Тёмный

Mahangar Zamani kan yara masu fama da 'autism' 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

Shirin Mahangar Zamani na yau ya duba irin kular da ke iya taimaka wa yara masu fama da autism.

Опубликовано:

 

27 апр 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 26   
@s.m.musaesq.7074
@s.m.musaesq.7074 Год назад
Masha Allah, Hira ta yi dadi da ma'ana. Don Allah nan gaba akawo wasu expert din akan sauran cututtuka (genetic disorders) kamar su down syndrome, cerebral palsy etc . Allah ya taimaka
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani Год назад
Allah SWT Ya kara mana lpy da zaman lpy.
@adamabardeibrahim5675
@adamabardeibrahim5675 Год назад
Masha Allah A very educative episode wllh😊 May Allah grant ease to all those suffering.
@sbbunzer9620
@sbbunzer9620 Год назад
ALLAH YA QARA IMANI DA ILIMI MAMA DR RAHANATU 🥰🥰🥰
@Fauziyaabubakarfauziyabu-bo7uk
Ameen ya Allah
@shamseyaoman1882
@shamseyaoman1882 Год назад
Allah y basu lafia kowa da kalar jarabawarsa ni nawa dan sikila ne
@aljawwaadlimited5558
@aljawwaadlimited5558 10 месяцев назад
Allah yabashi lafiya
@jabirmalamiyakubu1463
@jabirmalamiyakubu1463 Год назад
Masha Allah
@aishagambo8780
@aishagambo8780 Год назад
Excellent presentation Rahanatu. All the best
@umarmuhammad6142
@umarmuhammad6142 Год назад
MashAllahu ❤ one day muma za a gyache mu zaman nan
@sulaimantukur5219
@sulaimantukur5219 3 месяца назад
Iyaye maza da mata don Allah a kula sosai da yara sadda suke kanana, kada a rika barinsu su kadai da kayan wasa, ko waya ko kuma suyita kuka babu rarrashi. A iya bincikena na na gane cewa abinda keyin trigger din cutar kenan ta fara developing.
@malandaudatv471
@malandaudatv471 Год назад
2:33 2:35 2:39
@basheerusman7525
@basheerusman7525 Год назад
i need the social media handle of the school or the address or phone number
@user-ev7vt7ws2k
@user-ev7vt7ws2k Год назад
MashaAllah, Please how can we get the contacts of Hajia Rahanatu or other schools in Nigeria that take children with Autism? JazakaAllahu Khairan
@julcitsanda189
@julcitsanda189 Год назад
Contact brain bloom
@hanifalawal4904
@hanifalawal4904 Год назад
Message @brainbloomng
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Год назад
Wnn ciwon shedanu ne mgnin sa se Qur, ani wlh
@maamahsgoodies3556
@maamahsgoodies3556 Год назад
Gaskiya mun karu sosai. Ya sunan school din Haj rahanatu please?
@julcitsanda189
@julcitsanda189 Год назад
Brain bloom
@abdulrashidshafiu557
@abdulrashidshafiu557 Год назад
Masha Allah
@yusufmuhammad9081
@yusufmuhammad9081 10 месяцев назад
Zan iya tambaya?
@hausaversion2023
@hausaversion2023 Год назад
Nima inada shi shekaransa kusa 5 kenan yake nema baya magana
@sulaimantukur5219
@sulaimantukur5219 3 месяца назад
Allahu Akbar. Nima yayata tanada shi, har yanzu bai fara magana ba normal.
@hausaversion2023
@hausaversion2023 3 месяца назад
@@sulaimantukur5219 Allah dai ya basu lfy kula dasuma ibadah ne
@aishaibrahim1936
@aishaibrahim1936 Год назад
Please how do we get in contact with hajiya rahanatu??
@AishaMuhammadDikko
@AishaMuhammadDikko Год назад
@brainbloomng
Далее
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 613 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Kwana Casa'in
4:10
"Matsalolin da manoma ke fuskanta a daminar bana"
3:01
"Yadda za ku kauce wa fuskantar yunwa a Najeriya"
3:48
Yau ce Ranar Yawan Jama'a ta Duniya
2:58
Просмотров 5 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura MC
6:40
Просмотров 4,1 тыс.