Тёмный

Mahangar Zamani Kan Tabarbarewar Tarbiya a Tiktok 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 32 тыс.
50% 1

A cikin shirin Mahangar Zamani na wannan makon mun tattauna ne kan tabarbarewar tarbiya a manhajar Tiktok.

Опубликовано:

 

1 апр 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 140   
@usmanilyasu1739
@usmanilyasu1739 2 года назад
Shirin mahangar Zamani yana daga cikin shirin da nake jindaɗin sosai Wlh Kusan malamaanku ne kawai yapi min shirin Allah qara girma BBC
@salisumusa9839
@salisumusa9839 2 года назад
Slm ina MUKU fatan alkanri
@kabiruabdullahianka5068
@kabiruabdullahianka5068 2 года назад
Ni agurina matan arewa masu tiktok 95% acikin 100 basayin abun dan tarbiya kuma wallahi lokaci zaizo Sai sunyi kuka da idon su sabida zasuyi aure zasu haihu indai har basu kyaraba "Yan Yan su zasugani Allah ya shirya muna zuri'a Ameen
@maijamaacom2415
@maijamaacom2415 2 года назад
Wato Gaskiya Wanna Yarinyar takoma makarantar Addini wlh kafin guri yakuremata Sannan Iyayanta sujamata kunne Ta tuba SBD duk Abundakayi sai antashe ka akansa mekyau ko akasin haka Allah yashiryemu
@missdeejah8544
@missdeejah8544 2 года назад
Weldone Mustapha Sa’id I’m impressed Wallahi
@kabiruabdullahianka5068
@kabiruabdullahianka5068 2 года назад
U locking gud
@saidmansurlawan4763
@saidmansurlawan4763 2 года назад
Alamu yanunamin Kaman juna biyu Madina D Mai shanu take dashi to idan hakane Allah ya sauketa Lfy Kuma zamu karbi Badariya kalarawi hannu bibbiyu.....
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 2 года назад
Nice episode 👏we gonna miss u madina
@user-iy9vb1ow3m
@user-iy9vb1ow3m 2 года назад
Madina mai shanu a dawo lafiya kuma allah ya ya sauqe ki lpy kuma allah ya raya mana baby😍🙈🙈
@hadizaismail8626
@hadizaismail8626 2 года назад
Wallahe 90 percent na mata tiktop baso da tarbiya har'ita kaita bilkisu ba tarbiya ce da it's ba
@alraiyanusman2934
@alraiyanusman2934 2 года назад
Don Allah yaushe ne madina zata dawo nayi missing nata sosaii 😀
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 2 года назад
Allah yasa mudace Amma gskya wannan Shirin nayau bili bata Bari mun fahimci ma anarsa sosaiba
@khadijaabdulkadir1721
@khadijaabdulkadir1721 2 года назад
Gaskiya Bilyn nan bata san me takeyi ba😪😪
@basheermohammedzanna3207
@basheermohammedzanna3207 2 года назад
Cakwaikwaiwa kenan bbc a ina kuka samo wnn bilkisun naji kun tambaye ta akan ya samarin ta sukeji wajan yin TikTok tace wai dd sukeji wai amma samarin nan akwai shakiyai wlh 😃😃😃
@creativityenthusiast
@creativityenthusiast 2 года назад
Ita wannan Billyn katse masa magana take kawai, sannan in ta tashi maganar da zatayi ba wanda zai bada ma'ana bane
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@jennetbensson2829
@jennetbensson2829 2 года назад
That’s funny! I like the somethings Kalarawi interrupted what she said was really funny. “ you said married women also doing it right but you will see the married woman with their husband and the children” that was really funny I had to laugh out loud
@harisumuhammad6623
@harisumuhammad6623 2 года назад
This guy is comr.💪💪💪
@ummussalmahadamsulaiman9936
@ummussalmahadamsulaiman9936 2 года назад
Ya kamata ku gayyaci malamai suyi bayani akan akan wannan al'amarin sbd gsky lalacewar dake cikin TikTok yafi tarbiyar Dake cikin ta kyau musamman a yakin arewa
@danirodaniro1315
@danirodaniro1315 2 года назад
Macha allah nagaicheda hajiya madina mungode
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 2 года назад
Dan Allah kidaina gayyato irin wannan bilkisu kwata kwata batabin tsarin tattaunawa irin haka, tafiye ,zakewa wai ita Mai baki hmmmm
@user-pz4zc3er5r
@user-pz4zc3er5r Год назад
Allah yaymaka albarka Mustafa domin ni macece inaso naga kowacceace tagyaru
@JabirShehuabubakar
@JabirShehuabubakar 11 месяцев назад
Gaskiya mafiyawan yan tiktok basuda cikakkar tarbiyya koda suna da ita wllhi ka6ance. Sannan wallahi abinda suke yi sa6on allah ne da sa6ama shari'a.
@Maryam_emgee
@Maryam_emgee 2 года назад
Me I don't know her, she should stop saying kowa ya san ta
@Shatuu
@Shatuu 2 года назад
Me too 😭
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 2 года назад
ko Maryam ni nasanta🥰
@khadijahussaini7514
@khadijahussaini7514 2 года назад
We gonna miss you too mai shanu Allah ya maidoki lfy🙏
@aminumuhdala5125
@aminumuhdala5125 2 года назад
Bily fa shaidan yayi mata fitsari aka, bazata fahintaba fatanmu dai Allah ya shirya
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 года назад
Karya kike yan saudiya masu fada a tiktok baki san iya karsu,ba
@alameenibrahim5109
@alameenibrahim5109 2 года назад
Gaskiya akwai matsaka mustafa yafadi gaskiya
@abdallah791
@abdallah791 2 года назад
ita bilkisu batama fahimci tambayar da Ake mataba😂😂😂
@hanifatirmidhi327
@hanifatirmidhi327 2 года назад
Gaskiya Kam😂
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 года назад
Kayyasa! Kai wannan Billyn akwai baki kam, taki ma barin sa ya yi magana yanda ya kamata.... 😲🤔😂😂😂😂😂😂😂
@husaynmusamsm5655
@husaynmusamsm5655 2 года назад
GaskiA wannan Billyn bata iya tattaunawa ba kuma ni wallahi banma tava ganinta ba bantava ganin vys enta ba ya kmata kuma acanxa wannan yarinyar
@khadijamuhammad3028
@khadijamuhammad3028 2 года назад
Will miss you too madina
@BasiruMuhammed-xm8pz
@BasiruMuhammed-xm8pz 2 месяца назад
Wlh bili bad videos daki ki yafi good videos yawa indai har ya ayikoya da iren abin dako ki koyawa a titok wlh kowa sai yalalaci indai har da iren tarbiyar kuni
@ismailumar6703
@ismailumar6703 2 года назад
👏👏👏Gsky Mlm mustafa sed the true walahi I myself icon marry Tiktok girl
@aysherbah7545
@aysherbah7545 2 года назад
Mustapha ina tare da kai 100%
@rabiodagamanet7425
@rabiodagamanet7425 2 года назад
Madina may shanu
@abubakaradam5183
@abubakaradam5183 2 года назад
Gaskiya dai daci gareta Amma dai yaran nan masu tik tok ya kamata kuyi wa kanku karatun ta nutsu. Allah ya shirya dai
@user-kr3hi4si7l
@user-kr3hi4si7l 2 года назад
salam masha Allah
@Daughterofyahya
@Daughterofyahya 2 года назад
This guy is on point 📌
@m.shuwa.arab.2050
@m.shuwa.arab.2050 2 года назад
Madina Allah ya sauke ki Lafiya
@anassadam8438
@anassadam8438 2 года назад
Ramadan Saeed, Madina.
@muhammadabdllh6581
@muhammadabdllh6581 2 года назад
Madina mai shanu adawo lafiya Allah ya kawo alkhairai
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@siyamasulaiman8308
@siyamasulaiman8308 2 года назад
Allah yasa mu dace
@asmauusmanaliyu4720
@asmauusmanaliyu4720 Год назад
The Guy iss on the tract✌✌✌
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 года назад
Allah Ya sauke ki lfy Maishanu. Badar sai a riqe mu Amana
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@awwalzakari6599
@awwalzakari6599 2 года назад
Gaskiya mustapha ya birgeni, wannan maganan tashi tana kan hanya. Kuma inna dawata tambaya. Shin mutanen dake fitsranci a socal midiya suna da iyyaye kuwa?
@JabirShehuabubakar
@JabirShehuabubakar 11 месяцев назад
Gaskiya nikam o'belly bansanki ba kuma banta6a ganinki ba a tiktok dina
@DecimalJaguarICT
@DecimalJaguarICT 2 года назад
That's a lie from the day I started tiktok I have never came across her and how could she possibly know everyone on tiktok
@mama7684
@mama7684 2 года назад
gaskiyane malan kafi bili gaskiya
@adammuhammad2069
@adammuhammad2069 2 года назад
Masha allah adawo lafiya
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@fatimamuhammadnuhu3358
@fatimamuhammadnuhu3358 2 года назад
Ni fa na yarda da mgn wnn mutumin amma su billy kam duk shirme take yi.
@MOONs5
@MOONs5 2 года назад
I like this guy
@creativityenthusiast
@creativityenthusiast 2 года назад
Will miss you Madina♥️♥️♥️
@aliyuibrahim155
@aliyuibrahim155 2 года назад
wannan Abu yayi dadi
@abubakarsabo7075
@abubakarsabo7075 2 года назад
Tunda nake a rayuwata ban taba tsanar mace kamar bilkisu billy ba. Wallahi na tsaneta kuma ban san daliliba.
@Aboubakarniger.
@Aboubakarniger. 4 месяца назад
❤❤❤❤❤❤
@sarahsarah6852
@sarahsarah6852 2 года назад
Biliy
@muhammadabdllh6581
@muhammadabdllh6581 2 года назад
Billy ka qara muraji,ar rayuwa haryanxu baki San addininki da mtuncinki ba wai ina nishidi acikin fitsara wai matar aure wa take so taburge bayan mijinta hmmm Allah ya kyauta
@yushausabiu6311
@yushausabiu6311 2 года назад
Kai Wanna Yarinyar Batada Isasshen Hankali. Kowa Yasan TikTok Rashin Tarbiyya Yafi Yawa.
@ibrahimkhalilhusain92
@ibrahimkhalilhusain92 2 года назад
Lol. Kun kyauta su Billy masu fadakarwa. Mai Shanu Allah ya raba lafia, ya bada mai albarka. Amin
@fatimaattahiru1
@fatimaattahiru1 2 года назад
Dan Allah mu dai a daina gayyato mana yaran tiktok dinnan. Thank you
@fateemaoumar4353
@fateemaoumar4353 2 года назад
Kullu babu Dan kune ko kyau bakeyi wlh sbd rashi tsaka Dan kunne ni bansa kin ba wawiya kawai
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 года назад
Wai mune lalalaaaaa
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@maryamahmed5889
@maryamahmed5889 2 года назад
Ina bayan ka Babu wani abun burgewa a tiktok wllh
@ksvdkshdj154
@ksvdkshdj154 2 года назад
Wannan karyane ɓilkisu
@harisumuhammad6623
@harisumuhammad6623 2 года назад
This guy talk true
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 2 года назад
Billy dai Allah ya shirya
@UMARALI-kd3vf
@UMARALI-kd3vf 2 года назад
Kabur geni
@Shatuu
@Shatuu 2 года назад
Madinah is going on pregnancy break 🥺
@user-iy9vb1ow3m
@user-iy9vb1ow3m 2 года назад
😳😳🙈🙈
@aminamensyy1337
@aminamensyy1337 2 года назад
Wai inakuka debo wannan billyn ne, narantse bantaba ganintaba sai yau🤔, anya batashan kwaya🙄 immerging Sam bata iya maganaba, wanda kuma zaiyi magana me ma'ana saitake katseshi, Sam ba ilimi ko nutsuwa acikin zancenta😡
@usmanabdurrahman5955
@usmanabdurrahman5955 2 года назад
Mustafa gaskiyane rashin tarbiyane
@bismaeelgureen6036
@bismaeelgureen6036 2 года назад
Yan tiktok humm
@nanaibirahim7085
@nanaibirahim7085 2 года назад
Gaskiyadei
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 2 года назад
maganan mustapha ma gaskiya ne Mai sunan daddy na balkisu tanada gaskiya infact nasanta sosai
@khaddujj1378
@khaddujj1378 2 года назад
Kaiii bbc dan allah kudaina kawomana irin wadannan marasa hankalin ita wannan yarinyar kwatakwata batama iya hirarba saikace kabaree habaa saikace bamaceba😒
@johndeo2394
@johndeo2394 2 года назад
Gaskia mudai madina mukeso 😭😭😩
@BB_KUMBO
@BB_KUMBO 2 года назад
Like seriously Bilkisu? Wai ita fa har ga Allah tana nufin fadakarwa take. Ana batun 80% basu kan hanya kina batun amfani. Ina amfani anan.
@missdeejah8544
@missdeejah8544 2 года назад
Wallahi fah
@user-yq2cx6kk6m
@user-yq2cx6kk6m 2 года назад
Kai bill bakiyiba wannan hayaniya
@habbebaharunawase4992
@habbebaharunawase4992 2 года назад
😄😄😄👏👏👏
@auwalismail265
@auwalismail265 2 года назад
Wani yazo yai Fostin 🤣🤣
@maryammuhammadsanusi3247
@maryammuhammadsanusi3247 2 года назад
Gaskiya mustapha kayi maganar gaskiya Allah yasa mu gane
@usmanyusufyakubu4885
@usmanyusufyakubu4885 2 года назад
Thanks 6
@yusufmustaphabako1021
@yusufmustaphabako1021 2 года назад
Dan allah next tym kusamo wadda tabiya hira ta iya discussion wace bily se badaniya takewa mutane ana maganar hnkali
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 года назад
aykuwa fa bama yi
@omaymamsoudi7830
@omaymamsoudi7830 2 года назад
Hmmhhhhhhhhhhh
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 2 года назад
Kaji karya,ni Dan arewa ne ,Amma nafi wata shida ina tik tok kuma ban santaba
@yarmadara2008
@yarmadara2008 2 года назад
🤭🤭🤭🤭🤭
@hauwamuhammad9402
@hauwamuhammad9402 2 года назад
Toh haka ake mutun yana maganarsa aniste amma sewani hayahaya kike kibarshi yafadi ggaskita idan zaku gyara ku gyara amma kinma hanashi yai mgn sbd se kureki ko gaskiya nangaba kusamo me nutsiwa kamar shi
@fatimamuhammadnuhu3358
@fatimamuhammadnuhu3358 2 года назад
Gsky ku daina dauko irin su billy nan ya kamata ku dinga kawo wanda ya su rinka yin mgn mai maana
@rabiatuahmed
@rabiatuahmed 2 года назад
Hausawa sun ce maganin kada ayi, kada a soma.
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 года назад
BBC Yaushe Zaku Gaiyato muna Uzairu Dan Nijar Shima Yana Bada gudun mawa a tiktok
@habibalesa5576
@habibalesa5576 2 года назад
Ok Madine a dawa lafiya
@saadsaad5855
@saadsaad5855 2 года назад
Gaskiya madini kidanina dakosu bulkisu tktok bayadaaffani samsam
@adildad8848
@adildad8848 2 года назад
Shirmen banza Kawai saiku gayyato jahila kamar wannan billy din da babu komai akan su sai shirme da hauka
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@kabeeralieysheikh3567
@kabeeralieysheikh3567 2 года назад
Wlh tiktok wlh masifa ce
@hadhadi722
@hadhadi722 2 года назад
😍😍😍😍😍😍😍😂😂😂😂😂😂
@ummussalmahadamsulaiman9936
@ummussalmahadamsulaiman9936 2 года назад
Ko Nan gaba xaku gyya total Dan Allah ku dinga Saka mata full stop
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 года назад
To a dawo lafiya
@masaudstamina
@masaudstamina 2 года назад
Aikwa dai
@maryamahmed5889
@maryamahmed5889 2 года назад
Mu dai a daina gayyato Mana Yan tiktok din nan
@abbam.salisuphysicsworldtv612
@abbam.salisuphysicsworldtv612 2 года назад
Gaba Daya baidama Wani anfani wannan TIKTOK din.
@johndeo2394
@johndeo2394 2 года назад
Taya akayi ni bansanki bah sai yau? 😂
@missdeejah8544
@missdeejah8544 2 года назад
Nima dai haka😂
@__emsu
@__emsu 2 года назад
The audio today is low
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 года назад
Kalla a tunani na episode 2 | Fasaha (skills) masu mahimmanci da matasa zasu koya su amfana. ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-P9MIZZ3ERRY.html
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 2 года назад
Baki da hankali wallahi
Далее
Новые iPhone 16 и 16 Pro Max
00:42
Просмотров 1,6 млн
2DROTS vs RISENHAHA! КУБОК ФИФЕРОВ 2 ТУР
11:31
"Matsalolin da manoma ke fuskanta a daminar bana"
3:01
...Daga Bakin Mai Ita tare da Moofy Algaita
7:57
Просмотров 26 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 791 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Kwana Casa'in
4:10
Новые iPhone 16 и 16 Pro Max
00:42
Просмотров 1,6 млн