yana korar mutum
@hamzahussein6811
@hamzahussein6811 Год назад
Fassaran mafarki yaki
@lawalmusman1407
@lawalmusman1407 Год назад
Mafarkin raqumi ya ciji mutum ?
@mhmdbouya7709
@mhmdbouya7709 Год назад
Malam idan ka gansu suna rigima su biyu
@Kebirukebi
@Kebirukebi Год назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
Далее
FASSARAR MAFARKIN RAKUMI
18:37
Просмотров 19 тыс.
FASSARAR MAFARKIN DOKI
13:03
Просмотров 38 тыс.
Признавайтесь, кто его смыл?
00:54
FASSARAR MAFARKIN SHANU
16:59
Просмотров 64 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MUTUWA
17:13
Просмотров 279 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MASHIN
14:48
Просмотров 5 тыс.
Dr. Salihannur) Amfanin Jaki A Jikin Dan Adam
13:16
Просмотров 70 тыс.
Wanda Yayi Mafarkin Yana Sukuwa Da Rakumi
1:29
Просмотров 7 тыс.
FASSARAR MAFARKIN TRAILER
20:33
Просмотров 10 тыс.
FASSARAR MAFARKIN TAURARI
6:17
Просмотров 4,7 тыс.