Тёмный

FASSARAR MAFARKIN RAKUMI 

DARUL FIKIR TV
Подписаться 10 тыс.
Просмотров 20 тыс.
50% 1

MUNGODE DA ZIYARTAN SHAFIN MU DA KAYI muna alfahari dakai dafatan Zaka DANNA SUBSCRIBE sannan kaddana alaman kararrawa Kayi SHARING A SHAFUFFUKAN FACEBOOK WHATSAPP domin amfanar da Al,ummah
wannan shafi namune baki daya sabida haka muna karban shawara domin mucigaba Tare
@DARUL FIKIR TV@Firdauss tv@
@AL,firãsah tv@mu,assasatul anwãr africa
#zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv# alfaida#nigeria#zumuncinmutv#jungkook#muassasatv#izzarso#alfirasah#sheikhdahirubauchi#bbchausa#karatuttukanMalamanDarika#hausaComedy #halifax#halidubuhausamiviestv #mazajene#qwqretech #mubarakeey_tv #arewa #hausafilms #arewa24 #sayyadidrmuniruadamkoza #albarkatv #ibro#aliNuhu #kano #sarkinkano #suhal suhal#kannywood #professorIbrahimMakari#hamisuBreaker#ambato#alishara tv#kahutuEntertainment#dorayiFilmlimited #dattiassalafiy#nishadinmu#annahajul hamid#adamzango#rahamaSadau#sirrinsufatimiyya alawuyya#cizo1germany#salisu umar#mungode da ziyartar shafimmu da kayi da kokarin amfanuwa damu muna alfahari dakai

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 22   
@Gsg-fp6xt
@Gsg-fp6xt 6 месяцев назад
Masha Allah Amen summa Ameen muna godiya sosai
@BoukarModou-mn6uz
@BoukarModou-mn6uz 8 месяцев назад
Slm mungode allahyakara ilmi
@bellonasaudat-ic5ps
@bellonasaudat-ic5ps Год назад
Aslm malan Allah ya Kara lafiya da ilime Mai anfani nayi ma farkin rakumi achikin daki munatari dashi Dan Allah malan miyi fassara
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n Месяц назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan Месяц назад
Ameen muna gdy
@MohamedMohamed-jb8ge
@MohamedMohamed-jb8ge Год назад
الحمدالله.ماشاءالله.شكرا
@MunatariAdo
@MunatariAdo Год назад
Slm malam inamafarkin anbiyoni sai inganni amasallaci inasalla
@shamsuddeenmuhammad5809
@shamsuddeenmuhammad5809 Год назад
Masha Allah malan Allah yasaka da alkhairi 🙏
@chawaguchawagu5286
@chawaguchawagu5286 Год назад
Allah ya biya
@sanisaradji5204
@sanisaradji5204 Год назад
Allah ya sa mudace bijahi Rasulunlahi S 💚 A 💚 W 💛
@الت-ش6ل
@الت-ش6ل Год назад
Masha Allah Malam muna godiya sosai
@salemsalegagurda8445
@salemsalegagurda8445 Год назад
Slm
@Yahayasadissou
@Yahayasadissou 6 месяцев назад
Allah yabiya malan
@salissoutsayabousadizaharadini
Slm Malan ninayi mafarkin rakumen da yawa
@naziribrahim8905
@naziribrahim8905 Год назад
Jazakallah Khairan
@autaNakowa-cl2vg
@autaNakowa-cl2vg 3 месяца назад
Assalamou alleikum mallam Ni Kuma rakumi da awaki suke ahade rakumi ya halbin akuya nikuma ina yanketa
@rabiusalehmustapha2656
@rabiusalehmustapha2656 Год назад
Allah ya datar damu
@mujahidmuhd6621
@mujahidmuhd6621 Год назад
Slm Malam, Allah yasaka da Al-khairi, Ni nayi mafarki da raƙumi muna magana, Sannan kuma daga ƙarshema we Raƙumin tanasona yazama kamar budurwa knn, we tana sona, Sainakama guduwa dik inda nabi Sata bini, da gudu, daga ƙarshe,Naɓuya tawuce vata ganniba saina farka, Kuma da farko damuna maganar Namijinefa ragumin dan har gabansa yafuto dashi we a mafarkin
@adamuisa3122
@adamuisa3122 2 года назад
ALLAH yakara wa rayiwa albarka
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 2 года назад
Ameen muna gdy
@bakarlaouli-eb1em
@bakarlaouli-eb1em Год назад
...malan nayi mafarkin nida dan uwana wanda muke diyan maza muna tafiya da awakinmu muna korasu sai muka iske rakumma acin rakumma akwai amale yanabin taguwa yana danne ta muko wannan lokacin muna sauri muna kora awakinmu sai gashi ya kara biyo wata taguwa har kusa dani wannan lokacin ya danneta bayan. Yadagata sai ya biyoni ina gudu nahau sama bishiya wannan mafarkin mi yake nufi malan
@BoukarModou-mn6uz
@BoukarModou-mn6uz 11 месяцев назад
Slmninayimafarki geferaguminadaurawutanatabainsoinbasuwasu namahaddakasi
Далее
MAFARKIN RAƘUMI
10:01
Просмотров 41 тыс.
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Просмотров 123 тыс.
Свожу все свои тату (abricoss_a_tyt)
00:35
Fassarar mafalkin Rakumi
19:11
Просмотров 13 тыс.
FASSARAR MAFARKIN SHANU/SANIYA
4:43
Просмотров 14 тыс.
Fassarar Mafarkin Takalmi
5:00
Просмотров 23 тыс.
RUQYA AUDIO TREATMENT AGAINST BLACK MAGIC SIHR.
34:22
Просмотров 141 тыс.
MAFARKIN JIMA'I (SADUWA)
18:46
Просмотров 195 тыс.